KAZAMAR AMARYA Completed
Sanin labari sai an shigo daga ciki
Ramagamar Damisa a jaki da nisa...ni ce Asma uwar adashen ƴan daba, me fafatawa da ni sai ya shirya.
The story is a long journey of twisted fate, humiliation, sacrifice, betrayal, victory, Epilogize...INFERTILITY gajeriyar kalma ce me ƙunshe da ma'anar da ke girgiza duniyar wasu ma'auratan, ta kuma haifar da motsi mai ciwo gami da harbawa a zuƙatan da suka shafe shekaru fiye da shidda babu haihuwa...Yes lamarin akwai...
Story of two lovers Hamdah and Abdul'ahad who were blindly in love but didn't realize until it was too late for them, yes they are meant to be together but destiny keep them apart..
Labarin Soyayya, Sadaukarwa, Yaudara, Tuggu da Makirci.
_*" YA SAKE NI..YA SAKE NI..Yaya Saifuddeen ya sakeni na shiga uku na..!*_ _*Take fada kafin tayi zaman yan bori saman cafet din daya malale Dakin Mami dake saman Darduma tana lazimi ta mike a Firgice gabanta na fadi Hajiya zuwaira data fara barci sama sama sai da ta tashi a Firgice gabadayansu suka yi kan Majeeda sun...
Labarin sarqaqiyar rayuwa... Tausayi, Fad'akarwa Mai dauke da rantsattsiyar k'auna marar gauraye.. DALAAL//HAFEEZ/HABEEBULLAH❤️❤️ "Dalaal If I know what love is, it is because of you, never leave me alone please. I would be an empty flame without you in my life. I love it when you say I wont ever leave you not for a s...
Labarin sanyayyar tacacciyar soyayyar ruhi biyu.. Wanda akai wa auren dole da juna, Amman basu san da hakan ba. Shin ya zaman nasu zai kaya idan suka gano? NAUFAL da AYOUSH. Growing in Love is a beautiful love story. A heartfelt and emotional adventure of two young lovers AYUSH AND NAUfAL willing to take a chance. The...
Labarin sarqaqiyar rayuwa...💫💕Na NAFI ANKA DA MISS XOXO (2016)
"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull factors,surely one is good one is bad, both are necessity.BUT my necess...
zazzafan labari Mai cike da darussa da nishadantarwa tabbas akwai rudarwa littafin RUD'ANI Ku biyoni Dan Jin labarin teemah dollar da saurayinta dattijon aljani....da faruk bawan Allah a gefe shin ya RUD'ANI zai kasance sai kun tsundumma Dan ganin tsagwarom soyayya da wawta hade da wulakanci.....
Umar and kadija not knowing they were cousin and meeting under unusual circumstances and cant stand each other will their opinion change about one another after know they are related, Especially their parent considering an arrange marriage for them will they over come all obstacles and try to make their marriage wor...
Cin amana ba abune mai kyau ba ,kayiwa Dan ka kyakykyawar tarbiya shima abune mai kyau watarana zakayi alfahari da hakan,dorashi akan turba marar kyawo zaisa watarana daga kai har Dan naka kuyi mummunan danasani ,soyayya dadi gareta musamman idan kayi dace da masoyin gaskiya,zuwa wurin boka asara ce babba da tabewa ga...
Labarin wata yarinya marainiya dake zaune akauye cikin tsangwama,tsana da rashin gata wacce keda burin zama likita.
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza...
Labarine wanda ya kunsha rayuwar da yan matan zamanin nan suke, kuma ya kunshi soyayya da ban tausayi da inda zakuji yan matan yanzun ko wace mace da kallar type din da take so aura
Zara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad'asu lokaci-lokaci saboda wak'ar dake tashi a cikin Motar, tare da fitar sautin siriryar muryarta me dadin saurara. ...
labari ne akan abin da yake faruwa a yanzu ko nace a wannan lokacin da muke ciki ku biyoni danjin me nake dauke dashi
Tun tasowar ta bata san dad'in rayuwa ba, ta taso cikin rayuwar tsangwama, kyara da hantara, a lokacin da take tsaka da gwagwarmayar rayuwa k'addara mai girma ta afka mata wacce ta k'ara jefa rayuwarta a rud'ani da kyamatar al'umma, Ta rasa gata, ta rasa dukkan farin ciki, yayin da ta fad'a zazzafar k'aunar mutumin da...
kunji wata tambaya masu karatu wai shin dama bakar mace ma kyakkyawa ce...? wasu kuma sukanyi ZATOHn cewa muddin yarinya tayi shigar zamani kou makamantansu wai yar iska ce sai mai saka hijab itace kamilar mace...shin hakane kou ba haka ba...?ku biyo domin jin yadda salon labarin yake
A teenager who was married to sm1 unconscious, when she regains her memory everything got ruined
labarin MEENATU,labarine me nishadantar wa fadakarwa da kuma wa'azantar wa,labarin wasu masoyane dake tsananin san junan su, Amma kuma wata katanga ke neman shiga tsakanin su,kudai ku biyo ni dan kuji wacce irin katanga ce wannan
labarin wata yarinya wadda burinta shine gaba da komai a rayuwarta bata hadashi da kowa ba harta iyayen ta