Select All
  • A KAN ƊA....
    1.2K 102 15

    Gajeren labari ne na Malam Tanko wanda bai da burin da ya wuce ya samu haihuwar ɗa namiji bai san mace, kwatsam ya samu labarin wani Boka wanda bai ɓata lokaci ba ya tasa matarsa Hanne zuwa gun Bokan,an tabbatar masa da buƙatarsa zata biya amma fa sai ya amince da wasu manyan sharuɗɗa guda uku, na farko Hanne ba zata...

  • MAMANA CE
    18.2K 1K 30

    littafine da ke dauke da rayuwar wata yarinya bakauya da wani dan sarki , mahaifiyarta mahaukaciyar ce kuma kurma ce , babanta Makaho ne sannan kuma gurgu ne . Tun hduwarsu ta farko suka aikata ma junansu laifin da ba wanda zai iya yafema wani har suka girma da burin daukar fansa ,duk da sunyi rayuwar Abokan taka bata...

    Completed   Mature
  • HAƊIN ALLAH
    85 12 5

    labarin taurari uku Jiddah, Alawiyya, Mustapha, kowane ya ci wahalar rayuwa yadda ya kamata, Jiddah ta taso cikin gagarin rayuwa wadda hakan ya faru ne da mahaifinta yaba wata Kirista ita a Lagos mai suna Iyami, bayan ta gudo kuma ƙaddara tasa aka aura mata aure da Deeni wanda ya cigaba da gana mata azabar rayuwa, du...

  • AMNOOR 💋
    17.5K 163 17

    Amnoor Labarin soyayyar Noor da Alh. Aminu labarin me cike da sarƙaƙiya tare da rikici da surƙullen kishiya Nuriyya da Ƙanwarta Fiddoh sun yi tarayya kan Son abu ɗaya ba tare da sun sani ba, Fiddoh ce ta fara ganinsa wadda farat ɗaya ta ji ya zauna a zuciyarta sai aka yi rashin da ce ashe mijin Yayarta ce bata sani ba...

  • HARAMTACCIYAR DUKIYA
    885 22 1

    Kun san labarin da ake cewa kaɗan mai daɗi kuwa? Lallai za ku kasance a baya muddin ba ku karanta wannan labarin kun kwashi romon ilimi ba. Labarin Haramtacciyar dukiya labari ne a kan wata yarinyar da ta jefa kanta a rayuwar da take ganin shi ne daidai wanda a tunaninta shi ne hanya mai ɓillewa ashe dai ba haka ba ne...

    Completed   Mature