Chapter 6 🤦🏽‍♀️🤦🏾‍♂️

53 3 0
                                    

Hey readers ❤️
Inaso ya kuke I hope everyone is doing well please kuyi encouraging dinda by voting da comments 🙏🏽😭wannan shine kwarin gwiwa na yadda zantabbatar labarin na yi muku bamuzo main part ba amma ankusa tunda gogan yashigo 🤗love you all 😘❤️

✍🏾.......
Toh kafin mukoma labari ya NAUFAL yake me halinsa irin na mahaifinsa ne koko naufal dai ba baki can bane kuma bashida haske irin dan daidai nan ne kalan baban shi amma kamarsa daya da mamanshi sosai yanada brown eyes gasu sharp saidan kasumbanshi dasumar kansa baki kirin yanada tsawo sosai kana ganinshi kaga karfaffan namiji saboda yanasan zuwa gym da kuma cin healthy food yanada faraa sosai dan saidai yakalle ka yaita faraa amma baya wani maganan kirki (nidai nace sakaya maganan yakeyi da murmushi) yanada San ibada kasan cewar mamanshi bata barsu ba ko sundawo islamiyya sai anyi karatu da yamma taita koya musu San ubangiji su asuba ma basa komawa bacci sai anta azkar haka suka taso San babu wanda yasan halin maihaifin su nabaya wanda ko ummantasu ma basani tayi ba kuma yana zuwa office din mahaifinshi aduk lokacin dayazo hutu wanda baban nasu ne yake matsa masa wai tunda shikadai ne namiji dole yazo yafara sannin yadda alamura suke tafiya bawai duk wata yana zuba musu makudai acikin account ba haka har naufal din yasaba dayazo hutu aikin office najiran shi..sannan akwai wata yar abokin alhaji abubakar din mai suna mufeeda datake matukar kaunar naufal amma yace shikam Sam danbashi da niyyan aure dan har mahaifinta yama mahaifin shi magana yace shikam bazai mai dole inyayarda shidai baida matsala ai abu nagida ne to abokin kawai yace yakuma sanar da yarsa tayi bakin ciki amma taci alwashi saita sameshi kotaya be wannan shine naufal dinmu...

(Toh reader wasa farin girki me wannan halin mahaifinsu naufal ne wanda bakowa yasani ba me kuma abinda yasa iyayen amna suka turata kasar waje dukda matukar kaunarta da sukeyi menene abinda sukeso su kareta daga kubiyo danjin yadda zata kasance.....)

Back to jirgi!!!
Aiko suna shiga jirgi amna na nufan seat dinta wazata gani wannan me kwace gurin mekuma yakeyi anan neman magana kome tace bawan Allah wai lafiya ya haka kallan ta yayi cikin rashin fahimta yace yanzu kuma me na miki nizan ce dai ko lafiya ina zaune kinzo kina min wani tambaya tace nan nike fa yace nima ai nan din nake bude baki tayi zata kara magana yace please wallahi I'm not in the mood karki sani magana lallai ma wannan gayan yaraina mun hankali juya wa tayi tayi gaba dagowa yayi yabita da ido yace asauka lafiya baya tatafi kozata samu extra seat amma ina koina makil bakin ciki ne yato kare tace yanzu saina koma wajan wancan kazan tsaki taja takoma shiko dama ya jingina kansa ya runtse idonsa danyau abinda yagano game da maihaifinsa ya matukar bashi mamaki da tsorata shiyasa yau fuskar tashi bata cikin annurin da aka saba gani akanta

Jin mutum akusa dashi ne anata sukur sukur yasa yadago kallon ta yayi har zai ce wani abu saiya fasa danya lura yar neman magana ce komawa yayi yajingina dama tana kallan shi da gefan ido jira take yi yace kule amma sai taga baice komai ba tabe baki tace yafi dai nan akai sanarwa jirgi zai tashi kowa yasa belt dinsa nan ko suka daga cikin zuciyar amna nacike da kewan iyayen ta gani takeyi kaman bazata kara ganinsu ba

Tafiya tayi nisa amna taita kallon ta amma taga da saura kafin su isa taaje kallon tasoma bacci shikam tunda ya runtse idanun sa kawai tunani yakeyi jin kaman abu ya dafe kafadan sa bude ido yayi ganin wannan yarinyar ta sake baki da hanci tana bacci yasa yaja tsaki yace jiwannan ture kanta ya yi yakoma da jinginan shi nan yasake ji ankwonto mai yace wacce irin yarinya ce wannan sake ture kanta yayi aiko luuu tasake dawowa dogon tsaki yaja yace yauni nagata kaina kyaleta yayi yakoma aiko shimal ya bige da bacci nanko suka hada kai sunata shan baccin su har akazo serving abinci masuma jiba har aka iya kusan kowa yafita wata mata ce tace cute couples wake up to an iso ai tafada tana dafa amna tanadan dara wa firgigit ta tashi shima tashin yayi sunata zare ido matan tace mun iso love birds kun hade kai sai bacci kuke yi zaro ido sukayi amna tayi saurin cewa ni we are not couples matan dai dariya tayi tafice tabarsu

Juyowa sukayi suka kalli juna tace me yasa ka kwanta akaina sake baki yayi yace kigama doramin kanki kice na kwanta a kanki tace nidin yace toh karya namiki tace aidama karyan ne kanka fa nagani akaina yace kekuma ina kannaki yake tunawa tayi akan kafadar shi take nan tashiga zare ido yace kinga please let me pass I don't have your time turo baki tayi tace nima ai ba time dinnaka nikeda ba ko kallonta baiyi ba yayi ficewar sa itama takama hanyar fitan ....

SOYAYYAR AMINCI💑Where stories live. Discover now