TAURA BIYU✅
Love between a muslimah and christian✍
Lokaci da rayuwa wasu ababuwane da suke tsere da rige-rigen cimma junnansu. Har na tsawon zamani Bakwai akan iya riskar abin da aka bari a inda aka aje. Idanuwan da suka liƙe da lalimen neman shahara sukan tono ɓaunar da take neman kaifaffen hasken da zata mayar da shi baƙin duhu. Akwai abubuwan magantuwa da yawa sai...
TAWA KADDARAR KENAN! Labari ne na matashiya Safeenah Aliyu Sardauna. Akwai gwagwarmayar rayuwa tattare da labarinta. Kashi 80 na labarin ya faru a gaske. Ku biyo ni dan jin irin gwagwarmayar rayuwar Safeenah Aliyu Sardauna #1 in northernigeria on 26/11/2021 #2 in relationship on 8/12/2021
"Gyara Kintsi " The guards echoed "Taka Ahankali, gaba salamun baya salamun, kunga Zaki fili naka ba nasu ba" The chorused again... He is arrogant.. she is soft.. she is just... Rayhana he is the prince She has a past ... kubiyo ni kusha labarin Abyan and Rayhana all on a rollercoaster of love, pain and hatred. MAS...
Hidden kingdom wato Boyayyar Masarauta labarine me cike da abubuwan ban mamaki...inda Azar zata fuskanci kalubale da dama. Azar yar Sarki Nazdal ce daya haifa tare da daya daga cikin matan da aka zaba dan zama
'YA CE kamar kowa wadda ta taso cikin ɗabi'a da al'ada irin ta BAHAUSHE! "Me ta ke so? Me nene burinta?" Babu wanda ya taɓa tambayarta. Kalma ɗaya ce ko yaushe take hawa kanta "KE BAHAUSHIYA CE! Ko me da ke gareki zai zama irin na Hausawa ne." Tabbas Bahaushiya itace macen da ke shimfiɗar da rayuwarta dan kula...
Yarima Abubakar(Modibbo). yaga gata yaga so, ga kudi ga mulki amma yana talaucin abu daya zuwa biyu a rayuwarsa wanda kudi da mulki bazai bashi ba. Mu bi labarin modibbo muji ko zai samu cikon burin rayuwarsaaa
Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad...
and where love ends hate begins.......rayuka da ra'ayoyine daban daban tareda banbamcin rayuwa Amma burinsu dayane...na cimma burin daukar fansar abinda kowannensu ke ganin an wargaza masa.
A story about twins sisters who got separated during birth but later got reunited in strange way.
A Story about a young girl NAila who has a gift of seeing the unseen things and who has to fight for her real identity......and also the evil forces who are against her can NAILA really make it.......
This story is unhold now and taken down by the author, only preview chapters are available for reading , but you can still add it to your library, so that you can get notified when the story continues again. Or if it's available some where. Highest Rank #1st in general fiction lots of times. This story is a Hausa TR...
"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull factors,surely one is good one is bad, both are necessity.BUT my necess...
Wannan labarin daya faru shekara dari biyar da hamsun da suka shude. Anyi wani azzalumin sarki mai suna sarki Barbus wanda ya mulki duniya ta dalilin zoben sihiri. Sai dai kash! Sarki Barbus bai da magaji shinko ko waye zai gaji sarautar say bayan mutuwar sa? Duk ku biyoni cikin littatina na A DALILIN ZOBE. Ngd
NOT EDITED ⚠️ Yayi kyau matuƙa, yadin ya fito da farinsa da kuma kyaun fuskarsa, Idan ka kalleshi, sai ka ganshi kamar mai cikakkiyar natsuwa da kwanciyar hankali, al-halin sune abubuwan da suka masa tawaye. A hankali ya sauke ajiyar zuciya yana lasa lip ɗinsa. Juyowa yayi yana wani taku da idan baka karance shi ba...
MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci. Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito