DUNIYA TA
*_a DUNIYATA! Bansan komai ba sai MARAICI K'UNCI baqinciki da tsanani_* *_DUNIYATA ba irin duniyar sauran bace_* *_wata irin juyayyar duniya ce da idanuwanta suke kallon rayuwa da mabanbanciyar FUSKA_*
*_a DUNIYATA! Bansan komai ba sai MARAICI K'UNCI baqinciki da tsanani_* *_DUNIYATA ba irin duniyar sauran bace_* *_wata irin juyayyar duniya ce da idanuwanta suke kallon rayuwa da mabanbanciyar FUSKA_*
Dannar kirji... Gajeren labari mai dauke da darussa kala kala na wata uwargidah da akaiwa abokiyar zama(amarya)😻💕..NA MRS JH AND MSS XOXO
Kaddara! Mece ce ita? Yaya rayuwar yarinya mai karancin shekaru za ta kasance a lokacin da ta tsinci kanta cikin mummunar kaddara, irin kaddarar da ba ta da magani? Shin dukkanin mutane ne ke jingine mafarkai da burikansu, su sadaukar da duk wani farincikinsu domin aminnansu? Ba matsalarta ce kadai ta dauka matsala ba...
Feena macace Mai matsananin kishi, wadda Tasha Alwashin duk ranan da mijinta yayi mata kishiya zata kasheshi ta kashe matar,sannan ta kashe kanta, Kowa yarasa, Dije yarinyar kauye yarinyan ce Mai ladabi da biyaya da bin umurnin iyayen ta, kwatsam sai gata gidan feena A matsayin matar gidan inda taje a matsayin baiwa M...
labari ne akan wata yarinya fitinanniya wacce ta gagari ƙauyen su hatta iyayen ta, ta GAGARESU acikin labarin akwai ban DARIYA akwai Soyayya mai ratsa zuciyar mai karatu, ga kuma tausayi tare da nadama uwa uba kuma bak'ar ƙiyayya, shin ya rayuwar wannan yarinyar zata kasance.
Sai daya gama lalata ƙanwarta sannan ya dawo da niyyar aurenta Shin zata amince ta aure shi,bayan ya san ƙanwarta a ƴa mace?. Labarin Sadiya budurwa mai ɗauke da cutar Sickler,wadda cutar ta haddasa mata jarabobi,ta kasa samun tsayayyen masoyi,tasha baƙar wahala da ita da ƙanwarta Afreen,kuma Allah ya ɗauki rayuwarsu...
labari akan wata yarinya me rawar kai da rashin jin magana sam, labari akan taɓarɓarewar zumunci, tarbiyya da rayuwar 'ya mace idan ta rasa me jiɓantar lamarinta, Yayin da ake zaton wuta a maƙera katsam se ta bayyana a masaƙa, ku kasance dani dan jin me ze faru a wannan littafin
WANNAN LABARI NE DA WASU BANGARE YA FARU A GASKE. BAN CANJA SHEKARUN YARINYAR BA KO ALAKA BA,AMMA NA CANJA SUNA, SANNAN BABU SUNAN GARI DA KUMA ANGUWA. LUBABATU YARINYACE YAR SHEKARU 5-6 KACAL WADDA TA FARA DA TABA MA BABBAN SAURAYI DAN SHEKARU 27 JIKI KAMAR DA WASA ABU YA GIRMAMA. SHIN WAI ME ZAI FARU NE? KO ALJANU...
A firgice ya mik'e daga inda yake zaune, yana kallon sauran abokanan nasa fuska cike da hawaye idonsa yayi ja sosai Buga kansa ya fara yi ajikin bango yana ihu yana cewa " sun kashe min kowa bani da kowa yanzu, zaman dirshan yayi a k'asa, yana ihu yana yarfa hannunsa, zumbur ya mik'e ya nufi fridge ya d'auko robar ru...
DR UMAIMAH USMAN BULAMA,Mace yar kimanin shekara ishirin da tara , Babbar surgeon A asibitin CITY TEACHING HOSPITAL , Aure Uku, ƴaƴanta uku . Mace mara san hayaniya wadda tasan kan Aikinta ,babu abunda tasa a gabanta illa bawa Aikinta babban muhimmanci kana yaranta wadda kaɗdarar samunsu ta rarraba mata Aure . Kalma...
A story of love ❤️ A heart deforming story💔😫 Ban taba sanin kuka yana saka ciwon ido ba se a kaina, na kasance Inada cika baki ko a cikin kawaye akan soyayyar namiji tayi kadan ta hautsina ni se gashi baa je ko ina ba soyayyar Aliyu tayi raga raga da zuciyata, duk wannan composure da nake da ita na rasa ta dare day...
Bahaushen mutum yana da kyawawan dabi'u wadanda addinin Musulunci da al'adunmu su ka koyar damu. Sai dai zamani yazo da wani salo, mun wayi gari bamu da abin koyi da tinkaho sai AL'ADUN WASU. Shin hakan hanya ce mai bullewa???
Fate follows the life of two young ladies, Nooriyya and Samha. Nooriyya lost her parents at a very young age, she was left in the care of her step mother. She went through a lot under her stepmother including hawking but her life made a dive for the worst when she was raped, one night by someone in the midst of his dr...
He needed help She helped him He needed guidance She guided Him He needed love She loved him He was lost She found him She was broken He mended her She cried He wiped her tears She was in pain He was her cure She was lost He found her ......................
Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka............. SUMAYYA na kallon yadda KUNDIN QADDARARTA ke ta bude mata shafi bayan shafi na TATA QADDARAR kowanne shafi kuma da irin nasa salon karatun da yake biya mata..... Shin w...
"Babu wanda ya ke tsallake kaddararsa a rayuwa Adda. Duk abunda kika ga ya faru dake to Allah ya riga ya rubuta tun kafin kizo duniyan nan. Hakuri zakiyi sai kuma kiyi Addu'a Allah ya baki ikon cin wannan jarabawar. Amma wannan al'amari rubutacce ne" . . Tunda take bata taba zaton haka zai kasance da ita a rayuwa ba...