Page 24

4.1K 330 128
                                    

🧊 *RAYUWAR BINTU* 🧊

Written by *Zeeneert*💞

*Zeeneert*@wattpad

*Page 24*

*Not Edited*

Can bangaren Bintu kuwa tana shiga tsakar gidan nasu kannenta suka taso fuska cikeda damuwa Mamman Noor nacewa "Yaya Bintu ya akayi Kika Jima haka? I thought meeting din naku na one hour ne?"

Ahankali tace "matsala akasamu Mamman but everything is alright now" Khadija tace "hope dai bakekadai kika zo gidaba?" Bintu tace "su sukayi droping dina a gida you don't have to worry" yanda take musu maganar kadai is evident cewa bata normal self dinta,sunsan definitely something is worring her. Mamman Noor nashirin yin sukaji muryar Mu'azzam dake shigowa gidan yana kiran *Naina!* da mamaki suka dubi kofar suna mamakin waye wannan din.

Dukda rashin hasken gidan hakan baihana Mu'azzam gane Bintu ba kasancewar sun ajiye Yar karamar lantan akan varender datake haska musu filin tsakar gidan kadan,karasawa yayi inda take yana shirin kamo hannunta cikin sauri taja da baya kaman zaiyi kuka yace "I'm sorry Naina" Mamman dake mamakin wannan al'amari yayi saurin janye Mu'azzam dake sake kokarin taba Bintu tareda cakumo wuyar riganshi Yana fadin "Who the hell are you?"

Mu'azzam yace "I'm here to see Naina,katayani bata hakuri please, she's angry with me" kallon bakada hankali Mamman yayi mashi sannan yace "wace Naina? kanada hankali kuwa?"
Mu'azzam dake atsorace tsabar cakuman da Mamman yayi mai yadaga yatsanshi yanuna Bintu, tsaki Mamman yayi sannan yafara janshi yana "You're totally out of your mind,kaje kashawo kayan mayenka zakazo kasauke mana haukan ka ananko? toh wallahi indai hauka ne nafika" Mamman yakarashe maganar ayayinda yake wurgi dashi bakin kofar.

Nuna mai yatsa yayi yana "Oya get lost"....
Mu'azzam be daddara ba yatashi zaikoma cikin gidan yana "Naina, Naina please here me out. kice masa kinsanni don Allah" yanda take maganar kadai ya'isa yanuna sincererity dinsa. Khadija kallon Bintu dake tsaye gurin batace komaiba tayi sannan takarasa gun Mamman tace "baka tunanin Yaya Bintu tasanshi? he doesn't look like a drunkard gashi jikinshi duk kamshi yakeyi" hararanta Mamman Noor yayi yace "inma he's not a drunkard toh I'm sure he's totally out of his mind,dan wanda yake da hankali bazai kira maisuna Fatima da Nainah ba".

Khadija tace "kaddai kayi abunda zakazo kana danasani. Kabari ita wanda yabiyo din tadauki hukunci dakanta tukunnan" awannan lokacin har Mu'azzam yakoma bayan Bintu yabuya yana nuna mata Mamman "that guy is a bad person Naina,ask him to stop throwing me out of the house please!" Yakarashe maganar ashagwabe. ayanzukam Bintu hawayen takaici takeyi sa hannu tayi tayakice hannayenshi dayasa jikin damtsen nata hannayen sannan tajuya tadubeshi calmly tace "Go home Mu'azzam. I'm not Naina kanajina?"......

Make mata kafadu yayi cikeda rigima yace "You're Naina" share hawayenta tayi sannan tace "okay naji but you should go home first su Daddy najiranka awaje" sake make kafadunshi yayi "nikam naqi,sekin daina kuka,sekin daina fushi dani,sekin daina cewa ke ba Naina bace ba and until you agree to follow me home I'm not going anywhere" yakarashe maganar stubbornly.

Bintu da tundazu tolerating nashi kawai takeyi tace "Mamman zoka fitarmin dashi daga gidannan" danji takeyi kaman takamashi da mugun duka koya daina abunda yakeyi din. Mamman da'ayanzu yazama speechless yace "Na'am?" cikin tsawa Bintu tace "Nace kazo kafitarmin dashi daga gidannan" "infitar dashi kuma? What will his parent think insuka ga mun korashi waje?"

Tace " i don't care. do as I say kokuma ni inzo inyi dakaina" ganin yanda tanuna bacin ranta yasa yakarasa inda take yakama soft hannun Mu'azzam din sannan yace "Go home Bro it's very late" wabce hannunshi Mu'azzam yayi sannan yace "I'm going no where" Bintu ta harareshi sannan cikin tsawa tace "I said leave! ko anadolene? I'm not Naina,nacemaka I'm not Naina kokai kakwalwar kutarene dakai?" zuba mata idanu yayi kaman wani soko hakanan ganin tana hawaye yasa yamatsa kusa da ita yakai hannu yana shirin goge mata kwallarta tayi saurin tureshi angrily "stop touching me" kaman zaisaki kuka yace "toh stop crying" wani irin takaici takeji da bazata iya misaltashi ba it seems duk wulakanci datakeyi mashi ma shi baya shiganshi.

RAYUWAR BINTUWhere stories live. Discover now