BAKIN GANGA
Soyyaya itace jigon rayuwar kowacce al'umma. Ya nuna mata soyayya tabbas, amma a wani d'an lokaci komai ya juye ta hanyar da ba tayi zato ba. Duniya tayi juyin waina, abubuwa sun rikice, munanan halaye sun baibaye, ciwo da damuwa sun maye gurbin komai. Abubuwa sun hargitse, rayuwarshi ta shiga garari marar misali, a...