A RAYUWAR HAMRA
27/28
Baba saratu ce zaune gaban alhaji,gyaran murya yy ,,,dama wani mgana nke so mudan tattauna,,Baba saratu kuwa dik a rude tke ,,toh alhaji Allah y sa ba kefi nayi ba
AA bawani marsala,,Akn yarinyar Nanne danake gani a gidan Nan ,,tinda kece head dinsu shiyasa na tintibeki ,,dalili kuwa shine ,,na farko tyi knknta Ace an rabota da iyayenta tazo aiki na biyu Kuma na hango wani Abu a tattare da ita sbd naganta tana sallah and I was surprise ,sbd Sam bats iyasallah ba ,, shiyasa nkso naceto rayuwar ta sbd jahadi ne babba ,
Nakasa fasalta irin farinciikin da baba saratu ta ke ciki ,,,numfasawa tyi ,,,alhaji itadai marainiyace mahaifiyarta ta rasu tin TN shekara Daya TN zau na ne tare da kishiyar mahaifiyarta da mahaifinta ,,Nan dai takwashe komai data sani game da rayuwar HAMRA tasanar dashi,,,,dik jarumta irinna maza seda y kusa zibda kwalla y Jima sosai yn nazari hala irin nawasu mutanen,,
Naga da shakuwa sosai a tsakaninku ,,na farko bazan hanata aikinta ba tinda shine dalilin zuwanta ,,Amma zan nema Mata malami daze ringa koya Mata islamiya da book abadaya ,,,ku zamiyi shawara da hajia Akn makarantar daza'a kaita ,,,dik ydda mukayi zakiji
Ay jin an ambaci hjia seda gabanta y Fadi
Sooo kifada mata tazauna dashirinta
Toh alhaji angode ,,Allah y Kara girma y Kara lpy y raya mesunan manya.
Antabo Masa inda ykeso Amen y amsa da fara'arsa sosai yji dadin addu'ar...
Yah tah ,, HAMRA kina Ina ,,,fiotwarta daga wanka kenan mama lpy rungumota ,,yah ta Allah baya bacci itako HAMRA kallan mamaki tk. Bintadashi ganin mamaki a fuskarta ysa mama saratu Jan hannunta zuwa bakin gado Nan ta labarta matakomai bata boye Mata komai ba
Hajifah fah Dan iya farinciiki tn cikinshi Amma tn matukar tsoran hajiya
Nayi tinaninta Nima Amma bazata hanaba tn shakkar alhaji sosai ki kwantar da hnkalinki ki godewa Allah dayafara amsa addu'ar. Mu HAMRA komai yy farko yn da karshe inshallah kinringa ganin sauyi kenan dayardar Allah ,,,takasa rike kukan farincikin ta seda tasakeshi Nan baba tahau aikin rarrashi ,,,ni HAMRA a mkrnta sujjud tayi tagodewa Allah baba. Koda hkn Bata kasanceba HAMRA tafara samin mutane biyu masu matukar muhimmanci a gurinta,,,hk suka yinisuna farinciiki kallo daya zakayiwa HAMRA kasan TN cikin farinciiki.....
Hba mijina Yar aikice fah , Kuma iyayenta aiki suka kawota,,,hajiya saudah ce tk mgna. Cike da tashinhnkali da Kuma kiyayyar HAMRA,kaga Kuma wannan ba huruminmu bane tsakaninmu da ita tamana aiki wata y Kare mubata kudinta ..
Saudatu dik naji maganganunki ,Amma nadauka zaki fikowa na'am da shawarar Dana ynke ,,,Soo am not seeking 4 ur advice nariga da na ynke hukunci ,,yn kaiwanan y tashi y fice direct part dinsu y wuce abinda betabayiba ,,,Yan aikin kowa da ido y bishi umarni y bawar akn a turo mishi HAMRA balcony na gidan...
A inda y barta. Har ynxi Nima anan na ganta ,,,tashin hnkli ne karara a fuskarta ,,,
Nashiga uku ni saudah ,,,nadauki ruwan dafa kaina yau dinnan zakibar gidan Nan
A zafafe ta tashi ,tn kaiwa Nan ta tsaya ko tinanin,,metayi ...
Me nakeyi hkn you hkn zesa alhaji y gane halina ,,,nooo baze yiyuba baze taba gane halinaba Sena cima burina,,,
Kokari tayi ta seta knta tafice zuwa dakinta
Anan kwance ta tarda baby ta na kwance tn cart ke aikin ki kenan cart
Nikaina nagaji da Zaman gidan,,,,nayiwa dad mgna y samomin dan aiki nafara fa ko a company ndinshi ne ya ce ,,,way se broda y dawo,,,,mtweee aikin bnza na kusa kawardasu ai,,,sbd renin hnkali Yar tsinanniyar nan zesa a mkrnta
Wait wait!! Mum wace ce wannan wakenan
Yar aikin yayanku
Da safe kowa y tashi anata shirye shiryen hada break fast,,,, abngaren su HAMRA kenan aiki suke cikeda farinciiki,,,. Kmr batada wani damuwa
Alhaji ka saurareni wlhi bawani Abu nk nufi ba ,,noo kawaii dai kasan Halin mutanen kauye da Rashin yrda krsu fassara niyarmu ,,Amma bakomai se a Sami mta mkrntar me kyau ko ,,,,se alokacin y juyo y kalleta ,,alhmd seynxi matats tadwo abin faharina smile tyi alamar nasara ..Amma alhaji meyasa kayi tinanin.sata mkrnta Naga. Baka taba yinkurin hkn Akn kowa ba
Hkne sauda can't u see she is very young ,,sannan dubaga labarinta me cike da.abin tausayi ,,,her life was miserable right from. D Beginning temaka Mata jihadi ne ,,,sbd ko ydda zata bauta wa ubngijinta bata sani ba,,ajiyar xuciya yy kinji dalilina
Da aiki a gabnki saudah ,,wato hr lbrinta ta bashi jar ubncen dole nyi wani Abu,,,,y kikayi shiru wlhi alhaji tinanin rayuwarta kawai nk abin tausayi muje muyi break ko,,,
Direct dining suka nufa baby ce karai a dining din bnga najwa da hajiya kaltum ba,,suna Zama tafito gabnta na faduwa. ,,Harara baby ta dalla Mata ,,hk hjia ,,, karaso mn alh yfada harkasa ta dukata gaidashi,,,ihn ...ihn...alhaji ngd Allah y saka da alkhairi,,bakomai yiwa kaine hajiya kuwa ta cika tyi fam,tagaida hjia seda takalli fuskar alh sannan tyi fuska kmr ba tajiba
Ana gaisheki,,,,aw lpy ay bnjiba ykk .
Da mamaki ta ke kallanta ,,,lpy qlou,,serving dinsu tashiga yi tn gamawa ta xuya zata fice ,,kishirya gobe inshallah seki fara zuwa mkrntr ko sannan yauda yamma Wanda zeringa Miki lesson a gida ze zo kizauna cikin shiri
Toh alhaji....Dad nifa aiki nkso Amma kace sebroda y dwo be amsataba y cigaba da cin abincinsa mom kuwa abincin daci yk mta ,,
Ina najwa??? Tn bacci kawai ta amsa ,,, suna gamawa kowa y kma gabnsa ,,, HAMRA kuwa tasanar da baba saratu ydda sukayi da alhaji,,,mum da baby kuwa suna cikin zillimi Dan abin y fara min karfin su Dan najwa da mom dinta basusan da xancen ba........