ZAIN_ABEED
Labarin wasu tagwaye, maza da mata. Ɗaya mawaƙi, ɗaya lawyer, yayinda matan kuma Sarah, da Sairah suka kasance ƴan ƙauye kuma abokan hamayya wa junansu. Meke kawo su cikin Masarautar su Aberdeen? Uhm! Labarin daman yake, ba kamar sauran ba.