MAGANIN MATA
Labari ne akan wasu mata da suka maida maganin mata sadidan, suke cin k'aren su babu babbaka dan sun sa ka a ransu muddin maganin mata na duniya toh fa babu abunda zai hana su sace zuciyyoyin mazajen su, su maida su tamkar rakumi da akala, babu ruwan su da tsaftar gida da kula da mai gida idan ba anzo harka ba nan ne...