SAMARIN SHAHO
Destiny at fault In life of sarah bukar. Raped,pregnant,scorned,used,confused and cought up in mixed feeling of true love and loyalty. #sarah bukar #mahfudlingard #yazeedAttah
Destiny at fault In life of sarah bukar. Raped,pregnant,scorned,used,confused and cought up in mixed feeling of true love and loyalty. #sarah bukar #mahfudlingard #yazeedAttah
wani ihu sukaji da alama ta can baya ne da sauri suka nufi bayan, Inda suke Jin hayaniya " na duke ta kiyi wani abu akai", " Rukayya ni kike fadama kinduke ta din ni sa'arkice", Tafada tana nuna ta da hannu ita kuma sai murguda baki take tana hararta " walh Yau Zaki San wa kika taba a gidan nan" " Ina jiranki maijidda...
labari ne daya qunshi muhimmancin ibada da mika al'amurra ga Allah da darajar sana'ar hannu ga Dan Adam. Yarda da kaddara mai kyau da Mara kyau duka suna cikin wannan labarin uwa uba maraici da matsin rayuwa
Labarin yarinyar da ta tsani Maza.. cikinsu harda Mahaifinta. Tasha alwashin gudanar da tsaftatacciyar rayuwa ba tare da 'Da NAMIJI ba. ko hakan zai yiwu?
Labari ne akan wata yarinya da bata jin magana kuma ta raina iyayenta, sunyi iya bakin ƙoƙarinsu wurin ganin sun gyara mata tarbiyya amma hakan ta faskara, ganin haka yasa yayanta ya miƙe tsaye wurin ganin ya ladabtar da ita amma shima bai samu nasara akan hakan ba, shiriyarta tazo ne a SANADIN SOCIAL MEDIA, ku kasanc...
Ta kasance kyakyawa amma kyan ta bai sai mata soyayyan mijinta ba hasalima kyanta shine jigon kiyayyar da yake mata
Ita ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez
Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah
Yar cikin aminiyarta ta aure mata miji... komin nisan jifa kasa zai fado,haka ma komin nisan dare gare zai waye,qaddara zanen ubangiji ne ayayin da shi mugunta da jahilci kirkiran mutum ne...find out what happen when the unxpected meet the expected. #JUD #Daddy Aliyu #hajiya Ramat
Tuntuben harshe yafi tuntuben kafa zafi,na kafa saurin warkewa yake,na harshe kuwa saurin illa ta mutum yake har karshen rayuwar sa.... #Nadra mahmud #Asad #Azad #carmila obasi campbells
A girl that was raised by a single Mum, she's a Baker, a henna designer meet the love of her life, but In between their love lies another love, what could that be??? 😉
Jannat da maimuna kawayene tun suna yara anwar shine dan uwan Jannat kuma saurayinta haka maimuna tashiga wajan malamai dan raba tsakaninsu
Dogon burinta na son miji irin na novel ya sanya faɗawarta wani ƙungurmin ƙauye.
DA AURENAH labarin wata yarinyace da tasha gwagwarmayar rayuwa silan auren mugun miji da sa hannun babbar ƙawarta,wadda ƙarshe ta aure ma ta miji bayan sun gama lalata a gabanta cikin dakinta , ta wani gefen kuma tana tare da baƙin cikin mutuwar wanda ta tsara rayuwar aure dashi , karshe akai ma ta auren dole wanda ya...
Wanan labari ne akan jarabawan ubangiji, yanason wata baiwar Allah mai suna Aisha ranan bikinsu ta mutu, bayan wani lokaci mai tsawo saiya hadu damai kama da ita amma akwai wata gagarumar ukuba atattare da hakan kubiyoni danjin wanan labari mai dadi.
Labari ne da ya kunshi ilmantarwa, fadakarwa, tare da nishadan tarwa. sannan yazo da sabon salon da yasha banban da sauran labaran da kika/ka taba karantawa.
Labarin wata yar fulani ce wanda ke rayuwa a cikin daji, na rugar hardo dake abuja, cikin ikon Allah duba da yanda nonon su ke da kyau mahaifinta yayiwa wata hajiya alkawari duk bayan kwana uku yarsa zata na kawo mata nono cikin garin Abuja. Ana haka a hanyarta ta dawowa rugarsu Allah ya hadata da wasu bayin Allah ta...
Wannan labarin Yana cike da Salo, da yaudara TSAKANIN wata mata da driver ta, Wanda take neman sa ta karfi da yaji, it's short novel but it is full of lesson, Allah yabada ikon karantawa amin.
k'irk'irarren labari ne da ya k'unshi mafi akasarin kuskuren da 'yan mata da samari sukeyi na zama da abokan banza,da kuma cin amanar aure da sakayyar da zata biyo tun a duniya,ayi karatu lpy
labarin akan rayuwa da matsaloli hade da nasara na zamantakewar aure,soyayya da hakuri da juriya Jade da kawaici sune matakin dauka ga kowace mace domin samun ribar zaman aure,,,
Labari mai cike da ban al'ajabi, rudani, mamaki da almara Labarin soyayya da aljana, DANDANO Ni da na kwanta cikin dakina kwatsam sai farkawa nai na tsinci kaina a tsakiyar kungurmin jeji Babu gida gaba babu gida baya Tsananin rudewar danayi ya sanya na zaci ko mafarki nake hakan yasa na dankarawa hannuna cizo Radad...