❤️KAINE ABADAN❤️Page14_15

9 1 0
                                    

*°🔘°️KAINE ABADAN°🔘°*
          *1441H/2020M.*
   
   

®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_
         '''🎐G•W•A🎐'''
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼

*NA MARUBUCIYA:-*
*SERJEEDOURH✍🏼*
  
*Follow me on wattpad@Serjeedourh*

Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:-gakiyawritersassociation@gmail.com
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*

*Kuyi haquri da rashin typing ɗin a kullum I'm busy Datz y  love yhu*💖💖
        

             💖* Abeedatouh* 💖

*SHAFI NA 📑14_15*

*__________📖*ABUJA*
       Wata mata na hango da bazata wuce shekara 40 ba zaune a saman ɗirka ɗirkan kujerun dake jere a palourn....





Waya ce kare a kunnen ta tana waya,dakaga fuskarta kasan bala'i take zazzagawa a cikin wayar,na kara kunnena amma naka jin me take cewa😏






"Tou kundaiji na faɗa muku wallahi idan bakuyi hankali ba duk saina ɓata muku rai"ta ƙara sa faɗa kafin ta daƙile wayar ta jefa kan kujera.






Alhaji Safwan ne ya shigo palourn,duk ya chanza ba kaman da ba,ya zama silent duk gashinan dai...




Ashe matarnan A'ishah ce matarshi,ta zama wata kicima,domin yanzu komai hannun ta yake,ta mallake Safwan da danginsa,kuma har yanzu bata haihuba,kuma ba wanda ya isa ya mata maganar....





"Aishata lafiya naga kin chanza?"Alhaji Safwan ya tambaya.




Tsaki tayi ta taɓe fuska sannan tace"ba komai kawai wata waya nayi da ta ɓatamin rai shiyasa".




Haba Aishata mene to ki faɗa man mana.


Kafin ya ƙara sa ta dakatar dashi"haba dan Allah it's by force? I av told dat notin,iz non ov ur business,so karka ƙara ɓatamun rai plz".




"Yi haƙuri Dan Allah kin San bana son ɓacin ranki,kiyi haƙuri matata sorry kinji".



Haka ya rinƙa lallaɓa ta har ta haƙura..

Haka zaman su yake tafiya da Alhaji Safwan da yan uwanshi,Aishaa bata ganin kowa da gashi.....





**** KANO*****

   Hmmm wai ashe wadda Zanna yake ta kira da innarshi ba kowa bace illa INNARO😳
  _Tashin sense_


" Wallahi Muhammadu haka nake fama da wannan yar iskar yarinyar a gidan nan har ciwon zuciya ya kusa kamfani"Innaro ta ƙarasa faɗa tana kuka.






"Haba Inna haƙuri zakiyi yarinyace har yanzu bata gama mallakar hankalinta ba"Zanna ya faɗa.




Saurin cewa tayi"wannan gardiyar ce yarinya,haba Mahammadu,ga ta shegiya ba karatu,babu komai a ƙwaƙwalwarta se dusa,ga shegen Yaren da take yi nikam nagaji wallahi".





"Inna kiyi haƙuri ni zan ɗauke ta muje gida tare kinji karki damu"Zanna ya faɗa...




Mom ,Kauthar,Sajidah,Akbar duk Basu san sanda suka kalli Dad suka Kalli yarinyar ba...



Akbar yace"Dad wat are u saying Haba Dad"..


"Ku jimun ja'irin yaro ku shikenan bakwason ubanku da Alkhairi,uwar me kake cewa da wannan Yaren na yahudu,kaga Aliyu wallahi zan ci uwarka yanzu"Innaro ta faɗa tare da nuna Akbar.



KAINE ABADANWhere stories live. Discover now