Select All
  • Rapunzel
    33.9K 1.1K 22

    Just a twist on the fairy tale we all know. Rapunzel has always known that the woman who kept her locked away from the world wasn't her mother, despite her being taken as a baby. She was just an old witch that planned to use her against her parents. It is only when she turns 18 that she realizes that she needs to do s...

    Completed  
  • MUTUNCIN ƳA MACE (Complete)
    1.9K 88 30

    Rayuwar kowani ɗan Adam tana tafiya ne akan ɗanbar inuwar Qaddararsa ne.....! Ta yanda wayo ko dabarar ɗan adam bazasu iya kuɓutar dashi daga cikin duhun abinda ƙaddararsa tazo dashi ba... Addu'a ita kaɗaice makamin dake iya yaƙar duhun ƙaddara. ya washe zuwa haske, wannan shine ya zama sakamakon Haƙurin SUMAIYYAH...

  • ZAINAZAIN..!
    7.9K 629 30

    HALIMATU ABDULLAHI GADA...MY FIRST LURV...I LOVE U....MY ZAINAH U ARE MY WORD PLZ DON"T LEAVE ME....NI DR ZAINULLAHI USMAN ABUBAKAR SAULAWA GANI GABANKI INA ROKONKI DA ALLAH DA ANNABI HALIMATU GADA KADA KI CE ZAKI RABU DANI SABODA MUMMUNAR DABI"ATA TA NEMAN MATA..!

  • ABOKIN MIJINA
    14K 939 32

    Love, Trust, Deception, Betrayal and Tears

  • SANADIN BIKIN SALLAH!!
    14.9K 1K 7

    Yanda ƴammata ke mancewa da kansu da martabarsu a yayin bikin sallah, burinsu su haska kawai wajen samari, ko ina suka zagaya a yabasu su da kwalliyarsu, ajiye al'ada da addini dan kawai ace kaine wane, bin kowacce hanya wajen neman kayan bikin sallah. matan aure masu burin gasa da wance tayi kaza a gidanta...

  • CIKAKKIYAR MACE
    28.4K 2.5K 49

    Littafi ne na CIKAKKUN MATA wa da suka amsa sunansu CIKAKKUN MATA M , yarinyace wacce take da burin ganin kowace mace agarin tazamo CIKAKKIYAR MACE wacce zata iya sarrafa mijin ta ,ta tarairayeshi ,ta nuna masa tsantsar soyayya,wacce zata zamo tana gamsar damiji a shimfid'a, sannan uwa uba ta kasance ta iya kisisina,d...

  • SARAN ƁOYE
    36.5K 980 9

    Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo da abubuwan ban mamaki da tarin al'ajabi. tsaftatacciyar soyayya mai cike da cakwakiya. ya taɓo wani muhimmin al'amari dake faruwa a zahiri. labarine...

  • ALI ABBAS
    95.8K 6.9K 29

    Duk yanda taso ta daure wa zuciyarta yanayin datakeji abin ya faskara, duk iya qoqarinta na ganin cewar ta tsayarda hawayenta amma seda sukayi tattakin yin ambaliya daga manyan fararen idanuwanta zuwa lallausan kuncinta, zuciyarta ke barazanar fasa qirjinta ta fito, duqawa tayi ta dafe wurin ilahirin sumar kanta ta sa...

    Completed   Mature
  • Maimoon
    764K 57.2K 82

    It is a story about a typical Fulani Muslim girl with a perfect background and up bringing from a very wealthy family, who later meet with a destiny that totally changed her and left her hanging on a thin thread of her real self. It is a story about love, sacrifices for love and the consequences of that. Maimoon will...

    Completed