Select All
  • TAUFEEƘ
    11.2K 767 44

    Labari ne me ƙunshe da sinƙi² ƙalubalai

  • IMAN
    4K 136 16

    Ihu takeyi kamar wanda ranta zai fita, gaba daya ta rasa meke mata dadi ga baffa ADAMU kara zuba mata waya yake ba sassautawa, "sannan yace Dan ubanki waya maki ciki har kike kokarin zubarwa"?

  • MUHAMMAD ALEE
    11K 858 39

    ko wani bawa da irin tashi jarabawar, akwai ɗan ta'addan da yana ta'addanci amma ko kaɗan bada son ranshi yake aikata hakan ba, tayaya al'umma zasu fahimci hakan?, tayaya al'umma zasu gane cewar baison ta'addanci?, kudai ku cigaba da bibiyata na sabon littafina mai suna MUHAMMAD ALEE, ina muku albishir Muhammd Alee fr...

  • BAHAUSHIYA.....!?
    39.4K 3.3K 22

    'YA CE kamar kowa wadda ta taso cikin ɗabi'a da al'ada irin ta BAHAUSHE! "Me ta ke so? Me nene burinta?" Babu wanda ya taɓa tambayarta. Kalma ɗaya ce ko yaushe take hawa kanta "KE BAHAUSHIYA CE! Ko me da ke gareki zai zama irin na Hausawa ne." Tabbas Bahaushiya itace macen da ke shimfiɗar da rayuwarta dan kula...

  • GIDAN MADUBI
    10.3K 813 13

    LABARINE DAYA SHAFI WANI GIDA DAYAKE CIKIN WANI K'AUYE ME ABUN BAN MAMAKI, MUTANEN K'AUYEN SUKA CIKA DASON SHIGA ACIKIN WANNAN GIDAN SABIDA SUK'ARA GANIN YANDA YA K'AYATU DA ABABEN BAN MAMAKI, GIDANE WANDA YAKE ANGINASHI DA ZALLAHN MADUBI TUN'A FUSKAR GIDAN ZAKA TABBATAR WA KANKA CEWAR GIDAN YASHA NAIRAH,ABINDA BAMU S...

  • Haleematus sadeeya
    8K 359 22

    labari ne akan abin da yake faruwa a yanzu ko nace a wannan lokacin da muke ciki ku biyoni danjin me nake dauke dashi

  • ILLAR MARAICI
    2.8K 278 22

    Ta kasance sanyin idaniyar iyyayenta. Sanadin farincikinsu, dalillin jin dadinsu kuma 'ya kwalli daya ga attajirai biyu. Yaya rayuwarta zata kasance idan ta rasa dukkansu biyu? Follow the bittersweet emotional rollercoaster life of Jannah. A little girl who believed in unicorns and rainbows oblivious to the dark and...

  • UQUBAR UWAR MIJINA
    9.2K 519 19

    Based on true life story labarine akan wata baiwar Allah wanda uwar miji tajefata cikin matsanancin baƙin ciki ɗa gararin rayuwa,sanadin hakan ta..just read and find out

    Completed  
  • Anyi Walk'iya.......
    87.5K 6K 50

    Banida wata alak'a da Zina da zan aikata Shi Maryama,sabida na taso na Kuma girma acikin gidan marayu bashi ze bani damar wulak'anta ni'imar da Allah yamun ba ya tasheni acikin musulunci, menene aibuna Dan kawai nataso banida gata se'a hannun gwamnati Sena baiwa k'adangarun gwamnati damar dazasu lalata rayuwata? idan...

  • BAK'AR_RANA
    25K 1.2K 17

    Miye ban bancin ki da karuwa? Zina kuma kinyi shi don Haka kije Allah ya tsine miki!!! Innalilahi wa inna ilaihi ranjiu'n Abba karkamin haka karka k'arasa kassara min rayuwa Abba Anya kuwa kai ne mahaifina ? Karki damu Aneesa ni zan zame miki komai a rayuwa zan share miki hawayen ki, kuma idan Allah yayarda sai duniy...

  • RIBAN HAKURI
    2K 183 8

    Labari ne akan wata baiwar Allah da tasha wahalan rayuwa amma tayi hakuri ta jure ...Ku biyo ni dan jin labarin wannan baiwar Allahn

  • BA KYAU BA ✔️
    101K 10K 54

    *** Dariya ya saki a wurin, dariya yake yi had'e da goge kumatun shi kamar tab'abbe, wai shine yau yake kuka akan mace, shi ya ma manta rabon da yayi kuka Maybe tun yana primary school, amma wai shine yake zubar da hawaye akan wata dama bata san yanayi ba, haushin kanshi yaji ya kamashi******

    Completed  
  • RAYUWAR SUMAYYAH
    59.9K 2.8K 50

    Yarinya ce ta taso cikin tsana da tsangwamar uba, y'an uwan uba da kuma kishiyar mahaifiyar ta, kwasam ta had'u da wani yaro miskili a makarantar su, duk lokacin da ta hadu da shi sai ya zalunce ta, saboda tsabar tsanar da suka mata suka hada mata sharrin da yayi sanadiyan koran ta a garin, aka hau binta da duwatsu ta...

