Ya Abin Yake?
Uwa Ta haifi yarinya da cikinta, amma ta tsaneta tsana mafi muni da zata yiwa wani abin halitta a bisa wani b'oyayyen dalilinta.
Uwa Ta haifi yarinya da cikinta, amma ta tsaneta tsana mafi muni da zata yiwa wani abin halitta a bisa wani b'oyayyen dalilinta.
Labari mai saka rauni a zuciya bisa yarda aka yi watsi da zumunci aka martaba ku'di fiye da zumunci ta yarda ake gudun 'dan uwa makusanci a fi son ha'da aure da y'ar mai ku'di fiye da y'ar 'dan uwa. Ya k'arshen ya zama........ kai dai karance Zumuncin Zamani tsaf kada a baka labari.
Labarin ma'aurata na Ummu Hadiyya da Aliyu Tafida Jadda find what's is going on....... marriage agreement and love crisis....
ZAINABU ABU ta taso a babban gida cikin gata duk da maraicin mahaifiyarta da tayi tun tana yar qanqanuwa. Duk yadda ta so haka take yi a Al'amuran rayuwarta ba tare da shakka ko tsoron komai ba. Salmanu wanda ya zama zabin yayarta da yayanshi ya zama mijinta ba tare da ta amince da hakan ba.
Hey fans!! how you dey, two days no dey meet, hope you all fine, I assumed you're, and glad you are!. As promised, here's another amazing, advantageous, adventure and sweet story from Ouummey, guess what?, it's FREE!!!. let's dwell in side and see how the journey goes.
NOT EDITED ⚠️ "Kayi kuskuren fahimta Saif, babu soyayyarka a cikin zuciyata ko kaɗan" Kara matsowa yayi kusa da ita, ta yadda tana iya juyo bugun zuciyarsa, yace "Ki kalli kwayar ido na ki faɗa min baki sona ki karya ta kanki da kanki indai har da gaske babu sona a cikin zuciyarki!" Kasa ɗago kai tayi ta kalleshi ball...
Labarin wata yarinya ce wacce yan uwan baban ta suka tsane ta akan kyanta suke tunani ko aljanace hakan zaisa sudawo kano da zama matashi mai jin kai dagirman kai abokanan sa suna kiransa below eyes sojane baya daukar wasa mace bata gabansa kwatsam yaje kano meeting haduwarsu tafarko da sa imah bata ganiba tazuba mas...
'Mijin yar'uwata nake so, farin cikin da yake baiwa matarsa nake son samu fiye da hakan, so nake na rabashi da matar sa da ya'yan sa ya zamto ba kowa a xuciyar sa sai ni. El'mustapha ya shiga cikin rukunni wasu mutane da nake ganin matuqar qima da mutuncinsu sannan kuma yabi ya manne a xuciyata yadda dai dai da minti...
ƙaddara mai ƙarfi ta haɗa su biyun ba tare da sanin ɗayan su ba. a lokacin da wata ƙadarar ta kawo su ga juna sai suka zama tamkar suna ganin hanjin junan su ne saboda ƙiyayyar da sukewa juna. amma kowannen su ya na mamakin yadda yake jin kaddarar shi na tunkaro shi.
Wasu hawaye taji sun zubo mata, ta fashe da kuka, kukan ta ne yasa hankalin sa ya dawo jikin sa... Ta hau dukan kirjin sa tana wannan wane irin mugun wasa ne Ahmad, ni bana son irin wannan wasan , kai da bakin ka kace kaima kasan ina sonka... Dukansa takeyi tana kuka....shidai yayi lamo yana saurarar ta kawai dan bai...
Salama, You are the first person on earth that my heart has truly shaken for. I never imagined something like this would happen to me in my life; I thought I would live a single life just like my father, Mr. Glassman. I never thought girls could be so attractive and calm until the very first day I set my eyes on you...
Hmmm A very heart touching story.... just add it to your library and thanks me latter🥰🥰
Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki. HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta t...
BAN YARDA A YI COPYING DAGA NAN ZUWA KO INA BA, YIN HAKAN SHIGA HAKKIN MALLAKA NE ANA IYA MANA HISABI AKAN HAKAN Burin dukkan iyaye shi ne su aurar da ya'yansu da sun taka munzalin aure musamman ya'ya mata. Hakan ya kasance daga cikin Addini da Al'adunmu. Rashin aure kan haifar da damuwa a zukatan iyaye da su kan su y...
Labarin Soyayya, Sadaukarwa, Yaudara, Tuggu da Makirci.
RAMADAN KITCHEN DOMIN UWAR GIDA DA AMARYA Girki shine mace,duk macen da bata iya girki ba wannan bai kamata akirata da suna mace ba,darajarki ko a gidan mijinki shine girkin ki,girki yana taka rawar gani sosai a rayuwar ma'aurata,so da dama ana samun mutuwar aure saboda rashin iya girki. Uwar gida da Amarya...
Rayuwar auren su abar kwatance ce. Soyayyar da sukewa junan su, mai girma ce. Tarbiyyar da sukayi wa yaransu mai kyau ce. Komai na Mukhtar da Hafsah abun burgewa ne. Sai dai me? Rayuwar aure cike take da kalubalen yau da gobe wanda sukan zama jiki. A tasu kaddarar, jarrabawar aure ce ta raba su wadda Ko Da So ba zasu...
Wannan ne littafi na na farko,Allah sa inyi abin arziki your comments and likes will be appreciated 😅 Life is full of ups and downs,when we think we got everything figured out,God test us with trails,and he usually test us with what we love most,this story is about a girl and all relationships wahala she went thr...
بسم الله الرحمن الرحيم WASU MATAN Littafi ne da ya kunshi halayen matan mu na yanxu ko nace matan zamani,halaye masu kyau da ma akasin su. Wannan littafi ya kunshi Kishi,kiyayya,tausayi,dama sauran su. INA ROKON UBANGIJIN DA YA HALICCE SAMMAI DA KASSAI,YAYI MUTANE DABAN-DABAN MASU HA...