~MOH MAHEER
Tsokaci Tuff kake Jin ta tofa masa yawun bakin ta a fuska,tana binshi da wani wulakantaccen kallo,Baka cikin irin tasarin mazan da nake so, so kake na tashi cikin takauci na auri talaka,na kare rayuwata acikin talauci never, this will never happ my dear. Tana gama fadin haka ta wuce gida tabarshi a tsaye yana tunan...