OUR CAST

1.4K 146 38
                                    

Ita mafarin soyayya...
Kiyayya ce..
Haka mafarin kiyayya...
SOYAYYA ce..
HABEESHAH.

     Sai da Soyayya Yaudara ke shigowa...

  Cin Amana takan samu mafaka ce ayayinda Zuciya ta amince da wanda ta yarda dashi.

        Fushin Iyayen masifa ce ga Y'ayansu.....

Laifi laifine. Mace ko Namiji duk laifin su d'aya ne a gurin Allah....

          Jajijjircewa ce kadai ke samar da tsayin daka!.....

Tallafin Rayuwar kaskantattu rahama ce a cikin Al'umma.....

Farin ciki tambayoyi sukan wanzu ne! A lokacin da baka san a wacce duniya aka samar da kai ba.......

    Kuka yana dawwama ga zuciyar da ta sab'awa Iyaye!

Fansa yana ga wanda aka karya zuciyarsa!

        Nasara yana tare da wanda ya yarda da Allah!

.............................

"Yaushe kome Ya lalace min? Wacece Ni? Me yasa kowa yake min kallon ban cika mutum ba?! Kakah naje inda cewa suka yi! Wacece ni?"

       "Haka zan cigaba da kuka? Ya Amaan! Dube ni kayi min magana! Me yasa nayi Deserve abinda bani ce na aikata ba!

           Kaine ka dai ka tsaya min! Idan ka juya min baya waye zai kuma tsaya min!"

      .........
"Haba Noorah, dubi yadda kika watsa mishi ruwan wanke-wanke! Don Allah Mai gida Amaan! Kayi hakuri kasan yarinya ce, har yanzu bat....."

         "Kuuuut! Kakah nice yarinyar!"
Na fada a shagwaɓe, kafin nace.
"Alqur'an! Ko yau aka min aure gobe Haihuwa zan yi! Dan haka ki bar gayawa wannan basamuden cewa Ni yarinya ce ai sai ya renani"

                   ......
"Kunganta, wai dan itace take cin gasar  HABEESHAH na kauyen su shine aka kawota HABEESHAH College! Tabbas idan  Banafshah ta ganta sai tasa an watsa mata ruwan batir a fuskarta"

          ......
"Zabe ya rage gare ki! Ki saka kai ki juya, zuwa kauyen da kika fito! Shekaru goma sha takwas wata tazo nan da irin burinki na watsar da ita! Banga fuskarki ba, amma dole ki koma domin kambun HABEESHAH! Na Y'ata ce Banafshah!.

     Sai Yar Abokina Natashah sune muke musu. Sai ta Ukun Jadwa!

     Dan haka su din suka fi dacewa da zama HABEESHAH Queens karki kuma yin mafarkin dawowa nan!"

              ----
"Nine Mahaifinki! Amma bari na gaya miki! Natashah itace min kome!

    Bazan amshe ki ba, dole ki sadaukar da nasarar da kika yi, ko kuma! Na b'ata miki suna sama da Mahaifiyar ki!

            Idan kuma kin nace!
Kina da zab'in kamar yadda Mahaifiyarki tayi, zan kwanta dake!

       Kura mishi ido nayi. Dr Dawood CEO na HABEESHAH collections.....

      "Bazan tab'a baka kaina ba! Amma nasan dole zan baka kyauta na Musamman!"

Iya haka nace mishi na juya na fita....

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Nov 25 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

RUƊI KO BURI 🫧 <HABEESHA>Where stories live. Discover now