JARUMAI 2021
Su shida 6 ne suke tafiya cikin k'urmun bak'in dajin da baka iya hango k'arshen shi, kai sai kayi kwanaki kana zagaye dajin batare da ka fita ciki ba, daji ne dake da hatsarin gaske fiye da tunanin mutum, duk wani bala'o'i ba wanda be had'a ba, ga namomin daji da dodanni har aljanu akwai, fitintinu dai daban-daban, am...