A RAYUWAR HAMRA
15/16Doctor ya kake ganin jikin nata
Eh to alhmd kawai zamuce Dan inaga alhaji sedai nace kadauketa ku koma gida ayita addu'a ko Allah zesa a dace
Dan gaskiya alhaji tsakani na dakai ba boye boye tinda har muka kasa aikin Nan to bawanda ze iyashi sbd dik hospital din dazakaje sedai su ci kudinka Amma d best way shine kawai a dage da addu'a sbd ba abinda y Gagari AllahWanda aka Kira da alhaji ne y ajiye wahalallan numfashi ,,, to doctor ngd tinda hk abin y kasan ce xan koma Nigeria da ita in Allah. Y ydda
Ngd sosai doctor ,,,bkomai alhaji Allah y Bata lpy
Ameen muje naganta ko
Toh Allah ,, doctor hisham ne y was alhaji jagora zuwa want daki
Dasallama suka shiga wata Mata nagani akan gado Akalla zatakai 35 years ,,a kwance tk Akn gado kamar mutum mutumi ,,,jinjina Kai alhaji yy yn matukar tausaya mata,,,ta kafeshi da ido ba abinda yk motsawa a jikinta se manya manyan idanunta,,
Doctor ynzi a shirya komai da komai gobe da safe insha allahuzamu wuce nigeria yn kaiwa Nan y fice
Wayar alhaji ce tayi Kara alaman kira
Hello Jidda
Daga dayan bangaren Kuma na ance ,,,
Alhaji y jikin nata Allah ysa an Dace naji shiru baka kiraniba
Shiru yy y rasa meze fadawa kanwar tasa
Are u there
Yes Jidda ki kwantar da hankalinki Amma jikinta sedai addu'a kawai Nan y kwashe ydda sukayi da doctor y sanar Mata.
Sakati tayi ta sanar da ubangiji
Sannan y sanar da ita dawowan su gobe cike da tausayawa tyi mishi addu'o'i sukayi sallama
Wani Kiran Naga yn kokarin yi
Hello gobe da misalin karfe 2 kazo kadaukeni sannan kasanar da hajiya dawowana
Bnji me akace a dayan bangaren ba naji yace Ameen yn kaiwa nan y katse wayar y fita y koma gida domin shirya tafiyarsa
Wankin take kmr batayi sbd kayana dayawa sosai didda ba alamar datti a jikinsu Amma hk ta dage tana dirzasu ,,,suna bushewa tn gogewa a lokaci Daya kuma taje ta jera ,,baby na Hakimce a kan gado in bataga damana ba tace ta koma Basu fitaba hka tadinfayi sewajen isha'i tasamu ta kammala wanda zazzabi Toni rufeta dakyar tk iya bude idanta hk tadau keys din dakin part dinsa tashiga dik yy kura da falo ta fara yagyarashi tsaf sannan ta shiga kofar data gani alaman nanne bedroom dinsa tana shiga tayi karo da wani makeken hotonsa
Kardai ince wannan ne yayan nasu indai shine Kam dole suji dashi Kai AA wannan fa balarabe ne tashagala da kalkansa can Kuma kmr an tsikareta,,ta kauda knta ta cigaba da aikinta ta wanke bnda kin fes ta feshe da room freshner Nan danan ko Ina y daukamshi wajen goma ta kammala tas sannan ta rufe kofar ta fito se a lokacin cikinta y hau kugi gashi batasan inda zataga mama saratu ba hk ta shiga dakinta tayi wanka ta Rama sallolinta Wanda batasan me tkyiba takwanta ga yunwa ga zazzabi ba jimawa bacci ya dauketa ...
Itako najwa har lokacin batadawo ba .....,,,