-
RAYUWAR AURENA
Labari ne mai ďauķe da tsantsan tausayi mugun hali zafin kishi da nadama, dan Allah ki yafeni kidawo gareni nasan ban kyauta miki ba,, ku bibiyeni har zuwa gaba dan jin yanda labarin zata kasance, Ana tare,
Completed -
MAKAUNIYAR RAYUWA
MAKAUNIYAR RAYUWA- KASHI NA UKU- BABI ASHIRIN### Fatan alkhairi gareku masoyana a duk inda kuke,alherin Allah ya kai gareku, ubangijin Allah ya biyawa kowa buƙatansa na alkhairi ya shirya mana zuri'a shirin addini musulci ameen####
Completed -
SAUYIN RAYUWA
kuka ne ya kwacewa NIHAL tana furta duk addu'ar data zo bakinta wannan wace irin RAYUWA ce yaushe ne zata samu SAUYIN RAYUWA da gata kamar ko wace 'ya, raban ta da wani abu sh farin ciki tun bayan rasuwar mahaifinta. bana tunanin akwai wani abu shi yarda tsakani na da mutane SULTAN ya furta hakan yana shar...
-
RAYUWA
Labari mai cike da ban tausayi Wanda zai iya faruwa a gaske, add it to your library domin sanin abinda labarin ya k'unsa.
-
Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete
labarin na 'kunshe da Yaudara, Kiyayya, Soyayya, Tausayi, rikon Amana, Nishadi, Rudani, Juriya, Kaddara, Son abun duniya,......... A takaice! littafin na kulle da sako dan nishadantar, wa'azantar da mai karatu. In Summary........ Saifullahi (Saif) yarone, dangatan dangi, uwa uba harda sauran dangi, babu abunda yataba...
Completed Mature -
ƘADDARAR RAYUWA
Ita kaddarace abace wacce bata tsallake kan kowani bawaba, rayuwarta tazo cikeda Qaddara kala-kala, rayuwace mai cikeda qunci, baqin ciki da jarabawa iri-iri." Kuka takeyi kamar ranta zai fita, tana fadin mama nikuma Qaddarar rayuwata kennan, na kwammaci mutuwata da irin wannan rayuwar, rayuwata batada amfani."
Completed -
BAKIN RIJIYA...ba Wurin Wasan Makaho Bane
Meya sanya arayuwa nayi rashin sa'an zuwana duniya gaba d'aya? Mesa zanso mutqaunar mutuwarsa akan Koda k'wayar idonsa ya sauke Akaina?? Mesa nayiwa Kaina wannan rashin adalcin?? Mesa wannan bakar zuciyar tawa bata dasamun San waninkaba yaa shammaz?? Poojah ita Kad'ai take wannan tunanin tana rusar uban kuka, tarasa...
Completed -
MIJINA HASKEN RAYUWATA
kai din wani haske ne na rayuwata,saboda haka bani da wani miji bayan kai,duk wata gwagwar Maya zamu shata tare kuma mu tsira tare YUSRA. Bata dace da kai ba,saboda kai ba haske a rayuwarka sai duhu,ni kuma hasken rayuwarta ce ADNAN. Sai dai kuwa kada ya sameta,idan Dan ban zamantu mai kamun kai ba shiyasa ake...
-
RAYUWAR WANI.! (COMPLETED)✔
Rayuwar k'unci da rashin mahaifa ya kaisu ga gamuwa da tsanani da azabtuwa,wanda yayi sanadiyyar da suka rayu tamkar mabarata (almajirai).
Completed -
Rayuwar Muniba
Rayuwar muniba labarine me ilmintarwa nishadantarwa fadakarwa abin tausayi da kuma wa axanciyarwa soyayya da tsantsar kauna
-
INA GATA NA?
Jiddah yarinya ce 'yar kimanin shekaru 16 wadda take wahalar rayuwa ta kula da kanta da mari'kiyarta, wani 'karamin al'amari ya faru wanda ya sauya rayuwarta gaba d'aya saidai ya sabuwar rayuwar jiddah zata kasance? INA GATANTA a lokacin da aka bi son zuciya aka turata wannan halaka? Shin a yanzu xata samu wannan GATA...
Completed -
MUTUM DA DUNIYARSA......
Wannan labari labarine da ya taɓo rayuwar da mafi yawan mata ke fuskanta a wannan rayuwar, tare da rayuwar kishi na gidajen aurenmu, da nuna jarumtar mazan ƙwarai da ke aiki da hankali da ilimi wajen tafiyar da ragamar rayuwar aurensu. Magidanta da yawa basa son a haifa musu ƴaƴa mata, abin kuma zai baka mamaki...
-
Labarin Rayuwata
"Believe me ba wani abun birgewa a labarin Rayuwata shi yasa na gwammaci mutuwar akan Rayuwa irin wannan" idon ta a bushe karoro ta ke maganan ba alamun kuka ba wai don kukan ba Zama dole ba Aa, ta gaji da kukan ne saboda Bai da amfani a gareta domin bakin tabon da ke jikin ta ba zai taba gogewa ba. Hakika ko wani...
Completed Mature -
ALMAJIRI NA
Yaseer ya fara rayuwa a matsayin almajiri, amma haduwar shi da Hajiya Safiyyah,zai sauya rayuwar shi daga cikin qunci zuwa walwala da yalwa, sakamakon soyayyar da zasu fara gudanarwa a cikin sirri.......
Completed Mature -
WANNAN RAYUWAR
*ABINDA YAJA HANKALIN NA WAJEN RUBUTA WANNAN LITTAFIN MAI SUNA WANNAN RAYUWA💐💐💐_ SHINE IRIN RAYUWAR DA MUKA TSINCI KAN MU A CIKI, YANZU WATO WANNAN ZAMANIN KO A INA ZAKAJI MAGANAR AKE, DAGA GIDAJEN TV, RADIO, DA ALUMMA. BA AKAN KOMAI BA SAI AKAN MATSALAR DAKE DAMUN MU A WANNAN RAYUWAR TAMU TA YANZU SON ABIN DUNIYA...
-
DIYAM
This is not a love story but it is a story of love, of how it never dies no matter how long and how far apart the lovers are. Just follow my pen for I assure you, you are going to fall in love with Diyam.