NAYI NADAMA
Farkon gani na da ita naji xuciyata ta amince da ita duk da nasan abinda ke tsakanin ku, na cigaba da ďawainiya da soyayyar ta har lokacin dana bar qasar nan, sanda ka gayamin kaga Ruhayma dalilinta na dawo wannan qasar, itace macen da nake so, itace macen da nake burin aure a matata ta biyu ashe bisa rashin sani ita...