MIN QALB
Labarin daya qunshi juyin rayuwa tareda soyayya me sanyi.
Labari mai cike da ban tausayi Wanda zai iya faruwa a gaske, add it to your library domin sanin abinda labarin ya k'unsa.
Ummul Khairi (Khairatee) yarinyace da take fuskantar tsantsar tsana da tsangwama daga mahaifinta da yan kauyensu saboda ta kasance baka kuma mummuna wanda hakan yasa suke gani ita annobace, tsautsayi ya hada ta da Yarima Sadiq wanda ya kaiga aure tsakaninsu saidai auren yarjejiniyace, koh ya zata kare tsakanin Yaruma...
Saudat da Fauzat, yan uwan junane sun tashi cikin rayuwa wacce babu kwaba balle kyara,duk da haka baisa dayar su ta fandare ba a yayinda dayar ta biyewa rudin duniya, sanadin da yasa ake zatan wuta a makera sai a ka sameta a masaka
Mai gaskiya labarin wani matashin saurayine namijin duniya wanda yayi jahadi akan Ramlat, wacce ta kasance yarinya marajin magana mai mummunar ɗabu arnan tayin lift wanda yayi sanadiyar tarwatsa rayuwar ta.
Aiko Yana bu'de kofar taxu6e ajikinsa tana cukwaikwiyeshi da cewa "Ashe da gaskene kadawo wayyo Allah da'di kasheni Daqer HAYAT ya 6am6areta yanace "my baby yaushe xaki girma ne tamai fari da ido tace "aina girma bakaga naxama 'Yan mata bah kallifah Taqarashe da juyamai bayanta....
'Mijin yar'uwata nake so, farin cikin da yake baiwa matarsa nake son samu fiye da hakan, so nake na rabashi da matar sa da ya'yan sa ya zamto ba kowa a xuciyar sa sai ni. El'mustapha ya shiga cikin rukunni wasu mutane da nake ganin matuqar qima da mutuncinsu sannan kuma yabi ya manne a xuciyata yadda dai dai da minti...
BA UWA TA BACE Zaune take gefe guda cikin gidan nasu, tana kallon abinda Yan gidan nasu sukeyi k'awar tace Hadiza zaune gaban mamar tasu tana mata lissafin kud'i da tasamu, daga daren jiya zuwa yau da safe. Mamar sai washe hak'ora take tana murna sannan tace "Ai na fad'a Miki idan Kika bi Alhaji Hamza kwanan gida sai...
Shin wai ni yau bari na tambayeki. Shin wai Hameedu ƙafar Habu Maharbi ya cire ko kuwa ta Bawa? Shin wai Hameedu dukiyar Ladi ya cinye ko kuwa ta Bawa? Shin shi Bawan me yake zame miki ne banda miji? Shin akwai wani jini guda ko da na halittar kaza ne da kika dasa a tsakaninki da Bawan? Kai! Ko kuwa akwai halittar mu...
#1 sacrifice 21/08/2020 #5 in romance 27/09/2016 "Malam, ka yi kuskure, idan ka na tunanin zaka canza min ra'ayina a minti biyar". "Ko za ki gwada ki gani?" Ya tambaya, yana murmushi, ita ta rasa ma yadda aka yi ya iya murmushi, da dai ba ta ganin hakan a tare da shi. Ta kan dauka shi haka Allah ya hal...
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...
NOT EDITED ⚠️ Yayi kyau matuƙa, yadin ya fito da farinsa da kuma kyaun fuskarsa, Idan ka kalleshi, sai ka ganshi kamar mai cikakkiyar natsuwa da kwanciyar hankali, al-halin sune abubuwan da suka masa tawaye. A hankali ya sauke ajiyar zuciya yana lasa lip ɗinsa. Juyowa yayi yana wani taku da idan baka karance shi ba...