KAZAMAR AMARYA Completed
Sanin labari sai an shigo daga ciki
So da yawa mu yan Adam mu muke tsaurara ƙaddarar mu ta hanyar kin karbar ta kamar dai ni da na kasa karbar kaddarar da Allah yayi min, na butulce masa, na bijirewa iyaye na , na bata da yan uwa na duk akan zabin alkhairi da Ubangiji yayi min wanda na kasa fin karfin zuciya ta in karba nasa kafa nayi shuri da ita. Abin...
Come, let me tell you a story, a story of a man and a woman both blessed and also doomed. Let me tell you a story of love, of a heart crying out for love, reaching out for love, only to be grabbed and pulled away by cruel hand of destiny. Come, let me tell you a story of Safiyyah and Gidado, a match made in heaven bu...
labari me cike da darasi, kudi ba Shi ba ne komai Wanda Kuma kake ganin Bai isa ba sai kaga ya isa, labarin yarinyar da ta taso cikin kwazzabar mutane a dalilin bata da UBA shin yaya rayuwarta takasance, Ku kasance da alkalamin YAR GIDAN IMAM.
"Idan kina ganin hakan shine dai-dai a zuciyarki to kiyi hakan BINTOU. ni kuma nayi alƙawarin cewa bazan taɓa dakatar dake ba, sai dai kafin ki zartar da hukuncin da kike ƙokarin zartarwa ina so kiyi tunani Akan ƴaƴan dake tsakanina dake...." cewar EDRIS MUHAMMAD KANKIA, ya faɗi hakan yana kallon tsakiyar idanun Binto...
*Wannan littafi nawa gaba ki dayan sa sadaukarwa ne ga duk macen da Allah ya jarraba da ƙaddarar RASHIN HAIHUWA, ina me addu'ar Allah ya baku ikon cinye jarrabawar ku ya tabbatar muku da rabon ku ranar gobe kiyama, ina fatan Allah ya hakurtar da zuciyoyin ku ya baku babban rabo a aljanna, Allah ya albarkaci dukkan mat...
_*" YA SAKE NI..YA SAKE NI..Yaya Saifuddeen ya sakeni na shiga uku na..!*_ _*Take fada kafin tayi zaman yan bori saman cafet din daya malale Dakin Mami dake saman Darduma tana lazimi ta mike a Firgice gabanta na fadi Hajiya zuwaira data fara barci sama sama sai da ta tashi a Firgice gabadayansu suka yi kan Majeeda sun...
The book is centered around an extended family, cousins love, and the deciet between co wives, the book is a one of a kind that you won't love to miss it👌.
✍🏻✍🏻BAKAR FURA lbr ne da yafaru da gaske, wanda yake dauke da Soyayya me kayatarwa, ga tarin Nishadi, ban al'ajabi tare da ban tausayi, gameda fadakarwa, wadan da abun ya faru dasu muna nan muna cigaba da rayuwa tare dasu cikin wannan duniyar tamu,Allah yabani ikon isar da sakon yadda ya dace.
This story is about strong love that is way beyond DISASTROUS. this story is about a Maiduguri girl and a yoruba kingdom, The Oba of lagos and the prince.
*MIJIN BAHAUSHIYA* Shin ina tarin soyayyar da ya ke nuna min a baya ya tafi yanzu? Shin ina kula da tattalin da yake bani a lokacin da muke soyayya kafin ya aure ni? Shin ina tsantsan tausayi da mutuntawa da yake nuna min? Shin ina tausasan kalamai masu yaye baƙin ciki da dasa farin ciki da annushuwa a zuciya suke? Ca...
Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun duniya akwai darusa masu yawa a ciki
LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA TSAFTA DA YARDA.
Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo da abubuwan ban mamaki da tarin al'ajabi. tsaftatacciyar soyayya mai cike da cakwakiya. ya taɓo wani muhimmin al'amari dake faruwa a zahiri. labarine...
Wannan labari labarine da ya taɓo rayuwar da mafi yawan mata ke fuskanta a wannan rayuwar, tare da rayuwar kishi na gidajen aurenmu, da nuna jarumtar mazan ƙwarai da ke aiki da hankali da ilimi wajen tafiyar da ragamar rayuwar aurensu. Magidanta da yawa basa son a haifa musu ƴaƴa mata, abin kuma zai baka mamaki...
Labari mai taɓa zuciya, cakwakiya, darajar ɗiya mace, cin amanar ƙasa, kishi, makirci, soyayya.
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...
Ni y'ar babana ce amma na k'asa rik'e mashi darajarsa da martaba sunansa na Alamarram. Assaddik'u!! wannan dai Assaddik'un almajiran babana, mutumin da ya kasance mak'ask'anci wanda ke rayuwa a zauren gidanmu, mutumin da zaki nuna mashi harafin A babu makawa zai iya kiranta da Minjaye... To mi ya sani? bayan ya wanke...
Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirke.Mai dauke da labarin BATOUL! Yarinya mai tarbiyya da kwazo. Shin wa zata aura HAYSAM wanda ta rena shekarun sa be kai...
Join the journey full of romance, drama, heartbreak, laughter and suspense" # cover by me, myself and i U don't need to be a muslim before u read this story# enjoy
Kallon kitse ba litaffina bane na marubuciyar nan ne Halima Abdullahi k/mashi