Select All
  • SANADIN MAHAIFINA (ILLAR FURUCI) DONE✅
    4.1K 363 30

    Gajeran labari ne, da yake nuna ILLAR FURUCI musamman cikin fushi. wannan littafin labari ne akan wasu ƴan mata wanda a ranar ɗaurin aurensu mahaifinsu ya furta mummunan kalami a kansu wanda wannan kalami ya bibiyesu kuma yayi sanadiyar rugujewar rayuwarsu. labari ne mai taɓa zuciya.

  • UNAISA
    3.3K 444 11

    A yanzun maza da yawa suna shunning daga responsibilities dinsu, kamar yadda mahaifina ya auri mahaifiyata ya barta take daukar dawainiyar mu. Idan ya dawo ta samu ciki se ya tafi yayi shekara biyar Bai dawo ba, mu din mun tashi a hannun mahaifiyar mu, ita din ce komai namu, cinmu, shanmu da Kuma suturar mu. Sunana Un...

  • TUN RAN GINI TUN RAN ZANE.
    2.2K 135 52

    Labari ne akan masoya guda biyu wayanda suka taso cikin kaunar junansu saidai iyauen su sun dauki alwashin babu a aure a tsaksninsu. Ga dai jini daya na yawo a jikinsu na zumunci amman wani shudaddan alamari ya yi musu katsnga da samun junansu.

  • NOOR IMAN
    130K 9.2K 57

    Read and find out🥀🥀

    Completed  
  • RUWAN SAMA........
    25.4K 2.4K 41

    Hmmm A very heart touching story.... just add it to your library and thanks me latter🥰🥰

    Completed   Mature
  • KWANTACCIYA
    4.8K 538 23

    KWANTACCIYA (2019) 2nd Edition

  • SAKACI
    192 13 24

    Duk duniya babu wanda muka saba dashi kamar halittun da ba jinsun mu ba wato aljanu, ina kaunar aljana Muzgira fiye da yadda nike ƙauna mahaifiya ta, duk duniya babu wanda nike jin haushin shi ya fita a raina nida ƙannena kamar mahaifanmu, sakacin su shine silar komi.

  • CIKIN ALJAN COMPLETE
    224 11 20

    Rayuwa tana zo ma mutum a ko wane yana yi inda ƙaddara me kyau ko akasin ta ke faruwa a gare ka, tawa ƙaddarar ta shallake tunanin duk wani me tunani, tawa ƙaddarar wata aba ce wadda babu masu fuskantar ta a cikin mutane, tawa ƙaddarar ita ce CIKIN ALJAN!!!

  • FULANI
    44.6K 2.3K 18

    FULANI -The story of unwanted girl, she always had a strong sense of destiny...! The story of a Prince and his kingdom. witchcraft, distorted relationships, hidden secrets, selfishness.

  • Over My Dead Body
    38.1M 1.1M 68

    Deadly assassins Allegra and Ace have been trying in vain to kill each other for years. With a mutual enemy threatening their mafias, they find themselves in an unexpected alliance, and soon discover killing each other isn't the only temptation they need to resist... ****** Allegra Grey is poised to be the next great...

    Completed   Mature
  • LULLUƁIN BIRI complete
    7.7K 531 61

    sarƙaƙiya

  • WATA DUNIYA!
    3.9K 333 15

    "Ina son ka Amaan. Na dauki alkawarin ci gaba da kula da kai duk rintsi duk wuya. Zan ba ka gata, zan kaunace ka fiye da yadda nake kaunar kaina, sai dai...!" Numfashi ta ja tana furzar da iska daga bakinta, "Sai dai a boye zan so ka, ba na so kowa ya san da zaman ka, kar ka rinka fitowa a kalle min kai, ina gudun ka...

  • BAKAR TAFIYA COMPLETE
    387 11 19

    Labarin wasu matafiya da iftila'i ke afka mawa acikin tafiyar su, shi akwai wanda zai tsira a cikin su?

  • 𝐴𝐷𝐸𝐸𝑀𝐴(𝑟𝑎𝑟𝑒)
    161 19 6

    𝑺𝑻𝑶𝑹𝒀 𝑶𝑭 𝑨𝑩𝑬𝑬𝑹 𝑨𝑵𝑫 𝑱𝑨𝑵𝑵𝑨𝑯 𝑻𝒉𝒆𝒚 𝒍𝒐𝒔𝒕 𝒕𝒉𝒆𝒊𝒓 𝒍𝒊𝒗𝒆 𝒔𝒊𝒏𝒄𝒆 𝒄𝒉𝒊𝒍𝒅𝒉𝒐𝒐𝒅, 𝒃𝒖𝒕 𝒉𝒐𝒑𝒆 𝒊𝒔 𝒘𝒉𝒂𝒕 𝒌𝒆𝒆𝒑𝒔 𝒕𝒉𝒆𝒎 𝒂𝒍𝒊𝒗𝒆, 𝒕𝒉𝒆 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒉𝒆 𝒉𝒂𝒔 𝒇𝒐𝒓 𝒉𝒆𝒓 𝒊𝒔 𝒘𝒉𝒂𝒕 𝒎𝒂𝒌𝒆𝒔 𝒉𝒊𝒎 𝒘𝒂𝒏𝒕𝒔 𝒕𝒐 𝒍𝒊𝒗𝒆, 𝒂𝒏𝒅 𝒕𝒉𝒆 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒔𝒉𝒆 𝒉𝒂𝒔 �...

