DAGA TAIMAKO
takaitaccen labari mai ban tsoro da Dariya yana kuma k'unshe da darasi sosai
Labari ne akan wata budurwa da ke ikiranin ta tsani maza, wannan dalilin ne yasa bata kula ko wani saurayin. Ko meye dalilinta na tsanar maza?. Ku biyoni cikin wannan labarin don sanin wannan dalilin.
Ta taso a gidan hutu, gidan da ko tsinsiya bata dauka tsabar hutu, soyayya takeyi mai tsafta da masoyin ta kuma sanyin idaniyarta wanda da za'a bude kirjin ta se anyi mamakin irin son da take mishi amma sedai kash HUTU ya sangartar da ita ya kuma hanata kula da sanyin idaniyarta yanda ya kamata, shin wannan soyayya za...
Jawahir yarinya ce 'yar kimanin shekara sha takwas wacce take tsananin son mahaifinta kwatankwacin yanda take kin mahaifiyarta. Bata shakkar nuna soyayyarta ga mahaifinta a gaban kowa ciki kuwa harda mahaifiyarta dukda tanada masaniyar cewar mahaifanta sun dade da rabuwa. Zata zauna hannun matar uba wacce zata gana...
Ashe dama ana mutuwa a dawo? Ashe dama in mutum ya mutu, aka binne shi a kasa zaka iya ganinshi a rayuwarka? Kodai idonta ke mata gizo? Ko kuwa ta haukace ne? Aa, kila kuma kuncin da rayuwarta take ciki shine take ganin mutanen daya kamata ace tana tare dasu? Amma tabbas mijinta ne, shine. Ta tabbata shi din ne. Ga m...
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...
All right reserved © 2019 She was a slave without a choice Life without a freedom and Love without a destiny Meet moolah facing a life of a slavery at a young age of her life update once a week. ____ ©
Zazzafar shari'a ce a cikinsa, wacce take kunshe da rikici da tashin hankali. Me ya sa rashin 'yancin kai ya yi yawa a wannan zamanin? Me ya sa talaka yake ba a bakin komai ba? Fyade, kisan kai tamkar kiyashi. Babu abin da littafin Wata Shari'a bai kunsa ba. Ku shigo daga ciki a yi tare da ku. Ku biyo Amrah a cikin la...
labarine da ya kunshi rikitacciyar soyayya da ramuwa,Wanda masoyan suna son juna Amman sun kasa gasganta haka Wanda har suka kusa su rasa juna hmmmm me zai faruuuu
LABARI NE WANDA YA ZO DA SABON SALO MAI MATUƘAR RIKITAR WA,BAN AL'AJABI, FADAKARWA,ILMANTARWA TARE DA NISHADAN TARWA.
Labari ne akan yanda duniya ta lalace yara kanana suke zuba bariki, ba tare da sanin iyayensu ba......
this is a story about a girl who's leave with out parent,batada wani sana'a se karuwanci,she leave with one guy Called joeboy,suna zauna ne kuma rayuwar ma'aurata kawai sukeyi dashi............ sede wanda yakaranta.
labari akan wata yarinya wadda ke ƙetare magana ta mahaifan ta tabi umarnin saurayin ta......