Dr Sameer Ameer (ON HOLD).
Labari me taba zuciya, me dauke da darusa iri iri, ha'inci, yaudara, juya baya, uwa uba kiyayyar cikin gida.
Labari me taba zuciya, me dauke da darusa iri iri, ha'inci, yaudara, juya baya, uwa uba kiyayyar cikin gida.
Auren dole labari ne akan wata yarinya wadda auren dole yazaman ma alheri saboda hakuri
Yarinya ce ta taso cikin tsana da tsangwamar uba, y'an uwan uba da kuma kishiyar mahaifiyar ta, kwasam ta had'u da wani yaro miskili a makarantar su, duk lokacin da ta hadu da shi sai ya zalunce ta, saboda tsabar tsanar da suka mata suka hada mata sharrin da yayi sanadiyan koran ta a garin, aka hau binta da duwatsu ta...
Anty gaskiya NA gaji DA boye masu mama al'amarinnan,kawai zan fada musu domin nayi bincike akan matar nan gaba daya ta zarce MA tunanimu kawai ki hakura DA Barrister ba shine autar maza ba haba kullum DA irin gargadin DA ake mana FA kuma DA alamar ba barazana ce ba😫
*HUDA YAR KARYA* _Labarine akan wata yarinya mai suna huda wadda ta dauki karyan dunia ta daurawa kanta alhalin ita ba yar kowa ba_. _Matashiyar yarinya ce mai tsabagen San karya da San gayu da shiga ta alfarma dansan abun dunia, Wanda kallo daya za a mata a dauka yar wani hamshakin mai hannu da shuni ne_ _A tsarin ra...
"ABAR SO !!!" Shine abinda NAFHIRA tace cikin seizing din breath aikuwa arikice tajawo kan NAFHI kan cinyarta "Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah , ganinan acikin abinda nafi tsana a rayuwata (blood) wannan kawai yatabbatar min da bb Wanda ya wuce kaddara , kizamo Mai biyayya ga ANTYNMU cos ita kadai ce naki y...
Haka rayuwarta ta kasance tsawon lokaci a cikin kwalbar sihiri. sai dai kuma a lokaci guda BOKA FARTSI ya yi watsi da alkawarinsa da KURSIYYA, ya fiddo ta tare da umurtar ta kan cewa ta ci gaba da bibiyar rayuwar KURSIYYA domin ta kwato wa kanta da kuma shi kanshi fansa. Ko wace ce wannan Kursiyyar? Wace ce wannan dag...
*JUYIN RAYUWA* Labarin wata marainiyar yarinya ce Sadiya da makauniyar Kakar ta , wadda wani tantiri ya sanya su agaba har rayuwar yarinyar ya runk'a Juyawa salo daban daban , Sannan kuma Akwai Soyayya acikin shi
Ta taso a gidan hutu, gidan da ko tsinsiya bata dauka tsabar hutu, soyayya takeyi mai tsafta da masoyin ta kuma sanyin idaniyarta wanda da za'a bude kirjin ta se anyi mamakin irin son da take mishi amma sedai kash HUTU ya sangartar da ita ya kuma hanata kula da sanyin idaniyarta yanda ya kamata, shin wannan soyayya za...
...Zuciyarta sosai take mikata wani mataki na firgici, ba ta shirya ansar wannan lamarin ba, lamarin da take hango cikin sa ba komai ba illa tashin alkiyamar duniyarta.Tana tsoron sake afkawa tashin hankalin rayuwa sosai take jin zuciyarta bata yi amanna da bukatar Jaamal Bukar Kutigi ba, in tayi duba da halaccin da S...
Seemby is their husband favourite,his endless love for her cause her hatred in the heart of her in-law... But with time she come to realised that Seemby deserves some love for her kindness towards everyone in the family. ....And she love her too!!!
Labari ne da ya qunshi mata guda uku, wanda suke da tabo mai qona zuciyar su, da zuciyar mai karanta abinda ya faru da su a rayuwar su😢.
Wannan labari ne mai dogon zango,labarin ya tsaru ne akan Rayuwar Meena wacce take cike kaddara,Tsarerren labari ne a kan wata soyayya mai cike da sarkakiya,nishadi,zaman takewa da kuma uwa uba tausayi💞💞 DON'T MISS THIS STORY....... AND KEEP ON MIND IT'S LONG STORY....
labarin soyayyar musulmi da Christian.. labarin mai ilimantarwa fadakarwa da nishadantarwa
MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci. Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito
Matar lecture akwai kishi, tsarguwa, mita, korafi, uwa uba sa mai ido, Aisha Matar lecture ce..... ku karanta kujeee.
Raina yarinyace data fito daga gidan saurauta amma daga bisani aka dauketa cik saboda wasu manufofi idan kuka biyoni zakuji tsantsar madaran labarin.