RAMLAT
Ramlat ta kasance yarinya mai hankali wacce ta hadu da uwa ta gari mai sanya ta ah hanya ta kwarai abu daya shine matsalar kishiyar uwa wacce ta takurasu basu da daman yin komai ah gidan sbda ita, ga kuma Allah ya jarrabeta ta son adeel wanda ya kasance mai hali mara kyau ta sanadiyar ta ya daina abubuwa da dama na ra...