(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
🖤💙🖤💙🖤💙🖤💙🖤
👩🏻KAMA DA WANE......
BATA WANE👩🏻🦱
💙🖤💙🖤💙🖤💙🖤💙тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
Follow me on Wattpad @ayeeshatmuhd
*Na*
*UMMU NAJMA*
marubuciyar *HAR ABADA**DEDICATED TO*
*AMMYN KHAIRAT(golden girl)*
*AND RUKAYYA IKRA(ummu sultan)*Special gift to *Muhammad Karim*
*And Fenarh matar Soja*41👯
"Not guilty and therefore the law has ordered immediate re_opening of Mailafiya hospital to continue running safely under the government instructions, the return of Mailafiya orphanage to it's owners and to make Sa'eed khalifa Mailafiya a doctor again"Zubewa Idris yayi a qasa yayi sujjada Yana kuka, baiyi tunanin zai iya tsallake wannan siradin cikin sauqi haka ba, hamdala yakeyi Yana kiraki ma ubangiji da qyar Sa'eed ya daga shi yayi saurin rungume shi kukan shi na qaruwa,
"Na gode brother, thank you so much ka ceci rayuwata,
Dago shi Sa'eed yayi ya 'dan bugi kafadar shi yace "be a man Mana, kuka ba naka bane ranar murna ce yau Allah ya kubutar da Kai da mu gaba daya asibitin mu ya dawo hannun mu, you should call your wife and celebrate"
Qarasowa wurin su Sa'ood yayi suka Sha hannu fuskar shi dauke da qayatatten murmushi yace "gaskiya ya Kamata Kam mu hada gagarumin walima, a qarshe dai komai ya lafa Mun samu kanmu cikin farinciki sai Kuma muyi qoqarin manta abubuwan da suka faru a baya dan mu samu damar Gina sabuwar rayuwa ingantacciya"
"It's hard brother, kunyar ku da nauyin ku gaba daya ya Kama ni, bayan ni nayi Muku sanadin shiga matsala ku kuka fitar dani daga Wanda na saka kaina na a ciki ban aikata wannan abun da nufin komai ba saidai fushin batan Sarwa da nake tunanin da hannun ka a ciki Amman ban taba tunanin kawar da Kai saboda wani abun duniya ba believe me, I'm really sorry" ya qarasa sounding depressed hankalin shi a Kan Sa'eed,
" ban taba sawa a raina zaka cutar dani ba Kuma har abada ba Zan saka wannan tunanin cikin rai na ba, wannan izina ne a garemu da sauran 'yan familyn mu gaba daya Mun dauki mayafin qyale_qyale da shagala na duniya gaba Daya Mun manta da lahirar mu, ya Kamata ma mu gode ma Allah da muka gane kurakuran mu tun muna duniya Kuma lokaci Bai qure Mana ba"
Suna cikin tattaunawa da bayar da bayanan su ma sauran 'yan jarida da cike_ciken takardun sake mallakar kadarorin da suka rasa a baya Kiran Nabila ya shigo wayarshi, murmushi yayi daman yasan ba zata iya haqurin jira har ya dawo ba, ya Shiga wani office sannan yayi picking,
"Masha Allah, congratulations Amor finally komai yazo qarshe, na tayaka murna da samun nasaran da kayi Allah ya dad tsaremin Kai ya kiyaye gabanka da bayanka"
Lumshe idanu yayi cikin Jin dadin kalaman ta yaja kalmar "ameeen Reina, NASARA daga Allah take Amman wannan ya samu ne a sanadin ki, kinyi min babban gatan da Babu Wanda yayi min irinshi a duniyar Nan yanzu haka jina nake sakayau kaman want sabon jariri bani da damuwa ko kadan, haqiqa ke masoyiya ce na gaskiya Kuma kin Soni saboda Allah, HAR ABADA Babu Wanda zata qwace matsayin ki a wurina, I love you sooo......
1 month later
Washe garin ranar da aka maida musu da asibiti, Sa'ood da Idris suka ziyarci orphanage Dan ganin abinda ke faruwa a ciki Sa'eed Kuma Bai samu Daman zuwa ba saboda aikin da aka saka su komawa na gaggawa dan yanzu Babu was, saidai abun da suka gani Bayan sun Isa wurin baiyi ma zuciyoyin su Dadi ba, Sa'ood ya zubar da hawaye fiye da qima ganin halin da yaran gidan suke ciki,
YOU ARE READING
KAMA DA WANE....(Completed)
General Fictioneven though they look alike that doesn't mean they should have same goals, their life is filled with regret for a mistake they commit unknowingly, they just wish that one day everything will be back to normal so that all these hatred will stop, the...