A RAYUWAR HAMRA
17/18Washe gari da wuri kowa y tashi kasancewar akwai aiki sosai me gidan ze dawo
Sabanin HAMRA Wanda dik yunwa da gajiya sun Gama cinyeta ,,bawanda y bi takanta sbd kowa harkarsa yakeyi
Seda gari y fara haske ta tashi a razane ba addu'a tinda bata iyaba,, alhmd zazzabin Dan sauka sabanin yunwan Wanda har ynxi yk nukurkusar ta bndaki tafada tayi wanka tayi alwala kmr ydda taga anayi ta fito daure da towel ,,,tn fitowa yazira gown dinda hajiya tabata ta zira hijabi tafara sallah Wanda batasan me take fdaba ,,didda Bata iya komai a sallan ba tana kokarin yi
Tn idarwa komai Bata shafaba sbd want mugun yunwar datake ji ,,,zamatayi tana Tina nin abinyi gashi baba saratu tinjiya Bata shigo ba
Yan aikine sama da goma sukayi layi a gaban hajiya saudah Wanda fuskarta kadai zaka kalla ka tabbatar cewa yau TN cikin farinciiki sbd dawowar me gidan Bata Wanda y y tafia zuwa kasar Riyad watansa Daya kenan seyauda ake shirya shiryen dawowar shi ,,bayani take musu yadda abubuwa ze kasance
Ke saratu nabar komai a hsnnunki bn San kuskure ,,
Tn nuni da baba saratu kmr ydda sauran ma aikatan ke kiranta
Inshallah baza'a Sami matsala ba
Zaku iya tafiya
Mom nifa bnga najwah ba
Ina tinanin ba a gida ta kwana ba mom ta amsata
But mum... Ya Baby Ta dkatar da ita ke Ana murnar dawowar mahaifinki wake ta najwa tn kaiwa Nan ta tashi
Ba agida ta kwana ba me hkn yk nufi lallai ma najwa baby ce tkzancen xuci Dan ita iskancin najwa y fra Bata tsoro Dan ita dik iskncinta Bata taba tinanin kwana a waje ba ....
Ganin batada wani mafita y sa tatashi tadauki keys din dakinsa ta gyara kmr ydda aka umarceta ,,,Dan part din fes kmr ba'a taba rayuwa a cikiba Amma y Zama dole a gyara
Hmm ynda tsafta bayasan kazanta ,,hmm wannan dai y fiye kinibibi
Tafiya tk tn zancen xuci ita kadai ji tayi tyi karo da mutum ay knta ankare taji saukan Marika biyu lafiyayyu
Baki da hankli Ashe ,,eye Yar matsiyata Ashe talaucin nki yakainan ,,shegia mayya Dan uwarki ni sa'ar uwarkice answer Mee stupid goat full like u ,,,ay tini tadena jin zafin Marin Dan tafijin zafin zagin da akayiwa ummarta
Bazan koreki ba ,,xanbarki ne sbd na wukantaki na tzarta ki sbd hknshiyafimin komai Dadi
Kiyi hkuri aunty bazan sake ba
Kima sake dasedai matsiyaciyar uwarki ta haifi wata mtweee tn kaiwa Nan ta wuceNajwa kenan Wanda shigowarta gidan kenan suka ci karo da HAMRA
Jitayi an taba ta tabaya arazane ta tashi tadauka najwa ce tadawo
Baba saratu ce wacce komai y faru akan idonta ,,,ajiyan xuciya tasauke ganin baba saratu
Hannunta takama suka bi ta baya saboda Inka gansu tare akwai marsala Dan agidan bawani zancen mutunci tsakanin Yan aikin kmr bayi suke aiki kawai dakinta direct takai HAMRA balefi y hadu kmr bana Yar aikiba gashi fes sekamshi a bakin gado ta zaunar da ita
Ganin tn numfarfashi yasa tanifi karamin fridge din dakin taba ruwa
Tace AA ta hnyar rirgiza kanta
Kisha ruwa. Zaki ji sanyin a ranki
Bnci abinciba tafashe da kuka
Baba saratu ce tadafa knta shaf tamanta jiya Bata kawo was HAMRA abinciba