page 23

3.1K 341 108
                                    

🧊 *RAYUWAR BINTU* 🧊

Written by *Zeeneert* 💞

*Zeeneert*@wattpad

*Assalamualaikum lovely Fans😍yakuke? Yagida and fama da iyali? Allah ubangiji yashige mana gaba akan duk wani al amura damuka saka gabanmu. Amin. I've seen all of your comments and wallahi I feel blessed to have you all,kama daga kan masoyana na whatsApp harzuwa wattpad duk inagani kuma nagode kwarai dagaske Allah ubangiji yabar kauna*.

*Dafarko dai inason kusan wani abu guda daya,shi rubutu baiwace da Allah yabaiwa duk wanda yaso sannan mu writers akullum burin mu baiwuce murubuta abunda zai fadakar da al'umma ba koda kuwa abun kadanne,we write to motivate and entertain our readers sannan mukanyi iya kokarinmu muga munyi rubutu base on abubuwan dasuke faruwa ah day to day life activities dinmu dukda kuwa wani sa'in mukan rubuta wani abunda it rarely happens koda amafarki ne,munasakawa ne sabida mukarawa rubutun namu armashi tayanda su readers zasuji dadin karatun sannan su fahimci inda muka dosa. Nafito nafadi hakan ne badan wani abuba sedan inja hankalin wadanda zasu iyacewa wani abunda nake rubutawa a Rayuwar Bintu baya faruwa in reality,I assure you wani abun it happens sede it's very rare,when I say rare I mean it rarely happens besides the best part of this novel shine nasan akwai darussa da dama cikinsa da inmutum yakaranta shi cikin nutsuwa da hankali ze tsinci na tsinta ya zubar dana zubarwa. I hope you understand my point yanda yadace😊 inakuma fatan Allah yabama kowan mu basirar daukan darussan dake ciki mukuma zubar dawanda baidace ba*.....

Secondly inason inmika godiya ta ga masu daukan team team. Lol😀 naga teams dinku and I really appreciate your care for both of my zaratan Maza. sede inason inja hankalin masu rokona inzabi wane inbar wancan👏da suyi hakuri, tunkan nafara rubuta littafinnan nagama tsarashi sannan aganina it's too early ace harmunfara yanke hukunci dan yanzuma aka fara ainahin makasudun littafin. kudai kucigaba dabina and I assure you in the end babu wanda zanyi disappointing. just trust me and keep following my foot steps*.

*Page 23*

Tayaya kanin Mu'allim yake kama da Abban ta? mehakan ke nufi? they're two opposite people toh tayaya ma zasumayi kama? duk wasu possiblities datake gani kin bari suyi tasiri aranta tayi,dakyar ta sulale tabar office din takoma bakin aikinta sede duk kokarinta na takawar da tunanin aranta abun yaci tura,fuskar Mu'azzam, Abba dana Mamman ne keta yi mata yawo a kwanya dan kaf cikinsu daman Mamman ne kadai kedan yanayi da mahaifinsu shima din ba sosai ba dan mutane da dama ma baswa ganin kamarsu sesu dasuke zaune dasu gida daya and moreover Mamman farar fata gareshi while Abba fatarshi bakace kawai dai akwai similarities na halitta like tafiyarsu,yanayin hancinsu dama muryarsu dan wani sa'in in Mamman yayi magana takanji kamar Abbanta ne yayi.

Tananan zaune takasa assala komai sega call yashigo jiki sanyaye tadaga kiran,call ne daga bakin dazasuyi inda suka shiga bata hakuri on behalf of the company sannan suka tabbatar mata da isowansu dawuri zaiyi wuya because daman suntaho daga Abuja jiya inda suka kwana kano kan yau zasu karaso Damaturun,toh harsun taso unfortunately motarsu tadan samu matsala ahanya,yanzuma antafi samo mechanic din da zaiduba yanayin motar ne.....

Cewa tayi "Okay I'll inform the MD but still if there's any possibility of you coming let us know" daga daya bangaren mutumin yace "Insha Allah we're coming today abunda bamusaniba shine kozamu iya gama komai daku yaudin inkuma za ayi postponing zuwa gobe kuma duk dayane" tace "I'll call you later inmukayi shawara".

Secretary din mutumin yace "Okay then" daganan tayi hanging up call din sannan tadafe kanta,she just hope za'ayi komai yau agama dan tagaji da maganan project dinnan gashi gabadaya wannan tunanin yabi yadameta. Tananan zaune sega Ibrahim yazo murmushi yasakar mata sannan yace "Ina kwana Fatima" tace "Lafiya Lau Ibrahim ya aiki?" yace "Alhamdulillah fah. wannan kyau haka Fatima? duk shirin presentation dinne?" murmushi kawai tasaki sannan yace "I wish you all the best" tace "Thank you" sannan yashiga fada mata abunda yakawo shi "Daman Oga ne yace inkiraki?" da mamaki tace "Oga kuma?" dan dai aganinta in Mu'azzam zaikirata basai yasa wani daga wata uwa duniya yazo sanar da'ita ba tunda yafi kusa da'ita.

RAYUWAR BINTUWhere stories live. Discover now