izinah🍁

56 0 0
                                    




Afusace ya tuk'a babur d'in zuciyar sa na tafar-fasa nan ya fafara babur dinsa don yaje gida ya fesa, dede yaje Round about ya tsaya don abasu hannu kamar ance ya juya ya nan ya gano shukr gaban mota sai kurb'ar lemo take suna dariya kan ya motsa nan bada hannu nan ya bisu abaya tiryan- tiryan haka yake binsu har suka b'ace mai da gani cikin takaici daya cikashi ya juya yayi hanyar gida mama na kitchn tana had'awa baba abinci don be fita ba yau zainab ma duk sun tafi schl hafiz ya shigo idanu wansaa jajur ya tsaya gefen kitchn kamar yayi kuka,mama ta dago ta kalleshi "hafiz yaa naganka a haka?

kallonta yayi "mama ba anyiwa shkr miji ba?"

"Eh k'warai meya faru?" numfashi yaja mama shkr ta canja wai ashe kuulm na kaita schl ina sauketa saurayi ke zuwa ya d'auketa su fita daga makaranta su tafi wani gun kawarta ta shaida mun kuma bayan na fito wallahi mama da idona naganta gaban mota na bisu abayaa aammaa suka bacen."

Mama kuwaa suman tsaye tayi zama tayi kan kujera yar tsugunne ta dafe kai na shiga uku yanzu duk tarbiyar da naiwa shkr kuka ta saka "yanzu hafiz bakasan inda ya tafi kaita ba na shiga uku" hafiz yace mama ki hkr kawai muga dawo warta" dede lokacin baba ya fito yana tambayarta inna gama ganin tana kuka ga hafiz atsaaye yasa yace "meya faru ne?"

malam,yanzu shkr dama dab'iar data koya kenan" taa fashe da kuka "wai meye ne? Baba ya ambata hafiz ya gaya mai "innalillahi wa inna,ilaihi rajuun ya ambata" koma wa daki yayi yana kai-kawo yakasa tsugun nan ya kuma fitowa ya d'auko waya ya dannaa kiran shukr dede lokacin suna zaune itada haris ya manna ta ajikinsa tamkar matar sa sai kashe musu selfie yake wani ai dariya wanii ai murmushi wayarta keta ring amma bata ji sabosa shed'an yana k'awata mata halin da suke ciki wanda dad'i suke ji Apple haris ya d'auko ya bata abaki ta gutsira suna aikawa juna murmushi.

Acan gida kuwa Baba wajen 20mis call bata d'auka ba hakan ya fusatashi ya aje ya juya ya cewa mama "lalle na yarda zamani ya baci ban tab'a zatan shukr zata biyewa rud'in sa ba duba da tarbiyar da muka bata ko zainab ba zatayi haka ba amma makarantar nan bata karbi shukr ba"

Mama tace "d'ane ka haifeShi baka haifi halinsa ba", haka baba yak'i fita mama ma hankaalint atashe domin gaabanta har fad'uwa yake.

Acan kuwa shkr da haris guje guje suke na ma,abota shauk'in soyayya da k'yar ya kamota suka zube agun haka suka gama shanawar su tamakar mata da miji sun manta da hakan haramci ne babba. "Nawan wai yaushe zami aure? kallonta yayi "sekin gama schl" tace "to Allah y kaimu" jakarta ta d'auko ta zaro wayarta ganin kira rututu yasa ta k'walalo ido kiran hafiz dana Baba kamar aci babu, nan gabanta ya fad'i "Allah yasa de ba wani abun ya faru ba" haris dake kallonta "yade babyta?" tace "kiran baba na gani da yawa"

" kema dea meyasa baki kashe wayarba?

nan ta mik'e "Nawan mutafi kaga k'aarfe 5 dede fa" mik'ewa yayi suka tattare abubuwansu suka sa amota "muje to amma bangajj dake ba" fari tayimai da ido "gobe ma rana ce ai nayi maaka tana dinta" dad'i ne ya kamashi "komai naki swt ne babynaa iluv u so much" nan suka shiga motar ya tuk'a suka d'au hanya .



Mama dake kai kawo sai hawaye take zainab dake gefe "Mama kiyi hkr insha ALLAH yanzu zaki ganta baba ne ya leko "wai har yanzu bata shigo ba?" K'wala kiran hafiz yayi ya fito "jeka dad'a duba hanya" hafiz ya tashi ya fita kicib'us sukayi a soro shukr na shigowa wani banzan kallo ya watsa mata ya duba agogonsa k'arfe shida da rabi besan sanda yaa d'auketa da mari ba kwala ihu tayi "menayi maka?" nuna mata hanya taayi suka shige ciki Mama da Baba ne atsaitsaye fuskar su duk a had'e tsayawa tayi "mama meya faru?" Baba ya daka mata tsawa "kinci gidanku" daga ina kike da wane d'an iskan saurayi ake ganinki dashi?" gabanta ne ya fadi na shiga uku Mama kuwa harara ta bita dashi ta shige d'aki duka taji ko ta inax Mama ta rufeta dashi da caribi wullar da kajarta tayi ta fada d'aki Mama ma ta bita hafiz kam yana kallo Mama tai mata duka baba ma ya shigo da bulala ya mik'awa hafiz "zane min yar iskar yarinyar nan" dama haushinta yakeji nan ya hau jibga tana ihu zainab Dasu auta kuwa sai kuka suke saboda ta basu tausayi seda ta jibgu san nan ya kyaleta inbanda ihu ba abinda take kowa,ya barta a wajenn haka taci kukanta ko abinci batayi ba nan domin zazzabi ya rufeta.



 IZINAH CE 2017 (completed)Where stories live. Discover now