Ƴan Tagwaye
*ƳAN TAGWAYE BIYAR 2023* _WISH YOU EID MUBARAK_ Assalamu alaikum warahmatullah, bayan sallama irin ta addinin musulunci tare da fatar mun ƙare Azumi lafiya, Amadadin ƳAN TAGWAYE BIYAR muke yi maku *Barka da Sallah* tare da roƙa maku gafara da kuma amincin ALLAH, Muna fatar ALLAH ya karɓi ibadunmu ya yafe mana kur...