Chapter 3

410 15 0
                                    

Gari nawaye wa amna tatashi tagabatar da sallah tace nikam narasa abinda yasa nayi late haka nasan Su mamma suntashi suna ta jirana but Xasu ce they don't want to wake me up tayi sauri tayi wanka tasa abaya da dan karamin vile dinsa tadau hand bag dinta tasa takalmi batayi wani make up ba amma inkagan tasaidai Masha Allah dan irin sune akece ma natural beauty.

Tafito tace kash amna u are not serious takalmin ma kin manta takoma tasaka wani flat shoe saboda ita ba tasa heels dasauri tafito tasauka kasa tana zuwa parlour tagaba kowa tace kosunyi fushi ne OMG tatafi dakin suda saurin ta adaidai bakin kofa tatsaya dan taji suna magana

Daddy yace mamma wallahi kamar kar baby tatafi Allah I don't think I would ba about to live ba ita tunda fa aka haife ta bamu taba nisa daita ba duk inda zata we are with her amma yanzu... Karkace amma daddy we are doing this for her own good kasan bawan Allahn nan babarin 'yarnan zaiyi tahuta ba tunda yayi alwashi zaiyi he will definitely saboda haka calm down Insha Allah nothing is going to happen to her kasan ita big girl din daddyn tace so she will take care of her self for you ok kasan nima am going to miss her fa.

Juyowa daddy yayi yace mekika ce tasun kuyar dakai you heard what I said I bazan kara fadi ba dariya yayi yace oh kyaji dashi kinaso kina kaiwa kasuwa dariya sukayi gabada ya amna dake bakin kofa tajuya dasauri dan taji kaman zasu fito.

Sama tahaura zuwa dakin ta tace to waye wannan wanda mamma takema daddy magana akai kuma nasan kona tambaye Bazamu fadamin ba tunda since from the beginning basu fadamin ba I have to find out my self amma nida zan tafi gobe taya zan gano sallama taji tadago mamma da daddy ne mamma tace Ke kinyi breakfast kuwa kodayake bakya wasa da food so I shouldn't bother

Tace mamma daddy ina kwana Lfy sukace Su biyun kintashi Lfy cewar daddy Alhamdulillah to tashi Muje muyi breakfast sannan mutafi gida cen ko to kawai tace suka nufi parlour bakidaya dinning suka zauna mamma harta hada abinci suka fara ci can amna tace I want to ask you something.

Mamma tace let us finish eating food mana kuna boye min wani abune saurin dagowa sukayi suka Kalli juna yes daddy kaman there is something wrong dakuke boye min dani bansani ba mamma ce tace mekuwa zamu boye inma mun boye is for your own good besides me abun boye boye did we ever hide any thing from you?

No to saboda haka no more questions eat your food batare danaji kiba OK kawai tace shiko daddy tunda tayi tambayan hakalin shibe jikin shi tashi yayi yace nakoshi inkun gama kusame ni a waje binshi sukai da ido

Amna kuwa tana ganin haka tace I knew it azuciyar ta mamma ma tashi tayi tabar ta gurin amna tace Shikenan since mamma tace inma suna boye Wani abu is for my own good badamuwa amma wannan abun bakarami bane no matter what daddy bai tashi inyana cin abinci

To Allah yasa alheri ne tashi tayi ta mamma kuwa tana zuwa tatarar daddy yazauna tsuru2 dariya tasaka tace daddy mehaka Kazauna kaman wanda iflitahi yafada mai shima dariyan yayi yace mamma zanga ranar daza tazo tawuce bakiyi Hausar shirme ba iftilai akece wa

Tace naji ai yaran kane banawaba auniko tace Eh din tonaji haushi haba husband dina wasa nakeyi wani hamsha kin murmushi yayi yace Lahh kar amna taji fa dariya tayi tace to taji mana nida mijina dariya sukayi can sai daddy yadaina dariyan yace mamma yau Aa karkace komai.

To Shikenan zomu tafi matar😘
("Niko nace Ikon Allah wannan soyayya  har ina"❤)

Yauwa kokai fa Tarar da amna sukayi tana zaune alama jiran sutake yi dago wata yi tazo gurin mahaifin ta dayi hugging dinshi tace daddy sorry inna batama rai I didn't mean it like that dagota yayi yace shhhh haba baby na bakimin komai ba tace amma Aa karkice amma wuce muje fita suka yi gaba dayan Su mota suka nufa

Driver Na kallon su daddy yashige driving sit yayi zaman shi suma suka shiga "daddy mutum ne me matukar son iyalin Sa shiyasa indai suduka zasufi ta shiyake tukin sa"

🎀kuyi hakuri Dan Allah 🙏wallah abubuwa ne sukamin yawa shiyasa bana updating da wuri amma Insha Allah nan bada dadewa ba zan kara wani thanks hope kuna enjoying wannan shine book Na nafarko Dan Allah idan anga kuskure agaya min domin in gyara nagode 🙏❤😘

Anovels❤

SOYAYYAR AMINCI💑Where stories live. Discover now