Me Zan Yi Da Ita?
Me Zan Yi Da It? Na Nazeefah sabo Nashe
"Sonka yayi min SARTSE, bani da magani sai ranar da ka furta min kalmomi uku, na kasance a cikin makaunyar soyayyarka wanda bana iya sarrafa zuciyata kan ganin na kuɓuta daga tarkonka, zanyi farin ciki idan kaine zaka kashe ni, ka datse numfashi na, na zama babu ni a doran Ƙasa.... Cewar Mubeena ta durƙushe bisa gwiwa...
Akwai ƙalubale me tarin yawa a cikin wannan Hikayar, bance babu soyayya ba sai dai akwai ababen ban mamaki da zasu faru, domin ya tattaru da manyan damuwa, kunci, rikici, abin tausayi, sai soyayya da yake a matsayin madubin labarin.
Story of two lovers Hamdah and Abdul'ahad who were blindly in love but didn't realize until it was too late for them, yes they are meant to be together but destiny keep them apart..
Tabbas lamarin so yana da rikitarwa domin yakan jefa zuciya so da kaunar wanda bai dace ba, a wani sa'ilin so na mayar da mai yinsa kamar wani zautacce Hakan shine ya faru da widat....!
Labarin mace da namiji masu bincike, binciko abinda yake a boye da kuma hukunta masu laifi. Zakuji cases da dama da yanda suke warwaresu....
Ni y'ar babana ce amma na k'asa rik'e mashi darajarsa da martaba sunansa na Alamarram. Assaddik'u!! wannan dai Assaddik'un almajiran babana, mutumin da ya kasance mak'ask'anci wanda ke rayuwa a zauren gidanmu, mutumin da zaki nuna mashi harafin A babu makawa zai iya kiranta da Minjaye... To mi ya sani? bayan ya wanke...
CIWON 'YA MACE rikitaccen al'amarine mai kulle kai, nishadi,soyayya, cin amana, da yadaura, acikin labarin ne zaga yadda ciwon 'ya mace ya zama na yarwanta mace, duk kuwa da tarin alakar dake tsakani makusantan biyu, ta tsayawa yar uwarta mace duk kuwa da cewa abin ita zai bibiya tare da ciwo arai, a nan ne zata ji in...
What happens when your grandfather picks you, a happily married man with a heavily pregnant wife, amongst all his grandsons to get married to the granddaughter of his childhood best friend? This novel centres around a 26 years old guy and a 21 years old lady It is a story of an innocent love among young people, a s...
Labarin Soyayya, Sadaukarwa, Yaudara, Tuggu da Makirci.
Ba Ni Da Laifi! Kaddara tana zuwa maka a yadda baka tunani, Kuma a matsayin mutum na musulmi Dole ne ya karba wannan kaddarar. Ko kunsan meye tawa kaddarar? Hannuna na rawa na karba takaddun da Dadaa yake Miko min, Ina karba cikin sauri na bude envelope din, a take naga takaddu da yawa, sunan Zayyad Abdulhamid ne a...
Labarin yarinyar da ta tsani Maza.. cikinsu harda Mahaifinta. Tasha alwashin gudanar da tsaftatacciyar rayuwa ba tare da 'Da NAMIJI ba. ko hakan zai yiwu?
Wacece ni labari ne akan matashiyar da ta taso cikin wata irin rayuwa mai ďaure kai da jan hankali. Ba abun mamaki bane idan kishiyar mahaifiyar mutum ta tsane shi amma mahaifiyar kanta ta nunawa ďanta tsantsar tsana da tsangwama da kyara abun ban mamakin gaske ne! Ko wani dalili yana sa uwa ta tsani ýarta? Wanne dali...
sai ka aureni dole all talk about betrayal of consent, love involves sacrifice, disagree with destiny, following witcraft.
Wannan ce qaddararmu labari ne daya faru a gaske ,sannan labari ne dake tattare da nishadartawa fadakarwa ilimantarwa, uwa uba yarda da kaddamar da ta fadawa mutun, sannan yana tattare da tsaftacciyar soyayya ...
Tsakanin kulawa da kyautatawa hallaci shine kansa a bada kyautar zuciya, lallai Babu rayuwar da ta Kai zama da masoyi dadi kauna kansa kyautar zuciya.
A zanen da Alkalanin kaddarar su ya zana musu! Akwai Soyayya! Akwai Sadaukarwa! Dan haka zanen kaddarar su a hade take su Uku! Babu wanda ya isa tsallake na wani ba tare da ya faɗa na wani ba! Jaamal! Jannart! Sarah! Sun rayu akan abu daya! Kuma sun haɗakar soyayyan Abu daya! Domin farin cikin mutum daya domin samun f...
Ni ban ce kowacce mace ta so ni ba..!Bana bukarar soyayyar kowa....Ni IMRAN ABUBAKAR MALAMI Nace bana bukata a kyale ko dole ne..?Bana son bacin raina kusan Halina yarinya tana batamin rai sai na iya Targadata ba ruwana kuma kunsani mata akwai rainin wayau ni kuma am not Dey Type Zaku yi ta auramin ne Abba ina Nakasas...
_*Wata irin KADDARA CE wannan..?Kaddaran data Ratso MIJIN KANWATA cikin Rayuwata..?wanda yake matukar girmamani kamar yadda Kanwata SUNAIRA take girmamani?Meyasa kaddara ta zamo tayi min haka..?meyasa sai ni..?Taya zan iya zama da wanda muke jin nauyin juna muke gogayar shekarun juna..?Tabbas MIJIN KANWATA ne KADDARA...
Tabbas akwai ciwo a rayuwar da baka san karshenta ba, akwai tsoro a mafarkin da ka gagara farkawa! Ta ina lamarin ya fara? Ina tsakiyarsa da karshe? Yaushe damuwar zata wuce? Yaushe bakincikin zai gushe? Sai yaushe hawayen zasu tsaya? Zuwa yaushe ne kuncin zai yanke? Ashe a cikin rayuwa akwai wata rayuwa? A cikin ray...
It took a wrong turn to align their paths. They met at a time when both were lost souls, navigating through loss and the storms of life. At first, it was silence and long stares. Then the sceptical meetings blossomed into an orbit of comfort that uncovered the similarities of their souls in the bleak room of a psychia...