ASHE KECE??
A romantic story
Dan iska ne Tantiri ne ,mawaki ne da yayi fice afadin duniya,yana karatu a abroad,dan iska ne na karshe amma yasan da wa yake iskancin nasa,baya son hayani miskiline na karshe,wannan halin koh nace rayuwar tasa yasa yan mata masu takama da mulki saurata ,dukiya soke mugun fadawa kan tarkon sa,koh diyar wace ke koh me...
LITTAFIN SAUYIN KADDARA LITTAFI NE MAI DAUKE DA SARQAQIYAR RAYUWA HADE DA KAUNA MARAR GAURAYE. SHIN ƘADDARAR WAYE ZATA SAUYA?
Ba son ko wano uba bane samun balagurbi acikin ahalinsa, sai dai sau da dama ALLAH kan jarrabi bayinsa ta hanyoyi da dama. Duk da kasancewarsa babban Malami agarin hakan bai hana ya samu ta waya wajan gaza daqusar da mutum ɗaya tilo acikin ahalin sa ba. "Tabbas HAFSA zakka ce, daban take acikin yara na. Ni kuma itace...
A mu"amalansa da kowa Sai son Barka....Kowa kuma zai iya Fadin kyakyawan Hallayarsa..Ammh ga Matarsa Hafsah bazata iya Dora komai ba...Banda Tarin Masifarsa da kuma komai tayi batayi Daidai ba...!!!
Littafin KASAITA littafi ne dake dauke da labarin SARAUTA, Wanda shi Yareema NASEER ya Shiga kalubale dayawa na rayuwa a dalilin sarauta, a gefe guda kuwa ya fada makauniyar soyayyar ta batare daya ankare ba, dukda yanada wata masoyiyar a gefe wacce yake ganin itace sarauniyar birnin zuciyar sa sai gashi zancen yasha...
"Babu wata mace da nake son kasancewa da ita bayan ke Boobah. Babu macen da zan iya rayuwar aure koma-bayanki. Ki amince ki share mini hawayena, na yi alkawarin share miki naki hawayen, na baya, na yanzu, da kuma na gaba wanda ba na ma fatansu, zan kokarta yaki da su ta yadda za su nisance ki, ke da hawaye sai dai na...
Bana gaya miki bana son haihuwa ba wlh saena zubar da wannan cikin naki dan a tsari na haihuwa ki shirya karbar magani" "Wlh baka isa ka sakani zubar da kyautar da Allah ya bani ba Sulaiman kayi duk abunda zakayi" "Kayi hakuri Sulaiman bazan iya komawa gdanka ba ka cutar dani cuta mafi muni cutar da ba wanda zae mun s...
labarin da ya samu rubutowa daga DEEJAH UMMU FU'AD AND AFNAN, labari ne mai taba zuciya tare da sassanyar soyayya, karku bari a baku labari ku karanta kuyi vote ku comments
Ban taɓa gaya maka ba ne Ya Annur, amman bari yau zan faɗa maka. Wannan matar taka da kake kira da 'da wani abu', ko da baka aureta ba, lalle ne sai jininka ya fita daga jikinta ta kowacce irin saɗara!
kamar yadda k'addara ta had'a auren ba tare da nayi tsammani ba haka zan zama silar gutsire shi . Shin abune me yiwuwa? tun daga ranar daya shigo rayuwa ta komai ya cenja. ku biyo ni ciki mu tarar da gwagwarmaya da kuma kaddarar rayuwan Mami duk akan rashin sanin waye shi
Labarin wata yarinya ce wacce yan uwan baban ta suka tsane ta akan kyanta suke tunani ko aljanace hakan zaisa sudawo kano da zama matashi mai jin kai dagirman kai abokanan sa suna kiransa below eyes sojane baya daukar wasa mace bata gabansa kwatsam yaje kano meeting haduwarsu tafarko da sa imah bata ganiba tazuba mas...
"RASHIN UBA! Itace kalmar da ke cinye zuciya da kuma daƙusar da karsashin ko wani yaro! Fatan ko wani UBA shine kafa ma yaransa kyawawan tarihi da bar musu gobe mai kyau. Sai dai mu kam namu UBAN kallon matacce muke masa, da babu amfanin wanzuwarsa a tare da mu. Shin dama maraici ba sai an mutu ake yinsa ba? Na yi...
Labarine mai rikatarwa tausayi soyayyya ga ilamtarwa fada'karwa Nishad'antar. Ku cigaba da biyoni dai masoyana
Labari ne akan illar da zama da miji mazinaci take haifarwa da illar da ake samu daga mijin da ke ciyar da iyalinsa da haramun wane irin zaman ya'ya ya kamata mace tayi wane ne bai kamata ba.Wane bakin ciki mata ke fuskanta akan zaman Ya'ya.Labari ne akan yadda Maza suke amfani da ya'ya wurin kuntata ma mace mutane su...
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza...