Select All
  • TAMBARIN SHAHARAH...!!
    1.3K 172 3

    It's always about Destiny and truelove story... "Karka yarda a haɗa kai a zalunci Al'umma, Imran karka sake Azzalumai su baka kofar cutar bayin Allah, Duniyar nan kankanuwa ce, ba kowa yake fahimtar fashin bakin shi ba!" "Sun zalince Ni! Sun rabani da kome na! Abbas Ali Imran Zaki na zalince ka! Yau gan...

  • MAI KYAU
    335 10 10

    It's a wonderful story, and different from others, labari ne akan wasu mata biyu, ɗayar wato KHADIJAH ita ce mai kyau, kyau ne da ita sosai fa fiye da yadda kuke tsammani, tana rayuwar ta ne tamkar wata ƴar sarki domin sangartacciya ce, sai ɗayar KHAIRAT Black beauty ƴar talakawa, marainiya, wacce ta kamu da ciwon man...

  • HAUSA NOVEL BOOKS: RASHIN SANI...1 BY SARATU M. SANI SERIES 1
    2.8K 91 1

    KANO Kyakkyawar yarinya ce cikin motar direban ta na tuki, a hankali wanda anata bangare waya ce a hannun ta tana faman latse-latse a dai-dai lokacin ne direban ya yi horn bakin gate din wani katafaren gida. Mai gadin ya yi hanzarin budewa, direban yashiga da motar ciki sosai sannan ya yi parking ya fito hadi da saur...

    Mature
  • MADUBIN SIHIRI
    3.8K 126 2

    labari ne akan wani madubin sihiri Wanda wannan madubi mallakar Sarkin Bakaken aljanu ne na farko lokacin da aka sana'anta madubin amma sai aka samu wani hatsabibin boka Wanda ya kware a harkar tsafi da tsatsuba ya tura aljanunsa suka kwato daga hannun sarkin bakaken aljanun sannan ya soma mulkar gabadaya halittun du...

  • MATSALAR MATA
    1.5K 79 7

    ciwon ya mace na ya mace,,,shinko kinsan sakaci awurin tsariki shike haifar maki da matsaloli musamman ga matar aure??,shinko kinsan ciwon sanyi na haddasa rashin haihuwa idan ba ayi magani ba??Shinkokinsan maza na anfani da power da yaudara su cusa maki ra ayin tsarin iyali donsu samu damar karin aure?? shin yakamata...

  • Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete
    97.1K 7.2K 50

    labarin na 'kunshe da Yaudara, Kiyayya, Soyayya, Tausayi, rikon Amana, Nishadi, Rudani, Juriya, Kaddara, Son abun duniya,......... A takaice! littafin na kulle da sako dan nishadantar, wa'azantar da mai karatu. In Summary........ Saifullahi (Saif) yarone, dangatan dangi, uwa uba harda sauran dangi, babu abunda yataba...

    Completed   Mature