Select All
  • RAYUWA DA GIƁI
    72.1K 6.9K 37

    Rashi ba shi kaɗai yake samar da giɓi a rayuwa ba. Wani yana doron ƙasa amma dalilai kan sa wanzuwarsa ta kasa amfanar da makusantansa. Me zai faru da rayuwar ƴaƴan da su ka zaɓi zama da giɓi a gurbin da mai cike shi yake da rai da lafiya? RAYUWA DA GIƁI...

  • DAUƊAR GORA!
    5.3K 376 22

    ...Labarin ƙaddarar AYSHATOU AYATULLAH wacce tayi fama da matsalar yoyon fitsari at a very young age,she really went through tsananin rayuwa,kowa yana ƙyamar zama da ita,saboda larurar da ba ita ta sawa kanta ba,shin za ta warke ne kou a'a,me zai faru da rayuwarta a gaba?

  • RAUDHA
    719 9 17

    This is a story of a young innocence soul , an asian young girl whom destiny or coincidence brought to nigeria into the northern part of the country . what is her name, where is she from, who are her parents ,and why was she found in a middle of nowhere without her loved one's just follow my pen and I assure you tha...

  • KULLU NAFSIN Completed.
    43.3K 3.8K 53

    Dukkanin mai rai mamaci ne...kuma haƙiƙa mutuwa bata taɓa barin wani dan wani yaji daɗi...ku biyoni dan jin yanda wannan labari nawa zai kasance wanda yazo da sabon salon da ba'a fiya yinsa ba.

  • HIDAYAH NOOR completed.
    108K 7.3K 81

    Hidayah Noor labari ne daya ƙunshi soyayya, butulci, sakayya da kuma ɗaukaka.

  • SIRRIN ƁOYE Complete
    11.6K 1.2K 53

    Me Mahaukaciyar da bata um bata um-um tayi? Laifin wani baya shafar wani, saboda haka Banga aibu acikin auranta da Emanuel ba, dan haka ni Malam Adamu zan damƙata a hannun Emanuel matsayin matarsa a sati me zagayowa. Zai fi kyau ki adana wannan hawayen naki domin akwai ranar da zaki buƙacesu suƙi zuwa, ranar da zaki...

  • GUMIN HALAK
    30.7K 2K 5

    Talauci, kuncin rayuwa, danne hakki da rashin kyautata rayuwar na kasa yana daga cikin silar lalacewar al'umma a wannan zamani.

  • KASHE FITILA
    237K 17.9K 53

    Iyaye musamman mata sukan sadaukar da dukkan farincikinsu domin kyautata rayuwar 'ya'yansu. Haka ce ta faru ga Maamu har zuwa lokacin da Allah Ya azurta mata tilon danta Awaisu. A daidai lokacin da take tunanin kyautatawa wadanda suka wahalta musu a baya sai Gimbiya matar dan nata ta murda kambun da ko iyayenta basu s...

  • ZUMUNCINMU A YAU
    80.2K 6.4K 27

    Zumunci abu ne mai matukar muhimmanci, Wanda saboda muhimmancinsa Allah SWT ya yanke rahamarshi ga Wanda ya yanke shi...

  • Becareful With My Heart
    439K 48.3K 65

    "The joke is on you now Muhseen." "No please don't do this, you can't just throw away all that we had like this, please don't" I pleaded. "I can't? Seriously?" She lead out a sarcastic chortle "Only Muhseen Salah can huh?" "What do you mean by that?" I managed to utter. "Exactly what am saying" she snapped cu...

    Completed  
  • Acceptance: A Nigerian Love Story
    800K 13.1K 10

    He grew up in Nigeria She grew up in Saudi Arabia She's an open book He has a closed heart She hates complicated things He doesn't even know what is complicated and what's not. She's a chatterbox and she's fascinated by the fact that he doesn't get mouth odour from his extreme silence. Or is she just too noisy t...

  • MATAR ABDALLAH..
    218K 14.2K 32

    MATAR ABDALLAH.. A Firgice tace "Na shiga uku.!Me kake sha Abdallah? Murmushi ya sakar mata yana fad'in "Giyane ko kema zaki sha Matar Abdallah.? Fitowar yar budurwa daure da towel ya katse mata abunda tayi niyyar fad'a. Dukan kirjinta ya tsananta yayin ta kasa furta kalma ko daya. "Meet my ex-friend Matar Abd...