(☆^O^☆ ☆^O^☆)
❤️ *LAIFINA NE*❤️
(☆^O^☆ ☆^O^☆)NA
*FRESH UⓂ️MIEY XEEY*_Wattpad....Freshummieyxeey_
Alhamdulillah Alhamdulillah
*PAGE 5️⃣3️⃣ to 5️⃣5️⃣*
🔚🔚🔚🔚Tunda Haidar yasan Fauxeeya nada ciki lallabata yakeyi sosai, Idan yana gida Komai yi mata yakeyi, Dan shagwabata takeyi sosai, Mahaifiyarshi ma daya sanar Da ita Fauxeey nada ciki Dadi taji sosai Dan Tun lokacin daya fada mata ita da kanta taje kasuwa tai siyayyan kayan baby ba abun da babu
Idan ko tafiya ya kamashi gidansu yake kaita Suita ji da ita kamar kwai
Zamansu sukeyi lafiya lau,
Kafin cikin ya girma sosai yana 2 to 3months Fauxeeya tasha laulayi sosai gashi ya hade mata da ulcer, bakaramin wahala tasha ba, Mum din haidar gaba daya ta dauketa ta kaita gidanta ita da kanta take kula da ita bataso ko kuda ya taba mata sirika
Haidar kuwa a matse yake yanda kukasan an karamai karfi, Dukda gidan iyayanshi ne dakyar yake barinta wayau yake mata yace ta kawomai abinci dakinshi ya rufe Su biyawa Juna bukata
Bayan kwana biyu
An kawo kudin sa Ranar Kannan Haidar Yasmeen da safiyya, Haidar ne ya kirata dakinshi, Qin zuwa tai Tamai text tace haba dear bakiga da mutane bane cikin gidanHakanan dai ya hakura sedai jefi jefi ya dauketa suje hotel suci soyayyan su dawo dan fauxeey tace bazata kara zuwa dakinshi ba dan Mum na lura dasu
Tun Mamanshi bata gane ba har ta gane yana fita dw Fauxeeya kuma tasan Labarin gizo bai wuce na kodi, Fada tamai sosai Karshe dai tace ya tattra matarshi su tafi,
fauxeeya bataso hakan ba Amma ba yanda ta iya hakanan ta hakura tabishi
***
Tunda suka dawo gidan Haidar bita zaizai ya zaman ma fauxeeya Hatta wanka shi yake mata dan wani shafin soyyayya suka budeCikinta nata girma har yakai 7months, Haidar ba karamin tashin hankali ya shiga ba dan sam besamun abun da yakeso, Fauxeeya ce tace Please kayi hakuri nadan lokaci ne ka kalleni ni abun tausayi ne, kadinga azumi inshaa Allah zaka sama relief, Yace Ok
Haidar yaji jiki sosai dan har kwanciya asibiti yayi saboda High lidibo (Feelings) dayaga uwar bari ya fara Azumi
Hakanan suketa managing rayuwa har Fauxeey Ta fara nakuda
Tunda tafara Nakuda Yasmeen Sa safiyya Sukazo Gidan, yi mata komai sukeyi
Cikin dare Wajen karfe daya nakuda ta fara gadan gadan, Haidar Da sauri ya dakko moto sukayo hospital koda sukazo yanda sukaga cikin yayi girma kuma Kugunta na ciki karami ne bazata iya haihuwa da kanta ba dole CS za'ai mata
Haidar akace yasa hannu, ba musu ya saka aka shigar da ita Akai mata aiki, Namiji aka ciro mata me kada da babanshi Masha Allah
Haidar suna tsaye da Abokinshi Ahmad da matarshi da kannanshi Da Mustapha brother dinta, Wata nurse ce ta fito tace ina mijin matar?
Dasauri haidar yace ganinin meya faru? Ta mutu ne?
Murmushi Nurse din tayi tace Congratulations ansama da namiji Alhamdulillah yace
Da sauri ya nufa Dakin tana kwance ya rumgumeta,
Doctor dinne yace Yayi hakuri he should go outside ba'a gama mata abunda ai baMikowai jaririn sukai bayan an gyarashi ya fito dashi nannade a towel yana karemai kallo
Gaba daya suka Tasu sukayo wajen Haidar, Farida itama da tsohon ciki tace Ko kunya babu ai kabarmu mu mufara daukan baby
Murmushi yayi dan yama kasa magana
YOU ARE READING
LAIFINA NE
FantasyDuk da kasantuwarta mai rauni amma hakan bai gagareta girmama kanta fiye da kimar kowa ba. Ta fara gina labarinta cike da izza da kyamatar halin da namiji. Duk da akance abinda aka gasa shi yaga wuta to saidai ita ido biyu suka yida wutar. Tayi musu...