Select All
  • MATAR K'ABILA (Completed)
    396K 29.6K 58

    Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa? Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.

    Completed  
  • RAYUWARMU A YAU
    39.8K 2.3K 50

    Labari mai dauke da fadakarwa da ilimantarwa, ya faru ne akan yawancin abubuwan dake faruwa a wannan zamani, ta daga cin amana,butulci da kuma san zuciya...

  • Ramin K'arya
    8.5K 721 26

    Yana hawaye kamar wanda aka aiko ma sak'on mutuwa, da kyar ya samu yace "Kinci amanar aure Safeena, kin bani mamaki ki..." bai k'arisa ba kawai ya fad'i k'asa rigijib. "Innalillahi wa inna Ilahir rajiun" shine k'adai abinda take fadi. Safeena yarinya ce da ta fito daga gidan tarbiya. Kyawawan halayen da take nuna w...

  • MIJIN YARINYA
    35.2K 819 7

    A Love Story