    Completed   Mature
  • ABBOOD DAWOUD ✅
    84.5K 7K 71

    Labarin soyayya me dauke da sarkakiya ta rashin abunda wani ke so ,labarin me cike da soyyayya me kyau da tsafta da taba zuciya,labari me ban tausayi da dadawa rai..Labarin Abbood da Nabeel,Abbood da Naadi sannan Ashraf da faa'eey,se kuma Abbood da Faa'eey ..

  • MATAR KULLE(Short story)
    17.6K 2.6K 31

    there is no marriage without love, so also no love without trust, but jealousy have overpowered KHAMIS love, that he tortured his wife YUSRAH to the extent that she can't endure it anymore, will he become a good man and ask for her forgiveness? or something else is going to happen???

    Completed  
  • CIKAKKIYAR MACE
    28.8K 2.5K 49

    Littafi ne na CIKAKKUN MATA wa da suka amsa sunansu CIKAKKUN MATA M , yarinyace wacce take da burin ganin kowace mace agarin tazamo CIKAKKIYAR MACE wacce zata iya sarrafa mijin ta ,ta tarairayeshi ,ta nuna masa tsantsar soyayya,wacce zata zamo tana gamsar damiji a shimfid'a, sannan uwa uba ta kasance ta iya kisisina,d...

  • DAN ISKAN NAMIJI
    50K 1.6K 32

    Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun duniya akwai darusa masu yawa a ciki

  • KASAITATTUN MATA
    2.4K 88 2

    Labarin mata ukku

  • TEEJ & TEEJA
    966 62 8

    Katura ta sosai yadda duk ihun ta baza ajiba koda taji zafi bazata ne me taimako ba"katatoshe ko ina ko da ta farfado to kuwa tabbas zata mutu-mutuwa mai muni mai wahala. Ta na kai aya takara dakawa saurayin tsawa inda yake tura wata yarikya cikin Rami wadda bazata huce shekera 15 ga wasu samari su mu tsaye gaban ram...

  • farouk Ko haidar
    22.6K 1.4K 48

    a heart touch story dat iz talking about identical twins

  • HASSANA DA HUSSAINA
    21.7K 1.2K 28

    Labari ne akan wasu y'an biyu masu k'aunar junansu ,da soyayya me tab'a zuciya aciki ,sannan fad'akarwa da nishad'antarwa.

  • TAMBARIN TALAKA
    46.2K 1.8K 22

    labari ne akan wata yarinya marainiya da tasha wahalan rayuwa da yanda dan uwanka zaiki yaron dan uwansa sai nasa.

  • ƘWAI cikin ƘAYA!!
    1.4M 121K 106

    Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...

  • TUN RAN GINI...
    8.4K 119 17

    Labari ne mai matuƙar taɓa zuciya

  • KALMA DAYA TAK
    147K 24.1K 67

    A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza...

  • Har Abada
    1.8K 192 15

    Har kullum abune da bazai bar zuciyar ta ba dashi zata koma ga mahalincinta, shiyasa Sam bata da yarda Sam indai ta wannan fannin ne,Bata taba fadawa wani ba tabar shi azuciyar ta ko shiyasa har yau take jinradadin abun musaman in tai tozali dashi. karki sake na Kara ganin kin zauna kusa dashi baki da hankali ne kinsa...

  • MURADIN ZUCIYA
    37.4K 2.5K 20

    'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa...

    Completed  
  • IZAYYAH...!
    1.2K 81 10

    Labari ne mai cike da tsantsar Munafurci, da Azaba mai tsuma zuciya, mai cike da Ilimantarwa tare da faɗakarwa da kuma Nishaɗo

  • FATI MASIFA
    253 13 4

    Labari Daya Mai Salo Daban-Daban Wanda Ya Kunshi Rayuwa, Soyayya, Cin Amana, Butulci , yarinta, girman kai, Izza matsalar aboki Da dai sauran su Kudai kada ku bari abaku labarin fati masifa

  • 💔 JIDDA 💔
    53.5K 3K 18

    The hidden tears of a daughter, a wife and a mother.