Sireenah
Hausa novel
Duh book about me. No, I'm not being selfish. Just about everyone has a book about themselves. There not always books they also might be Twitter bios and linked in pages. Or even Kickstarter pages. You get the point. And you also got the book. Maybe from a distant relative as a late present, or you came across it onli...
Labrine akan wasu 'yan fashi sunje sunyi sata gidan wani hamshakin me kud'i yaginda 'yansanda suke binsu abaya.
Cakwakiyar labari a kan wata matashiya da ta dira a Humar Hizba ta garin KADABO, ta zo da salo iri iri ciki kuwa harda koyar da mata da maza rawa don samarwa da hukumar kuɗin shiga. Bata soyayya, maza tsoronta suke, tana iya komai akan hukumar. Tsoro da fargaba ya kama manyan malaman dake hukumar, don gudun kar ta rus...
WARNING: ONLY Disnerds and Disney lovers can read this. As you enter this chamber of randomness, you will never come back into the real world as you were before. This book contains high amount of humor (not in all chapters) so you will probably turn out like Ed,Edd, and Eddie from the Lion King (wink, wink). This book...
Take a glimpse. Who is it going to be? Only one will come out victorious . It's a chance they are willing to take #zuhriyya #najla It's a game worth playing Get your 3d glasses ready its about to get wild ...... Lovestory Rivalry
Saboda son abun duniya ta saida soyayyar mijinta, ga wata hamshaƙiyar mace, cikin lokaci ƙanƴani ta dena kula mijinta da yaranta ta meda hankalinta ga tarin dukiyar da aka bata. tofa ƙara ƙara ƙaƙa yakenan kubiyoni donjin cikakken lbrn.
MASARAUTAR MU.. MASARAUTAR MU* SHIN KUN TAƁA JIN MASARAUTA MAI CIKE DA RUƊANI? SHIN KUNA SON KU SAN AL'ADUN NA CIKIN MASARAUTA? KUNA SON SUWAYE SUKE GADON SARAUTA? KUNA SON KUNJI YADDA KO WANNE MUTUM NA CIKIN GIDAN SARAUTA YAKE ƘWAƊAYIN KUJERAR MULKI? Labarin *Masarautar mu* yana magana ne akan wani Masarauta wanda a...
Well........ Ni ban Iya short description bah Am srry dats just mee. remember don't judge a book by its cover thank u
Labarine akan Falmata ƴar Fulani da mijinta Kabir suna tsanin son junansu saboda ita Falmata bata da kowa sai shi amma dare ɗaya ta neme shi tarasa, gata da yara biyu ga wahalar matar da suke haya agidan, kai abumma sai wanda ya karanta abun tausayi!!!
"A ganinka wannan shine adalcin da zakayi min, matsayina na matarka amma idan zakayi kwanciyar aure dani sai dai kayi min fyaɗe, wannan wace irin azabtarwa ce, ni ba zan taɓa hanaka haƙƙin ka na aure ba, amma muguntar da kake min ta isa haka, likita ya tabbatar min da cewa gabana yana gab da ruɓewa. Zayyan ka tausaya...
A story about the twins wahida and wahauda who were born with unusual features. They were separate due to unfortunate circumstances.wahauda lives as a princess 👸 in the ocean while wahida grew up working for an fisheries company. There she meet Haidar . As the start develop feelings for each other. Haidar mother mada...
have u for once imagined how it will look like seeing a cat and a mouse together? no right ?then watch out how the middle class Ariana kelvin falls for her arrogant high class CEO John henry. Tho this is my first update plz don't hesitate to Dm me if u find any error Tanx
*"MIJIN MACE ƊAYA, ban bukatar komai a wurinka sai abu ɗaya, Allah ya sani ban son kishiya. Ka yi mini alƙawarin bayana ba za ka ƙara aure ba."* *Ya ce; "Haba tawa, ai ke kaɗai ce tauraruwa a sararin samaniyar zuciyata."* *"Ƙarya kike mijinki ba MIJIN MACE ƊAYA ba ne."* *Safinat 'ya ce da ta girma a hannun Umm...
Labarin husna, labari mai cike da darussa masu dinbin yawa, labarine na kaddarar wata yarinya Wanda mahaifinta shine yakashe mahaifiyarta a sanadiyar haka tagudu tabar gidan Dan itama yana barazana da Tata rayuwar, da tafiyarta tagamu da iftilai kala kala Wanda daga karshe tayi aure, kaddara da zuciya tasata takashe m...
labarine akan zuriyar fulani masu gaba tsakaninsu da Tsananta yaki. kowane bangare daga cikin bangarorin biyu so yake ya mallaki wannan lardi ya zamo shine Babban sarki cikin zuriyar tasu. sa'ili ya zamo Jan ragamar masarautun guda biyu. wannnan ne yasa gaba da hassada ta shiga tsakaninsu gasu dai duk zuriya daya n...
Labari akan wata yarinya wadda iyayen ta manya attarije ne ba abinda ta rasa a rayuwan ta' amman kash!!! Da Allah ya tashi jarabtan ta sai ya daura mata son wanda bashida wani asali gashi dan tallaka.
Marfinkin da Tasabayi ne ta tsinci Kanta, da hango Surar dabatasan ko tawanene ba dogone,giant sede Kamar kullun bata ga fuskarar Shiba sede haske da ya mamaye daidai fuskan nashi
This story is undescribable ,just read and u will tell me d rest of d story. Taku zee Dangyatin.luv u all my f
Labarine akan rayuwan wasu samari biyu masu kama, mecike da tausayi, da shiga kunci arayuwa.