Select All
  • ƘARA'IN INNA DELU
    857 17 10

    Labari ne na abin dariya, labarin rigimammiyar tsohuwar da take auren ƙara,i bayan ta shekara saba'in a duniya dan tana jin kanta daidai take da budurwa...

  • YAR ZAMAN WANKA KWANA ARBA'IN
    2.9K 79 10

    Labari ne na barkwanci a kan wata tsohuwa da ke zuwa zaman wanka gidan jikarta

  • SABO DA KAZA
    243 17 2

    Labarin Guduyo da gudalen Umma

  • Waye Shi? Complete✓
    318K 37.9K 63

    #1 in Tausayi 12/09/20 Soyayya tsakanin mutum da wata halittar. Shin abu ne mai yiwuwa? Biyo ni ciki mu tarar da gwagwarmaya da kuma k'addarar rayuwar Sa'adha, duk akan rashin sanin WAYE SHI. ©FikrahAssociationWriters

  • AL'ADUN WASU (Complete)
    212K 15.8K 45

    Bahaushen mutum yana da kyawawan dabi'u wadanda addinin Musulunci da al'adunmu su ka koyar damu. Sai dai zamani yazo da wani salo, mun wayi gari bamu da abin koyi da tinkaho sai AL'ADUN WASU. Shin hakan hanya ce mai bullewa???

  • GIDAN AURENA
    33.6K 571 4

    Completed on 27th October 2017 #1 in General Fiction more than 10x since 2/10/17, #2 in General fiction 12/09/17 Afaf ta kasance abar so ga kowa tun daga kakanta har zuwa iyaye da yan uwa har dangi da na nesa, nagartanta da kyawawan dabiu ya haifar mata da wannan soyayya wanda ya zarce har zuwa gidan aurenta in da t...

    Completed  
  • CIWON CIKIN BAREWA
    929 182 9

    Short story

  • 'Yan Gidan Gwaiba (Completed)
    220K 13.6K 44

    Yanka mata wani wawan mari tayi though ba yau suka saba gwabzawa ba, cikin masifa ta nuna mata ɗan yatsa "karki kuskura ki kara faɗin haka, any resemblance to you is what I hate most about myself" saita fashe da kuka.

    Completed  
  • HANGEN DALA ba shiga birni ba
    81.5K 7.1K 21

    TSUMAGIYAR KAN HANYACE,KAMA DAGA MATAN AURE ZUWA 'YAMMATA

  • SILAR WAYE..?
    1.2K 109 14

    Rayuwa.....

  • ƘALUBALEN RAYUWA
    640 30 2

    Wane irin miji ne? Mijin da bai san ya sauke haƙƙin da ya rataya a wuyan shi ba? Shin ko an faɗa mashi ci, sha da sutura kaɗai ne aure? Wallahi ba zan iya ba, ba zan iya zama da namiji mai mazantakar ƙananan yara ba! Namijin da mazantakar sa ba iya kawar da budurci na ba.... Ba zan iya ba Maama, na gwammace na koma Ƴa...

  • NADAMA
    382 33 9

    Burina bai wuce ace gani a gidan mijina ba ,iyayena sun kasa gane farincikina da baƙin cikina.

  • SAHIBUL AMRAT
    183 10 7

    Love and romantic story

  • LAMARIN ƘADDARAR AURENA
    304 26 25

    Funny and love story

  • MK MIJIN DELU
    1.6K 116 19

    Funny and romantic story

  • NIDA YARINYA
    2.2K 98 16

    Labari mai ɗauke da ban dariya

  • LADIDIN ƘAUYE
    496 18 9

    Funny love and romantic story

  • RASHIN MAFADI
    8.8K 142 7

    Look rayhana ni nan da kika ganni babu abunda baxan iya yiwa namiji ba idan har zai bani kudi, dan haka ki bar bata bakinki waazinki baxai taba sakawa nacanja dabi'ata ba.....

    Completed  
  • YAR AREWA(THE NORTHERN GIRL)Paid
    2.8K 203 21

    YAR AREWA (THE NORTHERN GIRL) Meet JASMINE BILAL SHAREEF In her journey of becoming a lady pilot" Kalma daya ta daddy i need a mom shi ne mafarin tarwatsewar gidansu , Haduwarta dashi shine babban challenge na rayuwarta saboda yarda a kullum yake nuna bata iya ba bazata iya ba sabida she's just a naive girl who Can'...

    Completed  
  • AURE UKU(completed)
    29.7K 1.4K 32

    DR UMAIMAH USMAN BULAMA,Mace yar kimanin shekara ishirin da tara , Babbar surgeon A asibitin CITY TEACHING HOSPITAL , Aure Uku, ƴaƴanta uku . Mace mara san hayaniya wadda tasan kan Aikinta ,babu abunda tasa a gabanta illa bawa Aikinta babban muhimmanci kana yaranta wadda kaɗdarar samunsu ta rarraba mata Aure . Kalma...

    Completed  
  • MU ZUBA MUGANI(completed)
    81.7K 4.9K 45

    Lifehacks Romance Drunk in Love Challenges Lost Lust Hatred Regrets Ku dai biyoni I assure you'll like it insha Allah.....

    Completed   Mature
  • KUSKUREN SO
    10.4K 540 45

    Hmm

  • Soyayya Don Allah
    876 161 21

    Labarin masoya biyu, rayuwar auren su da haƙuri da juna #14 hausa 23/10/2020

  • MATAR ABDALLAH..
    218K 14.2K 32

    MATAR ABDALLAH.. A Firgice tace "Na shiga uku.!Me kake sha Abdallah? Murmushi ya sakar mata yana fad'in "Giyane ko kema zaki sha Matar Abdallah.? Fitowar yar budurwa daure da towel ya katse mata abunda tayi niyyar fad'a. Dukan kirjinta ya tsananta yayin ta kasa furta kalma ko daya. "Meet my ex-friend Matar Abd...

  • KWAD'AYI..
    24.7K 2.4K 19

    Ni y'ar babana ce amma na k'asa rik'e mashi darajarsa da martaba sunansa na Alamarram. Assaddik'u!! wannan dai Assaddik'un almajiran babana, mutumin da ya kasance mak'ask'anci wanda ke rayuwa a zauren gidanmu, mutumin da zaki nuna mashi harafin A babu makawa zai iya kiranta da Minjaye... To mi ya sani? bayan ya wanke...

  • RUGUNTSUMI
    17.2K 585 11

    Love Story

  • RUƘUƘI
    167 20 4

    True Life Story

  • MAKIRCIN CIKIN GIDA
    27 1 1

    Completed   Mature
  • BAKAR FURA
    7.5K 551 17

    ✍🏻✍🏻BAKAR FURA lbr ne da yafaru da gaske, wanda yake dauke da Soyayya me kayatarwa, ga tarin Nishadi, ban al'ajabi tare da ban tausayi, gameda fadakarwa, wadan da abun ya faru dasu muna nan muna cigaba da rayuwa tare dasu cikin wannan duniyar tamu,Allah yabani ikon isar da sakon yadda ya dace.

  • ISHARA
    2.7K 306 25

    Labarin Zainu