(☆^O^☆ ☆^O^☆)
*❤️ LAIFINA NE❤️*
(☆^O^☆ ☆^O^☆)NA
*FRESH UⓂ️MIEY XEEY*_Wattpad....Freshummieyxeey_
*PAGE 3️⃣6️⃣*
Fauxeey kwance take a kasa tana ta shan kukanta, karar key taji ansaka za'a bude dakin firgigit ta tashi tana share hawayenta
Bobo ne ya shugo ya kalleta a Wulakance, ta kalleshi tace Wallahi Kaji tsoron Allah, Ka tina Zaka hadu da Allah, me nai maka? Murmushi yai yace dama Tsoronki nakeji? Amsan Tambayan da kikaimun Kuma ke yakamata ki amsawa kanki
Kurbar Coke yayi yana kare mata Kallo
Tashi mutafi yace, Tace bazanje ba, Yace meyasa kike da karfin hali ne? Me yasa kikeda Taurin kai da musu? Meyasa Kikeyin abun da a karshe zaki dani sani?
Tace Bansaniba bazan tabayin dana saniba sedai kai kayi
Kara kurbar Coke dinshi yayi har ya shanye duka sannan ya bude window ya jefar da Goran,
Janyota yai da karfi tana kasakeni, kasakeni Sam be tausaya mata ba, haka yaketa janta har ya kaita wani dakin da tunda take Bata taba shiga Dakin ba, Ganin dakin tai ya hadu, Kuma daga gani Dakin Bobo ne, Jefar da ita yayi, Sannan ya jefo mata wasu dogayen riguna guda 4 yace gashinan Ki wanka ki chanza Duk wanda kkeso, yana bin jikinta da kallo,
"Ganin jakar hannunta yai yace Bani jakar tace Bazan bada ba, in kanada karfi ka kwata
" Murmushi yai Yace" Well yana kallonta yana lashe baki, yai ficewarshi
Yana fita kuka ta kara fashewa, Yanxu wazai temakata...
Seda ta tabbatar yabar harabar Dakin, toilet ta shiga tai wanka ta chanza kaya, dakko wayarta tai ta kunna, Tinanin boyayyen masoyinta tai ta turamai da text i need ur help Dan Allah taga beyi delivery ba
Kiran line din tai taji a kashe,
Kashe wayar tai ta boye ta dawo ta zauna tanata Addua'an Allah ya tsareta
***
Bangaren Haidar kuwa yau jinshi yake sakayau ba abunda dake damunshi, Ba maganar aurenshi da Hajara, sedai yanmata da yawa nakawo mai farmaki aka suna sanshi, amma sam shi ba wacce take gabanshi,Batun aure ma kam yasata a gefe dukda yanada tsananin bukatar mace, Dan he's matured Enough dan yawancin Abokanshi sunyi aure, Ko ba haka bama shi Mutun ne mai Bukatar kasancewa da mace ne a ko yaushe, Sedai kash wanda Yaso ya qara she rayuwarshi tamai Fuck Up, Wata zuciyar tace LAIFIN KANE ay, Tino memories dinshi da Fauxeey yayi yaji Up till now yana feeling dinta a ranshi, Har gobe yanasonta dan aganinshi ita kadaice ta dace dashi
Zaune yake Hajara ta shugo dakin, Dan tsuke fuska yai yace Muje falo ko? Dan Beson Zama da mace a kebebben waje dan in bakai zuciya nesa ba hmmmmm
Falo suka taho suka zauna suna hira, Hajiya ne ta fito zata shiga Dakin Dad din Haidar ta kallesu, aranta tace Ikon Allah, Haidar din daya tsane Hajara yau kuma Su suke Hira, Uhmm tace Tai Wucewarta
Haidar Kallon Hajara yai tayi kyau, jikinta yai bul bul kamar ba ita ba, Ko wani sassa na jikinta sun bayyana, Tayi kiba sosai masha Allah
Zo Muje je ki rakani yace"
Da murnan ta Tace Da gaske kke ya Haidar?'Yace eh da gaske nake, Daki ya shiga yace zai dakko hula, Ta biyoshi Yace Muje toh, Key yasa zai rufe kofar Tasa hannunta akan nashi tace kawo in rufe
Wani yar yaji har kwakwalwarshi, Wannan yarinyar fa tana shigemai da yawa, hada ido sukai ya kalle idonta se kuma ta sakar mai murmushi
Nan danan yadan chanza amma bayanda ya iya, sai hakuri, Allah ka kara tsaremu yace a zuciyarshi

YOU ARE READING
LAIFINA NE
FantasyDuk da kasantuwarta mai rauni amma hakan bai gagareta girmama kanta fiye da kimar kowa ba. Ta fara gina labarinta cike da izza da kyamatar halin da namiji. Duk da akance abinda aka gasa shi yaga wuta to saidai ita ido biyu suka yida wutar. Tayi musu...