ANJANE (Rashin sani) ✅
munafunci, ƙiyayya, tsagwaron hassada, ƙaddara haɗi da zazzafar soyayya all in ANJANE RASHIN SANI!!!. paid book @₦300.
munafunci, ƙiyayya, tsagwaron hassada, ƙaddara haɗi da zazzafar soyayya all in ANJANE RASHIN SANI!!!. paid book @₦300.
*Wannan littafi nawa gaba ki dayan sa sadaukarwa ne ga duk macen da Allah ya jarraba da ƙaddarar RASHIN HAIHUWA, ina me addu'ar Allah ya baku ikon cinye jarrabawar ku ya tabbatar muku da rabon ku ranar gobe kiyama, ina fatan Allah ya hakurtar da zuciyoyin ku ya baku babban rabo a aljanna, Allah ya albarkaci dukkan mat...
labarine akan wani shaharerren family Wanda y daukaka Kuma aka sanshi a fadin duniya, yaudara da cin amanar wasu daga cikin family din tare da qayatacciya Kuma bahaguwar soyayya tsakanin Amaan merah da neesha merah wadda ta Zama tsanin d baragurbin cikin family din sukai amfani da ita wajen tarwatsa kan ahalin family...
wihuhu 🤸🤸, what came upon your mind seeing this name?! well, I and you know it will be so so so...I can't say!. Just stay tuned and don't miss😍
So da yawa mu yan Adam mu muke tsaurara ƙaddarar mu ta hanyar kin karbar ta kamar dai ni da na kasa karbar kaddarar da Allah yayi min, na butulce masa, na bijirewa iyaye na , na bata da yan uwa na duk akan zabin alkhairi da Ubangiji yayi min wanda na kasa fin karfin zuciya ta in karba nasa kafa nayi shuri da ita. Abin...
Al-amin and Laila grew up together. They were inseparable. What happens when Laila goes abroad for her studies only to come back and find that Al-amin has changed. Will she be able to bring the old notorious boy who loves to prank her back or will she give up. Get through all the funny moments, the emotional moment an...
Labarin Soyayya, Sadaukarwa, Yaudara, Tuggu da Makirci.
labari mai matukar ban tausayi, son zuciya, soyaaya mai zafi da shiga rai, hadi da nadama.....
wanna salon na daban ne, wanda baku taba ganin irin shi ba, yarinya ce k'yak'yawa sai dai kash tana da kusumbi a baya inda sunan mai kusumbi ya bita, ko wacce ƙaddara na tare da nasara, bazata ce rayuwa bata mata adalci ba, sai dai akwai tarin kalubale a cikin rayuwar ta ta, ko ya zata kasance? ..... Very interesting...
labari mai ban tausayi, maraici, tsantsar mugunta ta matar uba, saboda son zuciya matar ubanta ta kyautar da ita, ta kuma auri miji mai nakasa(paralyzed) wanda ko tashi baya iya yi, mahaifinta ya tsaneta, ya ma manta ita din yar sa ce... Akwai soyaayya da babu algus a cikin ta...tafiya ce mai tsayi, dan haka ku biyo n...
This is a short, hopely amazing story of a witty-smart girl wasimé Aliyou in her love_hate relationship with her biggest critic yet wildest fantasy,i hope u'did enjoy it. #wasimé #Taheer #saheeb
Kece Mowa 2 na gyaran jiki Littafine wanda zeh kawo muku hanyoyi Kala kala daban daban na gyaran jikin ya'mace, kama gama daga fiska, gashi,kafa, fata dama sauransu. Kuma zeh kawo muku yanda zaku hada mayamayai da sabulai masu kyau na gyaran jiki dakanku agida batareda kun kashe Kudi masu yawa ba, zaki kasance "Kece...
Hausawa nacewa hanya mafi sauki na sace zuciyar me gida itace ciki, ma'ana "iya girki" KECE MOWA Littafine wanda zekawo muku kayyatatun girke girke nazamani wanda zaki girka da kanki base kinpita Kinsaya ba kuma batareda kinkashe kudi masu yawa ba, kamar su kayan makulashe wato snacks kenan, da lemuka kala kala da smo...
Labarin TSINTAR AYA, labarine daya shafi b'angarori da dama na rayuwar damuke ciki a yanxu, musamman b'angaren sayafi kowanne wato b'angaren auratayya. Abubuwa sosai masu zafi da ilmantarwa, fad'akarwa tare da nishad'antarwa suna cikin wannan faifan. Daure ka bibiyi wannan littafin domin samun abinda ya dace kada ku...
Labarin GAMO! Akan wasu taurari guda biyu. wanda ƙaddarar rayuwar su take sarƙe da juna, gaba ɗaya suna tafiya ne akan ƙaddara ɗaya batare da sun sani ba. Tsana me tsanani itace farkon ƙaddarar su akan juna. ko yaya zata kaya?!!!!
Duhuwa itace abinda yake baibaiye da wannan ginin Ali ! Tayaya zaka yi ƙoƙarin gini akan ruɓaɓɓen tubali! Ginin da kuma yaɓen dukkaninsu ababen banza ne idan har aka samu tangarɗa awurin tubali! Tubali shine gini shine kuma yaɓe! Kayi kuskure daga wargaza nagartar tubalinka ta hanyar dasa tubalin toka a maimaikon na ƙ...
Tuntuben harshe yafi tuntuben kafa zafi,na kafa saurin warkewa yake,na harshe kuwa saurin illa ta mutum yake har karshen rayuwar sa.... #Nadra mahmud #Asad #Azad #carmila obasi campbells
labari ne akan wata yarinya fitinanniya wacce ta gagari ƙauyen su hatta iyayen ta, ta GAGARESU acikin labarin akwai ban DARIYA akwai Soyayya mai ratsa zuciyar mai karatu, ga kuma tausayi tare da nadama uwa uba kuma bak'ar ƙiyayya, shin ya rayuwar wannan yarinyar zata kasance.
#1 in Aure 19/09/2020 #1 in Sarauta 19/09/2020 #2 in Halal Romance 19/09/2020 Ta riga ta san duk wata tarin ma'ana ta k'addara, walau mai kyau ko akasinta. Kamar kowa abinda bata sani ba shine... Me cece tata k'addarar? Yaushe zata fuskance ta? A wane yanayi zata zo? Mai kyau? Ko akasin haka? Wad'annan tambayoyin suke...
They were born in one day! one Womb! one person! but their destiny has divided their world, One Muslim and evil! one person Christianity person The Lord's case is under control! So He arose and created them as one! They were born once! They were born of one man! But their destiny is the same! While it makes their worl...
'YA CE kamar kowa wadda ta taso cikin ɗabi'a da al'ada irin ta BAHAUSHE! "Me ta ke so? Me nene burinta?" Babu wanda ya taɓa tambayarta. Kalma ɗaya ce ko yaushe take hawa kanta "KE BAHAUSHIYA CE! Ko me da ke gareki zai zama irin na Hausawa ne." Tabbas Bahaushiya itace macen da ke shimfiɗar da rayuwarta dan kula...
love and Destiny.... She never thought of falling in love with him, but he never fell in love with her. She never knew who you trusted would betray you until she sought true love ....