Negan One Shots (The Walking Dead)
A collection of One Shots written about one of my favourite Walking Dead characters.
A collection of One Shots written about one of my favourite Walking Dead characters.
Labarin mace da namiji masu bincike, binciko abinda yake a boye da kuma hukunta masu laifi. Zakuji cases da dama da yanda suke warwaresu....
Love Crossing Sheikh lovely daughter with mafia badass King, how comes destiny and passionate met
labari akan wata yarinya mai saida ƙosai wadda saboda yarima na sonta Sarkin garin yasa aka binne ta tare da Magenta da take kiwo wanda hakan ya zaja bala'i da dama. ku dai tsunduma don jin yadda zata kaya.
Murmushi tayi mishi wanda ya tafi da imanin sa yayin da ta juya kallonta ga duɓɓin mutanen wajen. Dogayen yatsunta biyu wanda suka sha jan lalle ta buga akan speakern dan ta ga ko yana aiki. Illai kuwa sai ta ji ƙaran bugun da tayi. Murmushi ta ƙara sakar wa mutanen da duk ita suke kallo, da mamaki a idanuwansu, kafin...
STORY OF A GIRL THAT STRUGGLE WITH HER BEUTY, she believed that her beauty is her curse.
Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na y...
Labari mai cike da sabon salo. Cakwakiyar siyasa. Soyayya mai sanyi da tsuma zuciya. Kai idan zanta jerowa sai na baku page guda anan. Ku kasance da BAƘAR INUWA.. domin jin su wanene baƙar inuwar?, miyazo da shi? Wane salone nashi shi kuma?. Kar dai ku bari a baku labari, dan yazo da abubuwa masu yawan gaske ta kowan...
The gap between Love and Hate is not the same as the gap between Death and Life ... But to be killed or to win is one thing ... you are nothing .. in terms of Drawing Fate .. To die or not to live must be shared on two things ... Love and Destiny ... do not blame the pen of destiny Karka kalubanci zanen ƙaddara!!!
"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki..... "ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke zaki kawo min maganar banza yanzu kinga wani abin da ya Dan ganci bok...
"Stupid soul!" She exclaimed. "I hate you from the bottom of my heart, with the whole of my spirit, I have never seen a charlatan like you in my life, but i shouldn't suppose to be bamboozled because i know from who you inherited it, you are the replica of your mother's illiberal and raffish characters, but there is s...
" Mama wannan ma baba nane". Ta shafo sajen shi. "Hmmm! mama kyakkyawane,amma mama bake kika haife wannan ba turawa suka siya miki koh?" mama tayi dariya tace" eyye . lallema Aisha. toh sai ki daga minshi tunda da kudi na siya koh, karki ballashi, "Aa' mama bayanzunba jikinshi akwai laushi, lah! mama kalla gashin...
The love and affection she has for HIM makes her see him differently. When their is love disability is not a Problem.
Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka............. SUMAYYA na kallon yadda KUNDIN QADDARARTA ke ta bude mata shafi bayan shafi na TATA QADDARAR kowanne shafi kuma da irin nasa salon karatun da yake biya mata..... Shin w...
Unlimited love, Countless love, limitless love, unconditional love, deep love, True love is a strong and lasting affection between spouses or lovers who are in a happy, passionate and fulfilling relationship, It's hard to wait around for something that you know might never happen. But it's even harder to give up when...
Shin wai ni yau bari na tambayeki. Shin wai Hameedu ƙafar Habu Maharbi ya cire ko kuwa ta Bawa? Shin wai Hameedu dukiyar Ladi ya cinye ko kuwa ta Bawa? Shin shi Bawan me yake zame miki ne banda miji? Shin akwai wani jini guda ko da na halittar kaza ne da kika dasa a tsakaninki da Bawan? Kai! Ko kuwa akwai halittar mu...
zazzafan labari Mai cike da darussa da nishadantarwa tabbas akwai rudarwa littafin RUD'ANI Ku biyoni Dan Jin labarin teemah dollar da saurayinta dattijon aljani....da faruk bawan Allah a gefe shin ya RUD'ANI zai kasance sai kun tsundumma Dan ganin tsagwarom soyayya da wawta hade da wulakanci.....
Labari ne mai matuk'ar tafasa zuciya, inda za ku ji cewa D'a ya sad'aukar da rayuwar iyayenshi akan neman duniya, bayan an yi wa Ruhinsu yankan rago a cikin k'ungiyarsu ta matsafa, zai je ya cinnawa gangar jikin iyayen na shi huta su kone kurumus, daga baya kuma harin shi na gaba zai koma kan rayuwar d'an uwanshi wand...
400 Century Masarautar Hawariyya dake arewacin India babbar masarauta ce da duniya tasan da zamanta wadda take wanzuwa ƙarƙashin jagorancin Sarki Ulumul Hawzar Sarki Ulumul Hawzar ya kasance matsafin gaske sadaukin jarumi da duniya ke tsoron kaidinsa Sarki Ulumul Hawzar da Talakawansa sun kasance suna bautar wani ƙwa...