A DUNIYARMU✅
Aisha shukrah.
Labarin matashiyar budurwa Ummu A'isha, labari mai cike da tsantsar tausayi da rashin gata, soyayya da rashin taimako.... Abubakar Sadeeq wanda ya taimaki rayuwar Ummu bayan wahalhalu da tasha, ya ba ta dukkan taimako kafin ya watsar da lamuranta. Enjoy!!! 12/08/2017 4years of completion amma har yanzu ina samun mas...
MATAR ABDALLAH.. A Firgice tace "Na shiga uku.!Me kake sha Abdallah? Murmushi ya sakar mata yana fad'in "Giyane ko kema zaki sha Matar Abdallah.? Fitowar yar budurwa daure da towel ya katse mata abunda tayi niyyar fad'a. Dukan kirjinta ya tsananta yayin ta kasa furta kalma ko daya. "Meet my ex-friend Matar Abd...
Dedication of love, trust and facial betrayal between the two friends, who will win over him? who did the real sacrifice?
#9 in romance on 05/09/2016 "Wai ina son ki fada min, me yake damun ki ne, da za ki haddasa irin wannan fitina, sannan ki zauna lafiya, kamar ba abinda ya faru?" Dubansa ta yi a sanyaye, sannan ta-ce. "Ina da dalilina." "Wane irin dalili ne, zai sa ki na ji, ki na gani auren iyayenki ya mutu? Idan banda irin gurguwar...