Tana sakko wa taga sunyi cirko2 tazo tazauna tsakiyan su mamma tace ke baba hanaki zama tsakiyan mutane ba daddy yace kai mamma aigurina tazo ko baby tace eh nazo gurin ku duka ne yace yawwa inaji tace daddy I think we should have our breakfast sai mu fita shopping for tafiya na ko saurin dagowa su biyun suka yi daddy yace my maama kin yarda kenan tace ofcuz dad oya you and mamma get up muyi mutafi.
Sunaga mawa suka fice direct boutique sukaje amna da daddy suna zaban kaya while mamma na daukan shoes suka gama suka fita suka kama hanya sai mamma tace daddy kundau bags kuwa dan bangan suba amna tace aa mamma bake zaki dauka ba since u where choosing shoes tace aa bandauka bafa daddy yace its ok musamu wani guri saimu siya no need for dogon zance mamma tace but no if's and but's mamma shine abin da daddy yace okay.
Z&A bags suka je bags ba iyaka kamar yanda suka kwaso kayan sawa da shoes amna tace mamma daddy its okay kusan fa boot ya cika da wancan kayan kuma we aren't done yet daddy yace baby kece kadai diyar mu in bamuyi miki ba wazaiyi umm mamma tace kafin kufara emotional abubuwan ku muwuce dariya kawai sukayi daddy yace baby you see your mum ko kamar she don't care bari kitafi mugani videos zan dinga miki kiganta suka sa dariya suka biya suka fita.
Sukaje shoprite suka siya chops karmar bagobe tun amna na magana harta yi shiru suka gama danan har zasufi to amna ta ce daddy mamma inazu wa takoma sukaje mota sunajiran ta tafito tace okay am done daddy yaja mota suka fice
Wayece Amna ko ince baby amna dai sunanta Zainab Muhammad Kabir 'ya ga Alhaji Muhammad kabir shidai asalin bakano ne iyayen sa sunrasu yatashi agurin wan mahaifiyar sane Alhaji aminu shi mutum ne maisan yara kuma saigashi Allah baibashi ba saboda haka da iyayen Muhammad suka rasu yadauke shi yabashi ilimi shida matan shi sun nuna mai kauna hakikan harya girma yazama wani abu agari da duniya gabadaya
Yahadu da Halima a kasar Egypt ne da yaje wani business meeting dinshi haka suka fara san juna akayi maganan auran su akayi akagama yadawo daita kasarsa nagado tun auran su Allah bai basu haihuwa ba tun auran har sukai shekara bakwai hajiya halima batada aiki saidai kuka gashi dai iyayen mijin ta basa matsa mata Alhaji Muhammad ma haka amma damuwa ya sata agaba tana tunanin dangin mijin tunba sa magana watarana zasuyi badare ba rana kullum tana cinkin addua sadaka dasaura har Allah ya bata ciki farin cikin gunta da mijin ta da iyayen sa ba a musalta wa ta zo tahaihu akasama yarinya sunan matan Alhaji aminu wato ZAINAB.
Bakaramin rafin ciki taji ba ace wansa ai ita ce mahaifiyar sa bata taba nuna masa wani Abu dazaice baita bace mahaifiyar sa akasa ma yarinyan sunan da za adinga kiran ta wato AMNA amma iyayen tasunce kowa yaiya cemata AMNA amma su BABY zasuna ce mata tinda itace jigon rayuwarsu
Haka AMNA tatashi cikin gata da soyayyar kowa amma saidai mahaifiyar ta tana gudun kar abun yayi yawa ta zo tagagari kowa saya tana dan strict da ita amma soyayyar yada uwa sai Allah. Wannan shine takai taccen labarin AMNA.
Suna koma wa gida mamma tace okay let pray and eat ko daddy yawuce masallaci suma suka wuce dakunansu domin bada farilli.
Bayan sun ida daddy maya dawo sukaci abinci mummy tace to mutashi mufara shirya kayan baby kusan gobe akwai fita za aje sallama sukace hakane dakin amma suka wuce suka fara shirya kayan har sukai nisa da shirin daddy yace kai nagaji gadan yunwa ma nakeji mamma tace kai daddy yunwafa kace yace ah ban isa inji yunwa ba kuma
Amna najinsu tatashi ta dakko wata leda taciro cake aciki daddy yace yauwa baby tabude masa yafaraci yace baby nagane cake dinna wanda mamma tasiyo tabamu kadan mukaita roka akara mana taki
Tace yauwa daddy ashe kagane bari ina zuwa barin insamo mana tea munayi muna korawa tatashi tafice daddy yace Nima dai bari inji indakko abu
Yana fita mamma tace yauwa yanzu wainnan mutanan sun fice lemme have some kamin su dawo nasan su zasu iyamin bsbs(basani basabo)
Tadauka zatakai baki kawai taga daddy da amna suna bakin kofa suna dariya da kallon ta tasaurin ajiyewa
Tace what? kawai naji inajin ci ne bawai wani abu ba amna tazo tarungu me ta tace mamma its ok kinsan jibi zanwuce so karki damu mamma zanyi missing dinki bakadan ba wallahi itama tayi hugging dinta tace nima haka I'll miss you habibty muryan daddy sukaji yayi gyaran murya yace yau anmanta dadine
Amna tabude hannu yazo shima ya rungume su mamma tadago tace musu toh enough with your emotional drama muyi sauri mugama amna ta goge dan budurwan hawayan ta suka cigaba suna labari dadariya harsu kagama
Mamma tace to kiyi bacci kiga gobe akwai fita ko tace eh daddy yace sleep well baby nikam nabarku saboda bacci nakama ni tace okay daddy good night yace good night baby mummy ma tace suka tafi ta kwanta batai bacci dawuri ba saboda tunanin rabuwa da iyayen taba basu taba nisa dajuna ba tuntashin ta saigashi wani kasa zata batare dasuba
Dan bacci barawo ne shiyasa kawai tai bacci bawai dan tanajin yin sa ba.
