𝘏𝘈𝘉𝘌𝘌𝘚𝘏𝘈♡︎

1.9K 259 32
                                    

𝘛𝘰𝘩 𝘪𝘥𝘢𝘯  𝘥𝘢 𝘯𝘪𝘴𝘢𝘯 𝘬𝘸𝘢𝘯𝘢......
𝘔𝘶 𝘩𝘢𝘥𝘶 𝘢 𝘚𝘢𝘣𝘰𝘯 𝘓𝘢𝘣𝘢𝘳𝘪𝘯𝘢.....
𝘏𝘈𝘉𝘌𝘚𝘏𝘈!!!
𝘌𝘛𝘏𝘖𝘗𝘏𝘐𝘈 𝘏𝘐𝘚𝘛𝘖𝘙𝘐𝘊𝘈𝘓....
𝘍𝘢𝘴𝘩𝘪𝘰𝘯! 𝘏𝘦𝘳𝘪𝘵𝘢𝘨𝘦! 𝘛𝘰𝘶𝘳𝘪𝘴𝘮!
𝘏𝘶𝘯𝘵er 𝘎𝘪𝘳𝘭! 𝘏𝘪𝘦!𝘓𝘖𝘝𝘌! 𝘉𝘦𝘵𝘳𝘢𝘺𝘦𝘥!𝘊𝘩𝘦𝘢𝘵𝘦𝘥!competition!enemy!revenge!Funny!𝘉𝘦𝘢𝘶𝘵𝘪𝘧𝘶𝘭!𝘭𝘰𝘷𝘦𝘣𝘪𝘳𝘥/
𝘛𝘦𝘦𝘯𝘢𝘨𝘦𝘴 𝘕𝘥 𝘔𝘢𝘵𝘶𝘳𝘦𝘥/𝘭𝘪𝘧𝘦𝘴𝘵𝘭𝘺/𝘭𝘶𝘹𝘶𝘳𝘺𝘭𝘪𝘧𝘦/𝘱𝘰𝘳𝘷𝘦𝘵𝘺...... Hotluv

𝘢𝘭𝘭 𝘪𝘯 𝘏𝘈𝘉𝘌𝘌𝘚𝘏𝘈𝘏

Traditional Etohpia Language Name......HABEESHA!......

    𝘚𝘶𝘯𝘢𝘯 𝘭𝘢𝘣𝘢𝘳𝘪𝘯 𝘣𝘢 𝘨𝘢𝘮𝘢 𝘨𝘢𝘳𝘪𝘯 𝘭𝘢𝘣𝘢𝘳𝘢𝘪 𝘣𝘢𝘯𝘦! 𝘋𝘰𝘮𝘪𝘯 𝘥𝘢𝘨𝘢 𝘈𝘧𝘳𝘪𝘤𝘢 𝘵𝘢 𝘨𝘢𝘣𝘢𝘴 𝘤𝘦!

    𝘏𝘢𝘣𝘦𝘦𝘴𝘩𝘢!!!
     𝘛𝘩𝘦 𝘘𝘶𝘦𝘦𝘯.....

𝘋𝘢 𝘧𝘢𝘵𝘢𝘯 𝘣𝘢 𝘻𝘢𝘬𝘶 𝘬𝘪 𝘣𝘪𝘯𝘢 𝘻𝘶𝘸𝘢 𝘌𝘵𝘰𝘱𝘩𝘪𝘢 𝘣𝘢......

    𝘐𝘯𝘴𝘩𝘢𝘈𝘭𝘭𝘢𝘩....

_Iyaye na bakin ƙoƙarinsu imma daga addinin musulunci zuwa Kirista zaka samu kowa fadi tashi yake domin kare darajar gidansa da kimarsa! Muna cikin wani zamani da Kwadayi da son Abin duniya ya kewaye rayuwar Matasan mu maza da mata! A duk lokacin da Yaro yayi kuskure koranshi a gida ba mafita ba ne! Mafi alkhairi da kaucewa aikata sabon kuskuren dai a tattala wancan da aka aikata! Bari mu ga buri ko rudi!.......

A jira zuwan mai kaya.....

RUƊI KO BURI 🫧 <HABEESHA>Where stories live. Discover now