Select All
  • ASHWAAN (Love Saga)✔️
    42.3K 2.2K 31

    Labarine akan wata yarinya da brother dinta da uncle dinsu ya karbe musu gadon da mahaifin su ya bar musu sae kuma daga baya beat frnd din Abban nasu daya gano komae ya Kae Kara kotu aka karbar musu hakkin su sae daga baya suka koma gidan shi da zama At last za'a. hada auren safa da safwaan yaron best friend din Abba...

  • A DALILIN MATAR UBA.
    3K 76 6

    *🎯ADALILIN MATAR UBA🎯* Ya kunshi ita khadija marai niya ce, ta taso a hanun matar ubanta. Ta tashi cikin rashin kulawa, tsana da kuma tsangwama, tasha wahalar rayuwa. Daga baya, Allah ya kawo mata sauyi acikin rayiwar ta.

  • KAICON SO
    3.8K 153 27

    A blind love story.....

  • DAMA TA BIYU
    19.2K 1.2K 51

    Fiction and love story

  • 'yar Aikin Gidana
    2.9K 104 1

  • Rayuwar Ameena💔
    8K 628 28

    Rayuwar Ameena takarda ce wacce take dauke da abun al'ajabi, soyayya, tausayi, ilimantarwa, shakuwa da Kuma hakuri.💛💛💛 Ameena Othman ta kasance yarinya ce Mai hakuri da tausayi, Mai son addinin ta fiye da komai. indai akwai wadda Ameena take girmamawa fiye da parents din ta toh malamin makaranta ne, tana bawa tea...

  • DUK A SANADIN SOYAYA
    20.5K 1.5K 33

    it is love story,heart break

    Completed  
  • Yazeed
    31.9K 1K 20

    Ya taso miskili yakuma tsani duk macen da bata wayewa kwatsam..saigashi za'a hadashi Aure da yar kawunshi ko ya hakan zai kasance kubiyoni..

  • JUYIN RAYUWA
    4.6K 223 35

    K'aramar yarinya ce wacce baza ta wuce 9 years ba a duniya , sai dai idan ka ganta kuma kaga rayuwan da take yi zaka ce shekarun nata yafi k'arfin hakan , ahankali take taka matakalan tana sauk'owa cike da gadara , fara ce k'al mai tsayin gashi ga zara zaran gashin ido bazan iya fada muku yawan kyawun yarinyan ba said...

  • MENENE MATSAYINA...
    51.5K 2.5K 53

    "Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki nafada miki banza..." Fuskar jike da hawaye ta d'ago ta kalleshi cikin kyarmar murya tafara Magana Haba! Noor...marin dataji a fuskar ta ne yasa bata Ida f...

    Completed  
  • HASKE A DUHU
    10.9K 407 22

    Ita Duniya juyi juyi ce, haka rayuwa take tafiya kamar wahainiya k'addara na fad'awa mutum Mai kyau ko akasin haka, sai dai anason fatan samu cin jarabawar da ubanjiki yayi maka. Rayuwa ta na tafiya k'an tafark'in k'addara tun bansan miye duniya ke ciki ba, sai Ina godiya ga ubangijin da ya jarrabceni da hakan. Yau ga...

  • SIRRINTACCEN SO
    7.9K 176 4

    *Wannan littafi nawa mai suna 💞SIRRINTACCEN SO💞 yana dauke da tsantsan soyayya da sarkakiya, da kuma fadakarwa da nishadantarwa, ALLAH ya bani ikon gamawa lafiya kamar yadda ALLAH ya bani ikon farawa, ku biyoni domin jin wannan labari*

  • Ciwon So
    2.3K 93 9

    ta tsinci kanta cikin Ciwon so malamin ta Tasha kuma Alwashin ko ciwon son shi zaya kashe ta bazata taba zubar da Ajinta ta fur ta mishi soyayar ta ba ya Abun ke yake..kubiyoni