  • MATANA ✓
    33K 2.3K 53

    Matar shige da zabinsa.. Read and find out 💃🥰

    Completed  
  • TA FITA ZAKKA..!
    30.6K 2.1K 30

    _*AMINA Yanzu abunda kika Zabama rayuwarki kenan..?So kike kamar yadda kika saka ma ABA dinku Hawan jini nima ki sakamin ko..?Gidan Uban wa kika je bayan an tashi makaranta..?Duka Sauran yan"uwanki sun gaji da nemanki sun dawo..Saboda ke kin FITA ZAKKA agidan nan sai abunda kika dama kike yi ko Amina..?Bin Maza kika f...

  • ZAYN MALIK..♡
    6.2K 667 19

    I like the term 'misunderstood.' But I am a bit of a bad boy.

    Completed   Mature
  • Hannah
    21.8K 1.7K 52

    Bincike a rayuwa wani abune da ALLAH ya hallata ku biyoni cikin wannan labarin na soyayya da kuma fadakarwa

  • Masarautar Jamal
    5.1K 498 39

    Love story

    Completed   Mature
  • AL-HUSSAIN Complete
    3.8K 395 30

    *_ƘADDARA! kalma ce da ta amsa wani suna, wannan sunan mai tarin ma'anoni da yawa...Kowanne bawa na ɗauke da kundin ƙaddararsa, wadda ke ɗaure a wuyansa, kuma kowanne ɗan Adam da yanda salon shafin kundin ƙaddararsa ke buɗewa, inda ta kan buɗe da siffofi guda biyu, ko ta siffantu da alkhairi ko kuma ta siffantu da jar...

  • HASKEN RANA✔️
    38.9K 3.7K 34

    wacece ita? menene sunanta? inane garinsu? suwaye iyayenta? wace irin rayuwa ta gudanar a baya da ta tsinci kanta a wannan hali? ta farka a tsakiyar ciyayi, bata tuna komai na rayuwarta ko da sunanta, mutane suna mata kallo na daban wasu na zarginta, saidai bata da mafita sai amincewa zantukansu, bata da abinda zata k...

    Completed  
  • BAMAGUJIYA
    7.7K 273 11

    Hot love and destiny story

  • TASHAR MAYU....
    1.3K 19 4

    (Matattarar Hatsabibai)

  • SIDDABARU
    196 27 6

    A_Mafia_Story

    Mature
  • KOFAR AJALI 2024
    25 2 1

    FINAL CHAPTER LITTAFI NA UKU📘📚🖋️

    Mature
  • RUHI BIYI (a gangar jiki daya)
    1.9K 103 24

    Hakan ya furta cikin kasar zuci,amma ko cikin karfi irin ta tsatsuba Nainah ta saurari komi....... Gajeriyar murmushi tayi,daga karshe ta hade fuska......nanfa ta soma tunano abinda ya faru a wancen lokacin.....da kuma abinda yayi sanadin sumewar Harun. A yayin da Harun ke Yunkurin taba kafadar wannan halittar data di...

    Completed  
  • KOFAR AJALI 2021
    1.7K 174 22

    saukakekken hanyar shiga,Amma naiman hanyar fita it will be diely.......WHEN IN NO WAY OUT

  • ITACE K'ADDARATA
    135K 6.5K 57

    Itace k'addarata labari ne akan wata yarinya yar shekara goma sha shida da mahaifinta ya sata a caca,akan duk wanda yaci cacar shi zai aureta,Alhaji mamman wani tsoho ya lashe cacar,Mahaifinta ya hadata aure dashi,idan ta fuskanci wulakanci da tsangwama wajen matarshi da ya'yenshi,kasancewar shi mijin hajiya ne,idan y...

    Completed   Mature
  • KUSKUREN RAYUWA
    60.7K 3.5K 56

    Na sake ki saki uku Nawal, bana fatan sake ganin ki a rayuwata, kin cuce ni, I will never forgive you, "Innalillahi wa inna ilaihir raji'un kasan me kake fad'a kuwa Nabeel dama ka aureni na dan kayi amfani dani ka sakeni", cewar Nawal, "Shut up pretender kinfi kowa sanin me kika aikata"

  • BONGEL(COMPLETED)
    103K 7.8K 81

    BONGEL