A RAYUWAR HAMRA book 2

110 2 0
                                    

A RAYUWAR HAMRA
13/14
Hajiya saudah ce nagani zaune a falo da wata hadaddiyar mata ,,tabata dik hankalinta alamun  mganar dasukeyi yn da matukar muhimmanci ,,,

Ynxi ke hajia kaltume ta Ina kike ganin Zamu  bullo wa wannan tattarau yaron ,,sbd idan najwah ta aureshi,,ta tattaro mn dukiarsa sedai a nememu a rasa

Hajia kaltum ce ta murmusu ,,hmm saudah kenan dik wannan bashine
Me wuyan ba indai har ta aureshinto kmr komai y dawo hanunmu ne

Yanzi plan dik farko yadda zamuyi mushawo kan alhaji y amince da auren da zarar y amince shikenan sbd byayiwa mahaifinsa musu ,,,Amma kina ganin wani hanya kike ganin zamubi kenan hajiya Sam tinanina y kare

Mirmishi hajiya kaltum ta sake yi irin na shu'uman Mata ta jinjina Kai
Kawo kunnenki Nan ta matso suka.gama kulle kullen su

Amma kina ganin broda ze yarda y aureki kuwa
Ay araxane ta tashi hba baby meyasa kike fadin hk if ur mouth won't say anything good 4  once pls is better 4 u 2 keep quiet ta ,,inkinga ban auri broda bah sedai ko bayan Raina kin San irin San Da nake mishi kuwa

Tadafa kafadin baby ,,baby am d most  luckiest lady just imagine he is rich ,,handsome ,, popular OMG!!!baby dik Randa na mallaki broda hmm tayi wani killer smile  ,,,motafa latest zan ringa Hawa

Baby ce takai Mata duka nifa am jeolous rungumata najwa tyi hba my love ay kinsan keta dsbnce Shima sbd kudinshi zan aureshi ke ya kika ganmu  muna fantamawa

Saura inkika Sami dunia ki mnta Dani

Hba baby impossible

Nandai suka cigaba da hirarsu jikin jin dadi .,..

HAMRA ce zaune a bakin katifarta tayi jigum Tay nisa a tinani sbd yau kwansnta biyu kenan bawanda y bi takanta Dan tirranan da aka kawo ta Bata sake sk sk dayansu a idonta ba se baba saratu wacce iyakaci ta kawo Mata abinci ta fita sbd gudun chin mutunci da wulakancinr hajiya..,

Da sallama a bakinta ta shigo dakin ,,AA yah ta ke kadai murmushi HAMRA tayi eh mama hr gajiya nkda Zaman hk tinda bansaba

Allah sarki toh inaga yau Zaki it tinda hajiya tanemeke Dan ynxi hkn ita ta sanayo kiranki

Ay jin hk seda gabanta y fadi

Tinanin me kike yi maza tashi ki kimtsa kisameta tn palour maza,,

Tn kaiwa Nan ta fice ,,,

Jiki ba kwari ta fito ay TN doso falon gaban ta y yanke y fdi ganin fuskokin dk zaune  a falon ,,,hajiya saudah ce zaune a Hakimce se hajiya kaltum daga gefe Kuma. Baby ce da najwa suna aikin latsa waya....

A sanyaye ta karaso falon ay najwah na ganinta gabanta y fadi sbd a kwana biyu nan da HAMRA tyi gidan A.chanji Kyanta y Kara fitowa sosai ba kadanba

Dikda kamshin da tkyi Nan su najwa suka hau toshe hanci suna zuba shagwaba wlhi mummies kukori me warin bararojin Nan me Kama da aljanu.

Hajiya kaltum.ce ta katse su wannance Yar aikin tasa Dan kaltum ta tsorata da kyan HAMRA ,,,

Hajiya ta amsa a ya kune eh itace

Amma Kinga bamiyi kuskure ba kuwa Dan isakan kauyefa yfi Dan iskan birni kawai ki sallameta ,,kinsan tallaka kullum burin shi yaga me kudi y wulakanta ,,,Kuma hajiya saudah kinfi kowa sanina bnsan matsala ban Kuma San tsautsayi ba tayi maganan in a serious tune

Hba kaltum.inbnda abinki yaran Nan be kula Yan matan turawa ba se wannan ragowar Yan iskan kauyen

Baby ce ta amsheta,,,mom Taya ma Yaya zeso wannan me warin akuyoyin wat an insult

Najwah kuwa data Gama kule da mgnan ganunsu wani tsawa tadakawa HAMRA wacce tinda suka fara magana ta tsakaya kmr status tn tsmbayan knta ita datazo aiki mezata Yi da Dan masu guda,,tsawannan y shige ta sosai Dan seda yy tasiri a kwakwalwar knta zuwa hanjin cikinta bnda Bari ba abinda jikinta ykyi

Dan uwarki ba mgna nk Miki ba kin tsare mutane da ido kmr mayya ,,,ko motsi ta kasayi Dan zuciyarta ta Gama tsorata da lamarinsu

NAJWA ce ta tashi a harzuke taja kunnenta ta dangorar ,,da ita kasa ta fella mata wani kasaitaccen Mari Wanda yy sanadiyat daukewar numfashinta na wucin gadi

Dan ubanki Yar kauye Yar talakwa Ina Miki mgan kin maidani Yar iska huci take kmr wadda tayi fadada Zaki ...

Ki..ki..ki..yi ha...kuri tana kaiwa tafashe da kuka

Hba mum.way me kika kawo mn gida ne baby kome mtweee tna kaiwanan. Ta gallawa najwah harara Ta wuce upstairs...

Ke dakata Nan ba gidan makoki bane aiki kike min ba,zakisani agaba kinamin kukaba ,,,Dan hk kisaurare kiji daga yau Zaki fara aikinki zan hada ki da me aikina zata nuna Miki part dinsa ,,,dik wani Abu Daya shafeshi dole ne ki tabbatar da tsaftarsa ,,kin Kane ko Kai kawai ta iya nodding Mata alamun fahimta ,,,Kuma bn aike ki tallan knki ba sbd nasan ku yayan talakawa Rabinku karuwai ne burinku kawai ki dauko ciki ku likawa me kudi ,,,toh ahir dinki Kinga matarsa can Tay Mata nuni da najwa wacce ta cika fam ,,sbd hk ki kiyaye Kya iya tafiya har tafara tapia hajia kaltume tyiwa najwa ido tk tagane nufinta da yk like mother like daughter,,,

Ke!!ke!!ke!! Tsaya wani remote Naga tadanna yy Kara take wata budurwa ta fito wacce bazata wuce sa'arta ba ta fito

Hajia karama gani ,,,yauwa Jamila kikai waccar abar me warin bararojin dakina ta kwashe kayan closet Dina tas tawanke sannan ta busar ta gogemin ta mayarmin

Toh ranki ya dd d 2 hajia kokowa ya Kama gabansa same 2 najwa Dan tnbada  order Nan Bata bi tadan kowa ba tadau car kiss dinta  tayi ficewarta Dan ita Bata iya Zaman gida ....😴😴😴



Yanxu

A rayuwar hamraWhere stories live. Discover now