ashe ƴar babata ce 2&3 by nimcyl

87 5 0
                                    

✨✨✨✨✨✨✨

*ASHE 'YAR BABATA CE*

✨✨✨✨✨✨✨

      ~by~
~nim€¥ l∆u~

*🌈🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🌈🌈*

*page 2&3*

*SHORT STORY*
*DENSITY*
*ROMANCE*


   *free page*

     Babu Wanda yasan erah ta shigo dakin sai hucinta sukaji kafin esha ta tashi a jikin Affan tuni erah tayo kanta gadan gadan kafin ta karaso Affan yayi saurin rungome erah sosai ajikinsa dan yau yagaji da cin fuska ta rashin mutum cin  da takeyiwa esha kallonta yayi sosai yaga yadda idonta ya sauya kala zuwa ja huci kawai takeyi shikansa yasan erah akwai ruwan bala,i ga taurin kai gashi a duniyya batasan raini kallonta ya karayi sannan ya  gyara muryarsa yace...

   "Haba erah yanzo wannan yarinyar mai tai maki Dan Allah tunda tazo makarantar nan babu Wanda ya tabajin tayi wani abu amma kinbi kintsaneta kawai SBD ance kuna kama da juna shine abin tashin hankali abinda kike is no good idan na kulata kiyi masifa idan mahir ya kulata shima kiyi bala,i nina kasa gane gabanki da bayanki ko kuma dukkanmu kikeso nida mahir din ohhu i think bakison kowa ya kulatane ya fada yana kafe erah da idanunsa masu firgita mata tunani saurin lumshe idonta tayi tana cije baki  ta girgiza kanta baya ta juya musu SBD kwallar da tazo idonta kuma batasan esha ta gani bare ta raina ta bude baki tayi sannan tace...

" tabbas nayi kuskuran sannanin esha a rayuwata ta kwace komai nawa ilimi kyau farin jini am lose everything in this school because of her tell me Affan what should i do ta fada tana karkada key din car dinta"...

  Shuru Affan yayi dan bayajin zai iya mgn tabbas yasan yanason erah amma dalilin kakanta lukman yake jan jiki da ita a zahiri esha yakeso cikin zociyarsa kuma soyyayar erah ce kwance a cikinta yasan cewa kakan erah bayan sonsa  SBD kudin da mahaifin Affan ya cinyewa lukman  shine laifinsa ya shafeshi yanzo haka baban nasa yana gidan yari itam esha yana tausaya matane SBD bata da kowa anan shiyasa yke kula da ita mahir shine keson esha da gsky amma mummynsa bata sonta SBD mahir gidansu nada kudi sosai mahaifin erah bashi da damuwa  matarsa dirasa itace masifaffiya dan tana mugunson erah jitake kamar ita ta haifeta suna bata gata sosai dukkan abinda takeso shitakeyi duk da cewa har yau batasan cewa basune iyyayan taba ziyad shine farkon Wanda yace yana son ammi tun kuruciyya ammi babanta talakane sosai zakari yana da hkr da kawaici saida suka rabu da mahaifiyar ammi sannan tasake aure ta auri lukman mahaukaci kudi gareshi wanda shikansa baison adadinsu ba dirasa tunda ta taso taga ziyad tace shitake so shi kuma ziyad ammi yakeso haka suka shiga suka fita aka daura auran ziyad da dirasa dalilin hakan ammi har kwanciya tayi a asibiti tayi kuka wanda yasa mata ciwo a jikinta *wannan kenan*...

   Jin shurun da erah taji yasa ta maida kwallar idon ta juyo kamar batayi kuka ba sannan ta juya ta kalli Affan tace.....

   "Uhm inajinka tell me! Should i kill my self because of her ta fana tana nuna esha da hannu"...

  Affan ne ya gyara tsaiwarsa yace " i don't means that just take it easy alright ya fada yana ficewa a dakin"...

  Ko kallan esha batayi ba ta sakai ta fice tana takon isa har tabar dakin bakin cikine ya ishi esha ta zube kan sofar dakin tana rufzar kuka mai tsoma zuciyyar mai sauraro kuka takeyi sosai tana buga kanta a jikin sofar hade da cewa....

   "Ammi nashiga uku na lalace rayuwata tana cikin matsala meyasa bani da gata kamar sauran yara meyasa  bansan Abba naba meyasa rayuwa take juyamin haka taita kuka tana surutai marasa ma,ana dakan gado ta dauki wajan  30 minutes tana kuka idonta ya kumbura yayi ja sosai jitayi cikinta ya murda alamar yunwa takeji wanke fuskarta tayi sannan ta gyara fuskarta daman ba kwaliyya take ba nan take kyanta ya baiyana ta dau jakarta tabar dakin tana fita compound na makarantar ta hango mahir jikin motarsa kallonsa tayi sosai taga kyansa ya kara fituwa farin yadine a jikin ya manna glass fari yasa bakin takalmi agogwan hannunsa shima baki hular kansa itama baka abinka da farar fata dukkan enmanta makarantar burunsu bai huce suyi frndship da mahir ba amma babu wacce ta isheshi kallo sai esha sosai yakeson tunda ta fara tako ya zuba mata idano ta cikin glass dinsa wata kujera ta samu ta zauna tayi ta gumi tana tunanin inda zata samu abinci a hankali yake tako cikin isa da takama da kuma jarumta har yazo inda take ya zauna tayi zurfi cikin tunanin ta dan haka batasan da zuwan saba  saida ya kalleta iya san ransa sannan yasa hannu ya taba kadarta idanu ta bude a hankili ta zubamai idanu wanda shidin ma ita yake kallo da yaga zaitai mgn yayi saurin jan idonsa ya rufesu itama lumshe idanunta tayi da yake mata zugi SBD kuka bude idonsa yayi sosai sannan ya bude baki kamar bayason yin mgn yace...

  "My princess waya tabaki duba yadda face dinki yayi ja erah ce ko?"...

Shuru tayi dan bazata iya mgna ba sanin halinta da shariyya da rashin son mgna ",yace oyya tasu muje kici abinci kallonsa tayi sannan ta langwabar da kanta tace ".....

   " Allah mahir na goshi ban kafin ta karasa mgnar cikinta yayi kugi alamun yanason tai makwan gaggawa kasa tayi da idon ta SBD kunya takasa garasa abinda takeson fada.....

   Murmushi mahir yayi baice komai ba yasa hanunsa ya rigo nata ya dagata tsaye suna kallon juna  ya gyara mata zaman mayafinta sannan yaja ta zuwa motarsa suna cikin tafiyya taji ta bugi mutum saka makon kanta a kasa yake shima mutum tsayawa yayi ya zuba mata idano baiko kiftawa dagowa tayi ahankali tana karasa dagowa sukayi idanu hudu da mutumin kallon kallo akeyi tsakanin esha da kuma mashin mutumin ziyad.......🖊


Cigam lbri
100 kacal
Glo
08119237616


*SHERE AND COMMENTS*

ASHE 'YAR BABATA CEWhere stories live. Discover now